Stalighte Tv

Stalighte Tv Anbude wannan shafin na stalighteTv a ranar 18-2-2019 domin kawomuku ingantattun labarai domin karin bayani a tuntubemu ta wannan lamba 08126299115

Zababben councilor Mazabar Lambu Hon. Sani Shekarau Lambu ya godewa maigirma gwamna jahar kano Engr. Abba Kabir Yusif bi...
31/10/2025

Zababben councilor Mazabar Lambu Hon. Sani Shekarau Lambu ya godewa maigirma gwamna jahar kano Engr. Abba Kabir Yusif bisa gwangwaje House speaker's na 44 L.g Kano state da motoci na alfarma domin zuwa office.

Matashin Dan siyasa a Jambiyyar APC Hon. Ibrahim zangi yace kafin 2027 me zuwa zasu tabbatar sun kori kwankwasiyya a fad...
30/10/2025

Matashin Dan siyasa a Jambiyyar APC Hon. Ibrahim zangi yace kafin 2027 me zuwa zasu tabbatar sun kori kwankwasiyya a fadin Jahar kano saidai ta zama tarihi kawai.

Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya zargi ƴan siyasar Najeriya da mantawa da talaka...
23/10/2025

Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya zargi ƴan siyasar Najeriya da mantawa da talaka.

Sen. Rabiu Musa kwankwaso ya cika shekara 69 a duniya.Kwankwaso wanda ya kasance cikin manyan Yan siyasa a Nigeria kuma ...
21/10/2025

Sen. Rabiu Musa kwankwaso ya cika shekara 69 a duniya.

Kwankwaso wanda ya kasance cikin manyan Yan siyasa a Nigeria kuma me rajin kawowa Talaka kyakkyawan yanayin a rayuwarsa kuna ganin idan ya sami damar zama shugaban kasa wane cigaba kuke tsammani daga gareshi?

Da Dumi Dumi- fuskokin wasu daga cikin tsofaffin kansiloli da Advisers na mulkin Ganduje a karamar hukumar Dawakin Tofa ...
18/10/2025

Da Dumi Dumi- fuskokin wasu daga cikin tsofaffin kansiloli da Advisers na mulkin Ganduje a karamar hukumar Dawakin Tofa sunkaiwa Mai magana da yawun Gwamnan kano Sunusi Bature Dawakin Tofa ziyara a gidansa.

Ana tunanin tsofaffin kansilolin zasu iya komawa jambiyya me mulkin Kano NNPP kwankwasiyya.

Shugaban Jambiyyar APC na jahar kano Hon. Abdullahi Abbas Ya kara Aure a yau
17/10/2025

Shugaban Jambiyyar APC na jahar kano Hon. Abdullahi Abbas Ya kara Aure a yau

Tuna baya!A lokacin da tsohon gwamnan kano kuma jagoran darikar kwankwasiyya na Nigeria Engr. Sen Rabiu Musa kwankwaso a...
10/10/2025

Tuna baya!
A lokacin da tsohon gwamnan kano kuma jagoran darikar kwankwasiyya na Nigeria Engr. Sen Rabiu Musa kwankwaso a lokacin da yake minister tsaron Nigeria.

Wane Sanatane yafi hidimtawa Al'ummarsa? Ku bayyana mana a comment section.
10/10/2025

Wane Sanatane yafi hidimtawa Al'ummarsa?
Ku bayyana mana a comment section.

"In dai maganace ta Tafiyar ra'ayi da can canta to wannan ticket din na Engr Abba Abdullahi Ganduje domin da mutane  Bas...
09/10/2025

"In dai maganace ta Tafiyar ra'ayi da can canta to wannan ticket din na Engr Abba Abdullahi Ganduje domin da mutane Basu ganebah Amman yanzu suna da sunsani wajan ranshin bashi Dama akakar zaben 2023 amman yanxu munshirya tsab a 2027 domin Bashi waccen damar.

Umar A umar kwa Garkuwar Engr Abba Abdullahi Ganduje

SponsoredJagora Alh Rabiu Sulaiman Dawanau (Dan Bamboy) Yadawo Jam'iyyar sa ta APC Mai Albarka Kuma zaicigaba da bata Gu...
07/10/2025

Sponsored

Jagora Alh Rabiu Sulaiman Dawanau (Dan Bamboy) Yadawo Jam'iyyar sa ta APC Mai Albarka Kuma zaicigaba da bata Gudummawa fiyeda yadda yasaba Abaya.

Dr. Abdullah Usman gadon kaya ya bayyana hakanne a Jiya wajen gabatar da lakca Mai taken ALKUR'ANI ZALLAH KO BIJIREWA AL...
06/10/2025

Dr. Abdullah Usman gadon kaya ya bayyana hakanne a Jiya wajen gabatar da lakca Mai taken ALKUR'ANI ZALLAH KO BIJIREWA ALKUR'ANI???

Bukatuwar mai Tafsiri zuwa ga Hadisan Manzon Allah S.A.W, Lakca ta 6 tare da Prof. Dr. Sani Umar Rijiyar Lemon

Da aka gabatarwa a Masallacin Jami'ur Rahama kundila Maiduguri road Kano.

05/10/2025

Kai tsaye daga wajen lakca mai taken ALKUR'ANI ZALLAH KO BIJIREWA ALKUR'ANI???

Bukatuwar mai Tafsiri zuwa ga Hadisan Manzon Allah S.A.W, Lakca ta 6 tare da Prof. Dr. Sani Umar Rijiyar Lemon

Da ake gabatarwa a Masallacin Jami'ur Rahama kundila Maiduguri road Kano.

Address

Katampe Ext

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Stalighte Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share