Sirrinsu Media Nigeria Limited

Sirrinsu Media Nigeria Limited SIRRINSU MEDIA is a digital media of network and content, films, dramas, documentary, News, Report and publishing, base in Kano Nigeria.

YouTube: SIRRINSU MEDIA TV
https://youtube.com/c/SIRRINSUMEDIATV SIRRINSU MEDIA kamfanin sadarwa ne na zamani a jihar Kano wanda ya mallaki rajistar gudanar da shirya finafinan soyayya, nishadantarwa, ilmantarwa, barkwanci, da na al'adu gami da tarihi, wakoki, yada labarai, wallafa littatafai da mujallu. Muna da kyakkyawan manufofi na kawo muhimman abubuwa da zasu kyautata rayuwar al'umma. Daga cikin ayyukan mu shine ba wa ƙananan jarumai dama domin sanin fuskokinsu a duniya, tare da horas da sabbin marubuta dabarun koyon rubutun littafi ko fim. Muna taimakawa daliban aikin jarida wajen gogewa gami da samun kwarewa. Kaɗan daga cikin manyan ayyukan kamfanin sun haɗa da, MACEN SIRRI, SIRRIN BOYE, SO SHU'UMI da GIDAN DUNIYA. Za a iya shiga shafin mu na YouTube domin ganin ayyukan mu

https://youtube.com/c/SIRRINSUMEDIATV

Address

Block B, Suite 14, Hamisu Abba Sumaila Plaza, Tarauni Market
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrinsu Media Nigeria Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sirrinsu Media Nigeria Limited:

Shortcuts

Share