Usman S Usman

Usman S Usman Ya Ubangiji! Kai kake jujjuya zukata, Ya Allah! Ka tabbatar da zukatanmu akan addininka.

18/10/2025
Ya Allah ka bunƙasa Najeriya ta ko wane fanni, Ya Allah ka bamu shugabanni Nagari ka kuma riƙo da hannayensu, ya Allah k...
01/10/2025

Ya Allah ka bunƙasa Najeriya ta ko wane fanni, Ya Allah ka bamu shugabanni Nagari ka kuma riƙo da hannayensu, ya Allah ka bawa Ƙasar mu lafiya da zama lafiya da yalwar Arziki, ka kawar mana da dukkan wani abu da yake damun mu.

22/09/2025

Sallallahu alaihi Wasallama

20/09/2025

Indai kana da hali (ka mallaki miliyan biyar zuwa sama) Wallahi kawai kaje ka nemi lasisi ka mallaki makami, domin magani irin waɗannan miyagu. Kana zaune gida wani ya zo ya yi maka wulakanci a cikin iyalinka.

17/09/2025

Al'ada tana da daɗi da burgewa

Address

Katsina Ala

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman S Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Usman S Usman:

Share