
26/08/2025
Assalamu Alaikum
TA'AZIYYA.
A madadin Shaykh Imam Shaykh Sani Bala Karaye (hafizahullah) da wannan Majlisi mai Albarka, da Alhini da jimami, muke mika sakon 'aziya_* ga iyalan Alh. Musa E. O Karaye bisa ga rasuwar daya daga cikin Iyalinsa Umma da yammacin yau Talata 26/08/2025.
Za a yi Janazar ta bayan sallahr Magriba a gidan Marigayin da ke shiyyar Mashakata, Karaye.
Allah ya gafarta mata ya yi mata rahama ya sa Aljanna ce makomarta, kuma ya gafartawa dukkan marigaya musulmai, idan tamu ta ya sa mu cika da Imani. 🤲
✍️ *SSBKEF Media*
26/08/2025