Safwan Suraj Ilyas Fans Club

Safwan Suraj Ilyas Fans Club I am a Veteran Journalist, a Script writer, a performing artist, youth and students activist, as well as entrepreneur among others.

Shirin Kai tsaye daga Gidan Radiyon BUK FM akan mita 98.9 yanzu haka ake sauraro tareda kungiyar masu gabatar da shirye-...
28/06/2017

Shirin Kai tsaye daga Gidan Radiyon BUK FM akan mita 98.9 yanzu haka ake sauraro tareda kungiyar masu gabatar da shirye-shirye a gidajen Radio reshen jihar Kano.

Inda ni Safwan Suraj Ilyas daga Pyramid Radio, Kano ke jagoranta.

A kasance damu har karfe 4 na yammacin yau.

Muna gdy

YANZU HAKA KENAN!Shirin Ranar Wanka Ke zuwar maku daga Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM 103.5 Kano tareda Abdullahi Danb...
14/02/2017

YANZU HAKA KENAN!

Shirin Ranar Wanka Ke zuwar maku daga Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM 103.5 Kano tareda Abdullahi Danbala Gwarzo inda ayau muka karbi bakuncin Shugaban Karamar Hukumar Fagge Hon. Habib Saleh Me Lemo inda yake tattaunawa kan irin rawar daya taka tunda aka zabeshi a wannan matsayi.

Kamar kullum Ni Safwan Suraj Ilyas kai tsaye ke sada masu sauraro da bakon namu wato nike tuka tashar tamu a yanzun har 6:30 na yammacin wannan rana.

Bada taka gudunmawar ta wannan lamba:

08123131639 ko 08029431325.

Ayi sauraro lfy.

13/12/2016

Slm, Inai muku barkada war haka da fatan kuna lafiya ya mukaji da sanyi da halin matsin tattalin arziki, muna rokon Allah ya warware mana amin.

A yau talata 13/12/2016 ce ranar da zan koma aiki bayan hutun dole da nai bisa rashin lafiya, alhamdulillah na samu sauki kuma nake fatan kasancewa daku kai tsaye daga gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM 103.5, Kano tun daga 12 na rana har zuwa 7 na yammacin yau.

Da fatan zaku kasance damu don jin shirye-shiryen mu Masu Fadakarwa, ilmantar wa da nishadantar wa domin munayi ne don ku.

Muna godiya bisa adduoin ku da fatan Allah bar zumunci amin

Naku:

Safwan Suraj Ilyas,
Radio Nigeria's Pyramid FM, Kano.
08029431325

Slm, Barkan mu d sfy d ftn an tashi lfy.Madallah mude tuni mun fito filin daga d ftn Allah tsaremu ya bamu alkhairan wan...
03/11/2016

Slm, Barkan mu d sfy d ftn an tashi lfy.

Madallah mude tuni mun fito filin daga d ftn Allah tsaremu ya bamu alkhairan wannan rana amin.

Aika sakon gaisuwa da fatan alkhairi ga Masoya, yanuwa da abokan arzuka zuwa 08029431325 mu kuma Insha Allah zamu aika sakon daga gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM, Kano akan mita 103.5.

Sai Mun jiku.

Naku:

Safwan Suraj Ilyas
Radio Nigeri's Pyramid FM, Kano.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Safwan Suraj Ilyas Fans Club posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share