YARYASANEWS-Labarai

YARYASANEWS-Labarai a tafin hannunka, kawai kayi LIKE din wannan page ka koma gefe ka zauna ka harde kafa don jin wainar da ake toyawa a garin YARYASA.

04/12/2021

Assalamu alaikum warahmatullah

18/06/2021

Muna masuyiwa daukacin mabiya wannan shafin barka da juma,ah da fatan allah ya sadamu da alkhairan rana

26/02/2021

ASSALAMU ALAIKUM! Jama'ar wannan gari mai tulin albarka fatan munyi juma'a lafiya? ALLAH ya karba mana ya kuma karowa wannan gari namu albarka.

05/08/2017

mun masu yiwa daukacin jamaar garina yaryasa baka da safiya

12/12/2016

innalillahi waina ilaihin rajiuen a yau litinin Allah yayiwa hajiya uwa yaryasa rasuwa Babar uba zaya muna adduar Allah ya jikanta yasa ta huta ameen

24/09/2016

Jama,a a jiyane muka sami sanarwa rasuwar uwa atiku nasiru u/dole muna mash addu'ar allah ya yafemata ya sa aljana makoma yasa in tamu tazo mucika da imani

innalillahi wainna ilaihin rajiun munsa mi  labarin rasuwa iliya malamin gona yaryasa muna adduar Allah yajikansa yasa y...
08/02/2016

innalillahi wainna ilaihin rajiun munsa mi labarin rasuwa iliya malamin gona yaryasa muna adduar Allah yajikansa yasa ya huta

25/01/2016

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUUN, ALLAH YA YIWA RASUWA KAKAR SU LADO SADA ALLAH YAYI MATA RAHAMA YASA ALJANNAH MAKOMA, .

17/01/2016

muna mika sakon gadiya ga ilahirin jama'ar dake wanan fili mai albarka bisa irin hadin kai da muke samu mungode.

17/01/2016

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJIUUN YAYIWA MALAM (MAHAUCHI) RASUWA ALLAH YAJIQANSA YASA ALJANNA CE MAKOMARSA .

17/01/2016

INNA LILLAHI WAINNA ILAHI RAJIUN, YAYIWA RASUWA (GARA BUJE) WANDA AKAYI JANA'IZARSA YAU DA SASSAFE, YA JI QANSA YAYI MASA RAHAMA YA KUMA SA ALJANNA CE MAKOMA .

Address

Yaryasa
Kano
ZIP

Telephone

121

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YARYASANEWS-Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YARYASANEWS-Labarai:

Share