Ibada24

Ibada24 IBADA ITA CE Bai Halatta ga baligi ba ya aikita wani aiki, har sai ya san hukuncin Allah a cikinsa.

17/11/2023

BAMU DA KARFI BAMU DA WAYO Ka zamo Gatanmu Ya Mabuwayi Ya Allahu.

Da Ilimi Ake Samun Arzaki duniya Kasance da Kaigama TV
10/11/2023

Da Ilimi Ake Samun Arzaki duniya

Kasance da Kaigama TV

Rayuwar Mutum Daya (ADABUL MUFRAD) wanda Imamu Bukari ya rubuta, Sheikh Malam Ibrahim Khalil ya karanta. Allah ya saka masa da alkairi. Ayi sauraro lafiya.

23/06/2023

BARKA DA JUMA'ATUL MUBARAK
Allah Ka cika zukatanmu da soyayyar Manzon (SAW)

GAFARA DA SAMUN YALWAR ARZIKI
20/06/2023

GAFARA DA SAMUN YALWAR ARZIKI

FALALAR KWANAKI GOMA NA FARKON WATAN ZULHAJJI . An karbo Hadisi Daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: Ranar daya ga watan zulhijja ...

20/06/2023

Addu'ar Shiga Kasuwa لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ ولَهُ الْحَمْدُ، يُحْيِي وَيُمِيتُ وَهُوَ حَيٌّ لا...

Wajibi ne ga dukkan musulmi ya san yadda ake wankan Janaba.
07/01/2023

Wajibi ne ga dukkan musulmi ya san yadda ake wankan Janaba.

Amma ka ga wankan Janaba Wajibi ne ga dukkan musulmi. Janaba tana samun mutum ne ta hanyar saduwa a tsakanin mata da miji ko mafarkin saduwa...

WAJIBI NE GA MUSULMI YA SAN ABUBUWAN DA SUKE KARYA ALWALA
04/01/2023

WAJIBI NE GA MUSULMI YA SAN ABUBUWAN DA SUKE KARYA ALWALA

Ka sani Allah Madaukaki Ya datar da kai - cewa abubuwan da suke warware alwala sun kasu zuwa kashi biyu; Akwai karrai da sababan karrai. ...

SUNNONIN ALWALAWajibi ne kasan sunnonin salla....
01/01/2023

SUNNONIN ALWALA

Wajibi ne kasan sunnonin salla....

Amma Sunnonin Alwala guda takwas ne na farkon su: - 1)Wanke hannaye zuwa wuyan hannu kafin a shigar da su cikin mazubin ruwa. 2...

Tunasarwa tana amfani kadai ne ga mumini.
31/12/2022

Tunasarwa tana amfani kadai ne ga mumini.

Amma farillan alwala guda bakwai ne: 1-Yin niyya lokacin wanke fuska. 2-wanke fuska 3-Wanke hannaye zuwa gwiwar hannu 4-Shafar d...

Tsoron Allah Jarin Musulmi
26/12/2022

Tsoron Allah Jarin Musulmi

TUBA DAGA AIKATA ZUNUBAI Allah (SAW) yana cewa a cikin suratul Bakara aya ta 222, "Allah yana son masu tuba." Idan Allah ya so B...

26/12/2022

TUBA DAGA AIKATA ZUNUBAI Allah (SAW) yana cewa a cikin suratul Bakara aya ta 222, "Allah yana son masu tuba." Idan Allah ya so B...

YA ZA A YI KA ZAMA MAI TSORON ALLAH?Ta hanyar kokarin neman kusanci da Allah za ka zama mai tsoron Allah...Zaka samu cik...
25/12/2022

YA ZA A YI KA ZAMA MAI TSORON ALLAH?

Ta hanyar kokarin neman kusanci da Allah za ka zama mai tsoron Allah...
Zaka samu cikakken bayani a bayanin dake kasa.

TUBA DAGA AIKATA ZUNUBAI Allah (SAW) yana cewa a cikin suratul Bakara aya ta 222, "Allah yana son masu tuba." Idan Allah ya so B...

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibada24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibada24:

Share

Category