SHEKA Masjid Da'awa

SHEKA Masjid Da'awa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SHEKA Masjid Da'awa, Digital creator, Kano.

Tun daga California S**a ɗauko Wannan Mutumin Baƙadire Mufty Sheikh Dr. Bilal El~Hallaq domin Ya ɗaure Musu TSAKIYAAi ku...
11/01/2026

Tun daga California S**a ɗauko Wannan Mutumin Baƙadire Mufty Sheikh Dr. Bilal El~Hallaq domin Ya ɗaure Musu TSAKIYA

Ai kuwa Yana zuwa Ya ƙara Lafta Musu aiki 🔥

1~Duk Wani Me Yabo da ke Guluwi Cikin Ɗariƙa Sai da Mufty Yaci kwal~ubansa Cikin Wannan baitin 👇

"الْمادِحونَ الذين يُجاوِزونَ الحَدَّ فِي حقّ النّبي"

2~Maganar an Halicci Annabi Sallallahu alaihi Wasallama daga haske ita Ma Ya rushe ta 🙆

3~To kai MALAN da aka Gayyato~ka gyaran Wasa Sai kuma ka ƙara Lalata wasan 🚶

4~Wai kuwa kun Lura cewa dame Fassara Ya Fahimci ana nema ai Musu ZIGIDIR Sai Ya Fara Fassara da Ta’aliƙi ?

5~Duk inda Yaga za’a Samu Matsala Sai kaga Ya ja dogon zance domin LILLIƘE MATSALAR.

To kai MALAN dama Haka Muka kira ka 🤣

6~Har ƘARYA DA KAYAN ƘARI aka riƙa Lafta Masa Cikin Fassarar Saboda anga Ya sauka Shoulder

7~Wai ita wannan Fassarar ta wane kamfani ce daga cikin kwamfanonin Fassarar ƙasar nan 🤣

MAN JUNAIDU ABUN TAUSAYI

8~Kodai be kula da Littafin da Ya ɗauko a hannunsa bane 🔥

9~Idan ka kalli video zaka Ga Malam Junaidu Ya zama abun Tausayi. Jikinsa duk yayi Sanyi

10~To kodai ƊAN IZALA S**a Gayyato ne basu Sani ba. Kasan ƙasar ce ta riƙice 🚶
_____________________

Yusuf Musa Bin Baz

9~Jan~2026.

ALLAH Ya karama Mal. Lafiya da Nisan kwana Mai Albarka.
27/12/2025

ALLAH Ya karama Mal. Lafiya da Nisan kwana Mai Albarka.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHEKA Masjid Da'awa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share