Gaskiya Daily Post

Gaskiya Daily Post Gaskiya Daily Post jarida ce da zata dinga kawo muku labarai cikin harshen Hausa.

KANA DA WAYA KO COMPUTER? KUMA BA KASAN YANDA ZAKA IYA SAMUN SAMA DA 5K BA A CIKIN SATI DAYA .Ga duk wanda yake da bukat...
29/04/2024

KANA DA WAYA KO COMPUTER? KUMA BA KASAN YANDA ZAKA IYA SAMUN SAMA DA 5K BA A CIKIN SATI DAYA .

Ga duk wanda yake da bukatar koyon romote work kana da daga dakinka, gidanka, wajen aikinka. To ga dama ta samu. Ba a da bukatar sa kudinka, kawai gaskiyarka ake bukata domin samun sama da dala 15 a wata idan ka mai da hankali.

Wannan ba Crypto Currency bane, Aiki ne da zaka yi shi kana zaune a cikin dakinki/ka, kuma ka hada sama da dala 5 a cikin sati daya.

Ba tare da bata lokaci ba, za a tura maka kudinka kuma ka cire a saukake.

Ga duk wanda yake bukatar koyon wannan aikin, zai iya bin wannan links din domin joint din wannan group na Telegram dina (https://t.me/+8ZBDNNyU89M3ZmNk) da zan koyar da yadda ake wannan aiki, yadda zaka cire kudinka, da hanyoyi da dabarun yanda zaka hada kudadenka kashewarka cikin sauki.

Zan fara training din ranar Asabar da Lahadi mai zuwa da misalin karfe 9 na dare zuwa 11.

Iro Manu Rimi
Software Engineer, UX/UI Design.

ZINARIYAR CE DA GASKE, SHI YASA AL'UMMA S**A RUNGUMI HIDIMARTA DA ZUCIYA DAYADaga Iro Manu Rimi (Sarkin Yakin Zinariyar ...
04/05/2023

ZINARIYAR CE DA GASKE, SHI YASA AL'UMMA S**A RUNGUMI HIDIMARTA DA ZUCIYA DAYA

Daga Iro Manu Rimi (Sarkin Yakin Zinariyar Gwagwaren Katsina)

Yada ayyukan alkhairan Zinariyar Gwagware bamu fara shi don mu daina ba. Ko da kuwa ace hanya zata rufe kanta, hakan ba zai sa mu nannade hannunmu mu koma gefe ba. Ba abin da zai hana mu sa katafila mu sake barke wata sabuwar hanyar domin ci gaba da yada ayyukan alkhairin Zinariyar Gwagwaren Katsina Haj. Fatima Dikko Radda ba.

Ba don komai ba, sai don ta haka ne kadai zamu iya haskakawa tare da jan hankulan saurar al'umma, musamman matan shugabanninmu na sauran jihohinmu, da su yi koyi da irin kyawawan halaye da dabi'un Haj. Fatima Dikko Radda domin gani sun taimakawa al'ummarsu, tare kokarin ganin sun kawo musu ci gaban da ya dace.

Ma'am ko shakka babu ta ciri tuta, domin kyakkyawan tunaninta na a taimaki al'umma shi yake kara haskakata akan kowa, wannan yake nufin Jihar Katsina sai dai muce Alhamdulillahi, domin munyi dace da First Lady din da idanu bai tava ganin irin ta ba a Jihar Katsina, cikin wannan karnin.

Allah ya ci gaba da yi muku jagora, da taimako a cikin manufofinku ke da mai gidanki zababben Gwamnan Jihar Katsina mai jiran Rantsuwa Dr. Dikko Umar Radda na alkhairai ga Jihar.




Yan kasar burtaniya da Amurka sun nemi zama yan Nigeria inda a yau shugaban kasa Muhammad Buhari ya cika musu burin suA ...
18/09/2022

Yan kasar burtaniya da Amurka sun nemi zama yan Nigeria inda a yau shugaban kasa Muhammad Buhari ya cika musu burin su

A yanzu sun zama cikakkun yan kasa kamar kowane dan Nigeria

Ku bayyana mana ra'ayoyinku

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin yin kasa-kasa da tutocin Nigeria da hukumomin Nigeria a kasashen waje a ranakun Lahadi...
10/09/2022

Gwamnatin tarayya ta bada umarnin yin kasa-kasa da tutocin Nigeria da hukumomin Nigeria a kasashen waje a ranakun Lahadi 11-09-2022 da ranar Litinin 12-09-2022, don nuna alhinin mutuwar sarauniyar England ELIZABETH ta biyu

Umarnin na zuwa ne cikin sanarwa da ministan gida Ra'uf Aregbesola ya sanya wa hannu aka kumawa manema labarau

Ambaliya: Ana fargabar sama da gonaki dari ambaliyar ruwa ta shafe a garin Tiga dake KanoSai dai hukumar Hadeja da Jama'...
10/09/2022

Ambaliya: Ana fargabar sama da gonaki dari ambaliyar ruwa ta shafe a garin Tiga dake Kano

Sai dai hukumar Hadeja da Jama'are ta musanta cewa Dam din ya b***e

Jarumar Kannywood Wadda Ta Yi Fama Da Cutar Typoid Da Maleriya, Maryam Yahaya Ta Fitar Da Zafafan HotunaWane Fata Za Ku ...
08/09/2022

Jarumar Kannywood Wadda Ta Yi Fama Da Cutar Typoid Da Maleriya, Maryam Yahaya Ta Fitar Da Zafafan Hotuna

Wane Fata Za Ku Yi Mata?

Fitaccen lauya a Kano Abba Hikima Fagge ya ce gwamnatin Kano nayi masa barazana akan ya daina sukarta. Me za ku ce?
08/09/2022

Fitaccen lauya a Kano Abba Hikima Fagge ya ce gwamnatin Kano nayi masa barazana akan ya daina sukarta. Me za ku ce?

Sakon Gaskiya, Daga Gaskiya Daily Post
08/09/2022

Sakon Gaskiya, Daga Gaskiya Daily Post

'Yan Fashi Sun Fasa Bankuna Tare Da Yin Awon Gaba Da Makudan Kuɗaɗe A Jihar Kogi
08/09/2022

'Yan Fashi Sun Fasa Bankuna Tare Da Yin Awon Gaba Da Makudan Kuɗaɗe A Jihar Kogi

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kafa wani sabon kwamiti domin nazartar bukatun Kungiyar Malaman Jami’o’in kasar ta...
08/09/2022

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kafa wani sabon kwamiti domin nazartar bukatun Kungiyar Malaman Jami’o’in kasar ta ASUU wadda ke ci gaba da yajin aikin sai-baba-ta-gani.

Yanz-yanzu.Hukumar kula da kafafen sadarwa NBC ta dakatar da gidajen rediyo da talabijin sanya wakar GWANJA mai taken WA...
07/09/2022

Yanz-yanzu.Hukumar kula da kafafen sadarwa NBC ta dakatar da gidajen rediyo da talabijin sanya wakar GWANJA mai taken WARRR

ABIN A YABA: Sarauniyar Gusau, Hajiya Dr Lubna Muhammad Ta Gina Katafaren Masallaci Tare Da Kawata Shi
07/09/2022

ABIN A YABA: Sarauniyar Gusau, Hajiya Dr Lubna Muhammad Ta Gina Katafaren Masallaci Tare Da Kawata Shi

Address

RIMI LOCAL GOVERNMENT
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Daily Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share