Sulaiman Lawan Observer

Sulaiman Lawan Observer PWD Activist, B.sc Owner in Statistics, Business man, Computer litterate and a Politician.

30/10/2023

Takaitaccen bayani akan Kudin cizo

Yawan kiftawa da rufe ido Yana kara lafiyar Idanu✓Hakan yana hana ido bushewa, yana janyo gudanar kwalla acikin idanu, i...
08/10/2023

Yawan kiftawa da rufe ido Yana kara lafiyar Idanu✓

Hakan yana hana ido bushewa, yana janyo gudanar kwalla acikin idanu, ita kuma kwalla tana da matukar amfani acikin idanu.

Da wannan ne masana bincike suke ganin yin kuka a qalla sau daya a sati yana matukar kara wa ido lafiya.

Ana so idan kana kallon wani abu kamar Screen na waya ko computer, ko kuma paper, sai ka dan dakata ka tsaya ka kifta idon ka sau 20, sannan sai ka cigaba.

Allah shine masani, muna rokon Allah ya kara mana lafiyar idanu, ya kiyaye nu daga dukkan tsautsayin da zai jefa mu izuwa makanta.

maganin ido Tudunkaya
07019314227

26/06/2023

To ka gina daidai kwaurin ka, wata kila ma Kai ka fada.😎😎😎😎

26/06/2023

Ni dama tuni na fahimci anyi san zuciya da mugunta a wajen gudanar da tsarin.
Anyi masu "tuu_rin jee_ka-ka mutu" ne kawai.

Address

Tudunkaya
Karaye

Telephone

+2348061172959

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Lawan Observer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sulaiman Lawan Observer:

Share