MASTV

MASTV It's an online TV station that educate, entertainment and Enlighten the things that happen around the world. Facebook, Twitter and Instagram

15/08/2025

kwana da haushin wani

13/08/2025

Time flies

27/07/2025

Alhamdulillah Motocin agaji sun samu nasarar shiga daga ɓangaren Masar ta ƙofar Rafah da 'yan mintuna da s**a wuce. 😭🇵🇸🤲...
27/07/2025

Alhamdulillah Motocin agaji sun samu nasarar shiga daga ɓangaren Masar ta ƙofar Rafah da 'yan mintuna da s**a wuce. 😭🇵🇸🤲 domin kai dauki zuwa ga 😭

Allah ya jikan Sarkin katsinan Gusau Dr Ibrahim Bello
25/07/2025

Allah ya jikan Sarkin katsinan Gusau Dr Ibrahim Bello

24/07/2025

Wa’azin kasa a Niamey Babban birnin Jamhoryar Nijar

*Alhamdulillah!, Alhamdulillah!. Munsamu nasarar kirkirar Manhajar Albani. yanzu haka tana kan Play Store.*🕋 Wannan ba k...
22/07/2025

*Alhamdulillah!, Alhamdulillah!. Munsamu nasarar kirkirar Manhajar Albani. yanzu haka tana kan Play Store.*

🕋 Wannan ba kawai manhaja bace — *hanya ce ta samun ilimi, natsuwa da kusanci da Allah (SWT)*.

📌 Me zaka samu a cikin manhajar?

✅ *Wa’azozin da karatutukan Sheikh Albani Zaria* — tsaf kuma cikin sauƙi.
✅ *Al-Qur’ani mai girma*
✅ *Azkar (Adhkar)* na safe, yamma.
✅ *Lokutan sallah* bisa lokaci da wurin ka.
✅ *Kalandar Musulunci*
✅ *Kuma Muna chigaba da dora karatuttuka...* 🤲

💬 Muna roƙon ku da:

✅ Ku sauke manhajar
✅ Ku ba ta ⭐⭐⭐⭐⭐
✅ *Kuma ku yada ta!*

Wataƙila mutum ɗaya da za ka turawa zai sami chanji a rayuwarsa saboda wannan manhaja. 🥺
*Kai ma ka zama silar yada ilimi, wannan sadaka ce mai ɗorewa (Sadaqah Jariyah).*

🔗 *Sauke Manhajar yanzu a Play Store:*
👉 https://play.google.com/store/apps/details?id=com.munademy.albani

* *

14/07/2025

Meye mana’anar besty da hausa

Allah ya gafarta ma baba Buhari
14/07/2025

Allah ya gafarta ma baba Buhari

Update!For those inquiring about the funeral prayer for the former President, Baba Buhari, I have received confirmation ...
14/07/2025

Update!
For those inquiring about the funeral prayer for the former President, Baba Buhari, I have received confirmation that the President's remains will depart London at 6 a.m. tomorrow, Tuesday, and arrive at Katsina airport around 12 noon in sha Allah. Therefore, the funeral will likely take place from 2 p.m. tomorrow in Daura in shaAllah.

May Allah grant him a place in Jannatul Firdaus alongside our departed parents, family members, and loved ones.

✍️Prof. Pantami.

13/07/2025

Innalillah wa inna ilaihi rajiun Allah yayiwa Tsohon shugaban Kasa Muhammad Buhari rasuwa a Birnin London Allah ya gafarta masa .

03/07/2025

Yan uwa masu bibiyar wannan shafi mai albarka muna yiwa kowa fatan Alkhairi.

Address

Nasarawa GRA
Kano
VERIFIED

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MASTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MASTV:

Share