S Radio FM Kano 104.1

S Radio FM Kano 104.1 S Radio FM Kano Meter 104.1 wacce take kawo shirye shirye masu ilmantarwa, fadakarwa da Wa'azantarwa

Yadda mahajjata ke addu'o'i da ambaton Allah yayin gudanar da aikin Hajji a dutsen Arfa.
26/05/2026

Yadda mahajjata ke addu'o'i da ambaton Allah yayin gudanar da aikin Hajji a dutsen Arfa.

Labari | A karon farko ɗa da uba za su jagoranci Sallah a lokaci guda.An zaɓi Shaikh Ali Al-Huzaify tare da ɗansa Shaikh...
26/05/2026

Labari | A karon farko ɗa da uba za su jagoranci Sallah a lokaci guda.

An zaɓi Shaikh Ali Al-Huzaify tare da ɗansa Shaikh Ahmad Al-Huzaify, a matsayin limaman da za su jagoranci huɗubobi guda biyu.

Shaikh Huzaify zai gabatar da Huɗubar Arfa a Masallacin Namirah, yayin da ɗansa Shaikh Ahmad Ali Huzaify kuma zai gabatar da Huɗubar Idi na Eidul Adha a Masallacin Annabi ﷺ washegarin ranar.

07/05/2026

Arewa Jiya da Yau
Tare da
Adam A. Sulaiman
Nura Ali Abdullahi Medile

07/05/2026

Arewa jiya da yau

07/05/2026

Shirin
Mu Koyi Alqur'ani
Tare da
Sheikh Ja'afar Sabi'u Kura

01/05/2026

Takaitattun Labarai Tare da
Amina Salisu Ma'azu

01/05/2026

Labaran Rana
Tare da
Hajara Sulaiman Idris

30/04/2026

Mu Taru Mu Gyara

30/04/2026

Takaittun Labarai

30/04/2026

Labaran Rana
Tare da
Amb Ummi Kabir Ahmad

Address

No. 1 Ibrahim Taiwo Road, Kofar Nassarawa Gidan Bello Dandago
Kano
700102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S Radio FM Kano 104.1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share