Express Radio Nigeria

Express Radio Nigeria Express Radio 90.3FM Kano. Express Radio 90.3FM Kano, is a subsidiary of SAFELINE MEDIA.
(2)

The Station with a slogan, “GASKIYA DOKIN KARFE” (Truth Always Triumph), has been established and managed by experienced broadcast Journalists who are fully willing and able to take the industry to greater heights. Express Radio 90.3FM Kano with 19 Hours of Broadcasting period per day, started operations on June 6th, 2013. It covers Kano, Jigawa, Kaduna, Katsina and parts of Bauchi, Yobe and Zamfa

ra States. Express Radio 90.3FM Broadcasts in Hausa, English Arabic, Fulfulde, Yoruba and Pigdin languages. Our programmes which suits modern day Journalism, are tailored to cater for the yearnings and aspirations of our target audience.

"Ko da ace Kotun Ƙoli zata ce Aminu Ado Bayero ne Sarkin Kano, mu a Majalisar Dokokin Jihar Kano za mu sake bai wa Gwamn...
03/05/2025

"Ko da ace Kotun Ƙoli zata ce Aminu Ado Bayero ne Sarkin Kano, mu a Majalisar Dokokin Jihar Kano za mu sake bai wa Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf damar sake dawo da Mai Martaba Sarki Sanusi Lamido Sanusi II."

— Hon. Lawan Hussaini Dala, Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokokin Jihar Kano.

03/05/2025

Gidan Radio Express zai kaho muku sabun Shiri mai suna ( BA DABAN MAKOYI BA ) Damisalin karfe Uku zuwa hudu na duk Ranar Asabar .

03/05/2025

Sponsored:

“Alkaluman cin zaben jam'iyyar mu ta APC a 2027 sun cika ciff, mun lissafa kuri'un zaben da ko wacce shiyya zata samu, tun bayan barin zaratan 'yan siyasa da jamiyyar NNPP tayi na su Sanata Kawu sumaila"

- Hon. Mustapha Hamza Buhari Bakwana, Tsohon mai ba Gwamna Ganduje shawara kan harkokin siyasa."

02/05/2025

"Muna kalubalantar kalaman Baffa Bichi kan gwamnatin Kano domin kwatanta Gwamnatin Abba data Ganduje Babban rashin Imani ne"

Cewar kwamishinan Yada labarai da al'amuran cikin gida na Jahar Kano Kwamaret Ibrahim Abdullahi Wayya.

02/05/2025

IDO BA MUDU BA 2-05-2025

Akwai yiwuwar kamfanin Facebook da Instagram zasu bar Najeriya bayan da kamfanin na Meta ya koka kan  tara da gwamnati t...
02/05/2025

Akwai yiwuwar kamfanin Facebook da Instagram zasu bar Najeriya bayan da kamfanin na Meta ya koka kan tara da gwamnati ta sanya masa.

A shekarar bara ne hukumomin sanya ido na Najeriya s**a lafta wa kamfanin tarar da ta kai fiye da dala miliyan 290, bisa zargin kamfanin da karya wasu ƙa'idoji.

Kamfanin Meta ne kuma kamfanin da ya mallaki manhajar WhatsApp, to amma kamfanin bai ambaci WhatsApp ɗin ba a bayanin nasa da ya mikawa kotun.

Babbar kotun ta bai wa kamfanin wa'din zuwa ƙarshen watan Yuni ya biya tarar.

Shin ya kuke ganin zaku kasance yayin da kamfanin ya bar Najeriya?

02/05/2025
02/05/2025

Sponsored:

Shirin Kacici-Kacicin A.A Zaura.

“Kamata yayi Baffa Bichi ya fara neman yafiyar al’umma kan abubuwan da yayi a TETFUND aka koreshi kafin yace zai fadi wa...
02/05/2025

“Kamata yayi Baffa Bichi ya fara neman yafiyar al’umma kan abubuwan da yayi a TETFUND aka koreshi kafin yace zai fadi wani abu a kan gwamnatin Kano”

Kwamishinan yada labarai da al’amuran cikin gidan na jahar kano Kwamaret Ibrahim Abdullahi Wayya ne ya bayyana hakan yayi da yake ganawa da manema labarai a ofishinsa.

Wayya yace suna sane da irin kalaman da tsohon sakataren gwamnatin Kano Abdullahi Baffa Bichi yake, amma suna kira gareshi daya fadawa duniya abinda yasa aka koreshi daga shigabancin TELEFUND.

Wannan na zuwa ne yayi da Baffa Bichi yace badakalar da akeyi a gwamnatin Kano a yanzu tafi wadda akai a shekaru 8 na mulkin Ganduje.

02/05/2025

Tsohon Ɗan Majalisar Tarayyar Karamar Hukumar Gwale kuma Tsohon Ɗan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a Jam'iyyar PDP Hon. Muhammad Bashir Galadanci (Hussari), ya fice daga Jam'iyyar ya dawo Jam'iyyar APC.

Allah Ya Yiwa Alh. Amadu Uba Gwale,  Rasuwa Yau Juma'a 2/05/25 za ayi Jan'izarsa da misalin karfe 4:00 na Yamma.A gidans...
02/05/2025

Allah Ya Yiwa Alh. Amadu Uba Gwale, Rasuwa Yau Juma'a 2/05/25 za ayi Jan'izarsa da misalin karfe 4:00 na Yamma.
A gidansa dake kofar Na'isa.

Sanarwa: Daga Jamilu Jiyali Kofar'Naisa

02/05/2025

"Baffa Bichi ne ya saiwa Ganduje Foam din takarar Gwamna a zaɓen 2019, amma yana cin zaɓen yayi ƙoƙarin yin kicin kicin din korarsa daga Hukumar TETFUND, kuma lokacin da aka bashi takarar Sanata mu munsan ko Ɗan Majalisar Tarayya ba zai iya ci ba."

-Hon. Sulaiman Mukhtar Madobi, Ɗan Majalisar Dokokin jihar Kano mai wakiltar Karamar Hukumar Madobi.

Address

114 Lamido Crecsent, Nasarawa GRA
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Express Radio Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Express Radio Nigeria:

Share