Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa

Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa Ayyukan Kwankwasiyya ba inda ba su leƙa ba a siyasar Kano da ta Najeriya bakiɗaya!

"Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa," tafiya ce ta 'yan gwagwarmayar siyasa domin nasara a cikin tsarin Kwankwasiyya a faɗin Jihar Kano, Najeriya, da ma duniya bakiɗaya.

19/09/2025

Ma sha Allah!😍🔥😍

Saƙo ya je inda ake so ya je. Wanda ya ga zai ci gaba da saran Kwankwasiyya, to sai ya duba ya ga me baya ta yi ballanta...
18/09/2025

Saƙo ya je inda ake so ya je. Wanda ya ga zai ci gaba da saran Kwankwasiyya, to sai ya duba ya ga me baya ta yi ballantana yanzu! ✍️😁

18/09/2025

Akwai hira da Jagoran Kwankwasiyya, Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso, a Nasara Radio (98.5), yau da misalin ƙarfe 10 zuwa 11 na dare.
A sha falsafar siyasa lafiya!

Yadda ɗaliban Kano s**a fi na ko'ina samun sakamako maikyau na jarabawar NECO ta wannan shekarar, ya nuna irin ƙoƙarin d...
18/09/2025

Yadda ɗaliban Kano s**a fi na ko'ina samun sakamako maikyau na jarabawar NECO ta wannan shekarar, ya nuna irin ƙoƙarin da maigirma gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf yake yi wajen inganta fannin ilimi a faɗin Kano bakiɗaya.

Allah ya cigaba da ba wa gwamnatin Kano nasara wajen kyautata wa al'ummar Kano, ya kuma maimaita wa gwamna Abba gida-gida kujerarsa a zaɓen 2027 mai zuwa.

Transition of life: Two years ago, Gov. Abba Kabir Yusuf escorted the conjoined twins to Aminu Kano Internations Airport...
12/09/2025

Transition of life: Two years ago, Gov. Abba Kabir Yusuf escorted the conjoined twins to Aminu Kano Internations Airport on thier way to Saudi Arabia for surgical operation.

The Saudi doctors had successfully separated the conjoin twins after 23 months of operation and special care fully sponsored by the government of Saudi Arabia.

They departed 30th October, 2023
They returned 12th September 2025

They were sent off and recieved by the Governor and the Saudi Consulate General in Kano.

© Sabature

Gwamnan da talaka mai lissafi ya yarda bai yi asarar ƙuri'arsa a Kano ba! Allah ya ƙara daraja, ya maimaita maka kujerar...
09/09/2025

Gwamnan da talaka mai lissafi ya yarda bai yi asarar ƙuri'arsa a Kano ba! Allah ya ƙara daraja, ya maimaita maka kujerarka a zaɓen 2027 mai zuwa Abba Kabir Yusuf!

06/09/2025

Arziki ne ga jihar Kano, samun jagoran da maƙota suke mararin samun irinsa a jihohinsu!

29/08/2025

Barkanku da juma'a mutanen kirki
Allah ya karɓi ibadunmu

The National Leader of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso PhD, FNSE, attended the NNPP National Executiv...
28/08/2025

The National Leader of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso PhD, FNSE, attended the NNPP National Executive Committee (NEC) Meeting of the party held in Abuja on Thursday, (28th August 2025). The meeting witnessed the swearing-in of state caretakers from Benue, Taraba, Gombe, Bauchi, and Oyo States.

In his remarks, Sen. Kwankwaso appreciated the presence of INEC representatives and assured that the NNPP remains committed to serving its people and the nation at large.

The (NEC) meeting was attended by key party stakeholders, including the Deputy Governor of Kano State, Comr. Aminu Abdulsalam; former NNPP Vice Presidential Candidate, Bishop Isaac Idahosa; Deputy Speaker of the Kano State House of Assembly, Rt. Hon. Muhammad Bello Butu-Butu; NNPP National Secretary, Comr. Olaposi Sunday Oginni; 10th Senate Deputy Chief Whip, Distinguished Senator Rufai Hanga; NNPP National Chairman, Dr. Ahmed Ajuji; Secretary of the Board of Trustees, Hon. Buba Galadima; alongside NNPP State Chairmen, Kano State LGA Chairmen, members of the House of Representatives, State Assembly Members, INEC representatives, and other party faithful across the nation.

Saifullahi Hassan
Media aide to Sen Kwankwaso

A cigaba da ƙoƙarin da take yi wajen ganin al'ummar jihar Kano ta samu shugabanci da jagoranci nagari daga wajen shugaba...
25/08/2025

A cigaba da ƙoƙarin da take yi wajen ganin al'ummar jihar Kano ta samu shugabanci da jagoranci nagari daga wajen shugabanni da wakilai daban-daban na jihar Kano, ƙungiyar "Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa" ta samu kai ziyara wajen aikin titin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Fagge local government, Barrister MB Shehu, a Mazaɓar Kwachiri.

A lokacin da shugabancin ƙungiyar yake yin wannan ziyarar ƙarƙashin jagorancin Amb Aminu S Ahmad, da kuma S A Isyaku Rio, shugabancin kungiyar ya yaba da irin ƙoƙarin da MB Shehu yake wajen gudanar da wannan katafaren aikin titin, musamman yadda ya ga 'yan kwangilar suna yi zubin magudanar ruwa da na tsallaka hanya masu inganci tare da kuma yin kira da ya ƙara yin ƙoƙari wajen ganin al'ummar Fagge ta haɗe kanta guri ɗaya domin duk abu ɗaya ne ya haɗa su.

Signed: Muhyiddeen Muhd Abdullah
Director, Media and Publicity
25/08/2025

A duk tsarin siyasa na Najeriya, a gaya mana tsarin da yafi taimakon al'umma, yake taimakon talakawa na ƙasa tare da nun...
22/08/2025

A duk tsarin siyasa na Najeriya, a gaya mana tsarin da yafi taimakon al'umma, yake taimakon talakawa na ƙasa tare da nuna damuwa da abubuwan da wasu shugabanni s**a lalata da har talakawan Najeriya s**a samu kansu a halin da suke ciki yanzu?

Don haka, duba da irin ayyukan alkhairin da maigirma gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yake yi a jihar Kano yanzu, ba shakka Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso shine mutumin da ya kamata mutanen Arewa da Najeriya su sa a gaba domin ganin an samar wa al'umma, musamman talakawan Najeriya mafita don samun shugabanci nagari a zaɓen 2027 mai zuwa.

©Muhyiddeen Muhd Abdullahi
22/08/2025

Address

Kano
200252

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Leƙa Gidan Kowa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share