FMA News

Directions

FMA News Ku turo mana saƙon abinda ke faruwa a yankunanku ta Whatsapp a kan: 08107929320

An samar da wannan kafar ta FMA ne domin kawo mu ku sahihan labarai na abinda ke faruwa a Najeriya da ma sassan duniya ba tare da tauye bayanai, yin ƙage, ko wariya ba.

14/04/2026

Mayakan Boko Haram sun kashe wani kwamandan sojoji da karin sojoji shida a jihar Borno.

13/04/2026

Tsagin ADC a jihar Adamawa ya kori Atiku Abubakar daga jam’iyyar.

12/04/2026

Harin kuskure na jirgin sojin Najeriya ya hallaka sama da mutum 50 a kasuwar Jilli da ke kan iyakar Borno da Yobe

11/04/2026

Kafofin labarai na son cewa Iran na samun nasara bayan kuma babbar asara take yi - Trump

11/04/2026

Ilimi ba ya cika sai da tawali’u da mutunta jama’a - Aminu Ado Bayero.

Address

Kano
KANO

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FMA News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share