05/01/2026
Assalamu Alaikum.
*GAYYATAR BUDE MASALLACI & WA'AZIN JAHA*
A madadin Jibwis ta dukkan matakai da dukkan masu ruwa da tsaki muna farin cikin gayyatar Al'uma zuwa wajan *BUDE MASALLACIN JUMA'A KARAYE* wanda *ALH. BILYA SALAH KARAYE (Garkuwan Karaye)* ya gina. Hadi da gagarumin wa'azin Jaha.
*Wanda zai kasance kamar haka:-*
* *RANA:* Juma'a 09/01/2026
* *Lokacin Sallah:* Karfe 01:30 na Rana.
* *Lokacin wa'azin Jaha:* Bayan Sallahr Isha.
Allah ya bada ikon halarta.
Amin.
✍️ *Zayyanu Muhammad Sani Karaye*
_*S. A Media, FAG of Jibwis Kebbi State*_
_*Director, Jibwis Social Media Maiyama*_
*5th January, 2025*