S Ibrahim Movietone

S Ibrahim Movietone 07017285920

Mun bude wannan page ne mu samman dan masoya kamfaninmu wato FIM HAUSA MEDIA haka dan sanar daku wasu lbrai da s**a shafi masana'antar wato kannywood

On set Watsapp number 07017285920
19/11/2021

On set
Watsapp number
07017285920

IFTIHAL a farouq s abnur movie... cc Abdoulfatah Umar, nuhu Abdullahi, hafsat Idris, mas'uda yar agadaz, maama, hadiza g...
26/10/2016

IFTIHAL a farouq s abnur movie... cc Abdoulfatah Umar, nuhu Abdullahi, hafsat Idris, mas'uda yar agadaz, maama, hadiza gabon. introducing ALI DAN ZAKI. Crew Mansur makeup, sadiq skipper, sadiqu artiest, amin a zango, guy son

Sabon group a watsapp in kanason shiga a jiye numberka
19/10/2016

Sabon group a watsapp in kanason shiga a jiye numberka

kick start soonest
16/10/2016

kick start soonest

NAFISA ABDULLAHI
25/09/2016

NAFISA ABDULLAHI

Sabuwar jaruma, da zuwanta tafita a fina finai da dama kamar ALQIBLA da MAKAUNIYA DA sauransa. Lallai yanzu tauraruwarta...
03/02/2016

Sabuwar jaruma, da zuwanta tafita a fina finai da dama kamar ALQIBLA da MAKAUNIYA DA sauransa. Lallai yanzu tauraruwarta na haskawa.
Dan nuna kauna gami da soyayya a gareta yi like din page dinta domin samin amsar tambayarku
Hafsa Idris

02/02/2016

AWARD DIN BANA YA BAWA MUTANE MAMAKI.
Toh bana dai mtn award duk yan fkd ne s**a lashe inda jaruman s**a hada harda jarumi adam a zango da mai gidansa Ali nuhu. Wasu za suy mamaki cewa a zango dan white house ne. A'a dama hakan ya farune saka makon yan matsalar da s**a samu kwanaki. Amma yanzu sun hade.
ALLAH YA TAIMAKO. Fkdians 1 love

Kyautar katin 100 ga duk wanda ya fadi sunan jarumar
19/01/2016

Kyautar katin 100 ga duk wanda ya fadi sunan jarumar

24/12/2015

Don samun labarai kai tsaye, tun tubemu a shafin na watsapp +2347017285920 dan shiga group dinmu

Address

Zoo Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S Ibrahim Movietone posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share