Almiftah Watch

Almiftah Watch Wannan shafi zai dinga bada tarihin ƙasashe da mashahuran mutane a duniya, da kuma kawo hirarraki daban-daban da sauran abubuwa masu ɗauke da ilmantarwa.

Wannan shafi ba shi da alaƙa da siyasa.

24/05/2026
16/05/2026

Kashi na karshe kenan tare da Ali Lawan Abdullahi, cikin shirin inda ya roƙi shugabanni su inganta rayuwar matasa dan kawo ƙarshen tafiya ci-rani wasu ƙasashen. Ga waɗanda ke son shiga cikin shirin suna iya tuntuɓarmu ta Whatsapp 09027539669.

02/05/2026

Kashin farko kenan na shirin wanda zai maida hankali wajen bayyana wasu muhimman abubuwa da masu tafiye-tafiye ke haduwa da su.

10/02/2026

Shaik Yasir Al-habib malamin Shi'a mutumin da ya yi kaurin suna wajen s**a ga sahabban Annabi da matansa, wanda yake a birnin Landan yanzu haka.

Address

Juma'a Mosque
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almiftah Watch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share