Assalis A Sani

Assalis A Sani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Assalis A Sani, Katsina.

📰 ASSALIS A SANI
Jaridar yanar gizo da ta himmatu wajen aikin jarida mai sahihanci, bincike mai zurfi, da rahotanni na gaskiya.
🎙 Siyasa | Tsaro | Al’umma | Addini | Talla
✨ Hasken Gaskiya Ga Al’umma

06/03/2026
05/03/2026

ALHAJI DANBABA BALA SPONSORS SHEIKH KHALIFA MALAM DANJUMAI’S RAMADAN 1447AH QUR’ANIC TAFSIR

Alhaji Danbaba Bala has sponsored the Ramadan 1447AH Qur’anic Tafsir of Sheikh Khalifa Malam Danjumai in order to further promote the knowledge and understanding of the Holy Qur’an among the public.

🎧 The Tafsir will be delivered in audio format (voice only), not video, and the lectures will be shared in several major WhatsApp groups so that people can easily listen on their phones.

Some of the groups include:

• Alqurani Babban Kundi
• Flash NewsNg
• Asusun Ma'aiki S.A.W
• Matasan Ma'aiki S.A.W
• Jigo TV & Hausa Radio
• Jaridar Arewa
• Jihar Kebbi A Yau
• Arewa A Yau
• Nigeria Post
• Unity News24
• Mujallar Kebbi
• Katsina Breaking News
• DMCV News Hausa
• Press Forum
• Nigeria Army Social Media Seminar
• Central Masjid Tsohuwar Kasuwa
• Mujallar Ajami

🤲 Members of the public have prayed for Allah to reward him abundantly and make this effort a source of great blessings and rewards for him.

— Flash NewsNg

YANZU YANZU: An dakatar da Sheikh Alƙali Zaria daga Tafsirin da yake a YobeRahotanni sun nuna cewa Kungiyar Izalar Jos t...
03/03/2026

YANZU YANZU: An dakatar da Sheikh Alƙali Zaria daga Tafsirin da yake a Yobe

Rahotanni sun nuna cewa Kungiyar Izalar Jos ta dakatar da Sheikh Alƙali Abubakar Zaria daga Tafsirin Al-ƙur'ani da yake gabatarwa a garin Damaturu da ke jihar Yobe,

Majiyoyi sun ce wannan baya rasa nasaba daga zafafan jawaban da yake game da manyan masu Muƙamai a Nijeriya.

Shehin Malamin ya yi ƙaurin suna wajen jawabai masu zafi, musamman game da matsalar tsaron da ya addabi kasar.

02/03/2026

An hango Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke yana kaɗa “Mandiri” a wajen lacca na Ramadan da ‘yan Darika s**a shirya.

02/03/2026

YANZU YANZU: Wata matashi ta yi kakkausar martani ga gwamnatin Tinubu, tare da la'antar matsalar tsaro a Najeriya...

YANZU-YANZU: An naɗa Alireza Arafi a matsayin mamba a Majalisar Jagoranci ta |r@n, kuma wanda zai jagoranci majalisar na...
01/03/2026

YANZU-YANZU: An naɗa Alireza Arafi a matsayin mamba a Majalisar Jagoranci ta |r@n, kuma wanda zai jagoranci majalisar na wucin-gadi kafin a naɗa wanda zai gaji Ayatullah Ali Khamenei.

YANZU YANZU: Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky na da’irar Ningi sun taru da safiyar wannan rana ta Lahadi 1 ga watan Mar...
01/03/2026

YANZU YANZU: Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky na da’irar Ningi sun taru da safiyar wannan rana ta Lahadi 1 ga watan Maris na shekarar 2026 domin gudanar da addu’oi akan Allah ya karɓi shahadar jagoran gwamnatin ƙasar |r@n da aka kashe Sayyid Ali Khamenei.

📷: Labari Daga Ningi

Shêikh Ahmed Gumi ya bayyana Khamenei a matsayin mutum “mai sa’a” wanda ya rasu yana cikin gwagwarmaya kan masu kãșĥē ma...
01/03/2026

Shêikh Ahmed Gumi ya bayyana Khamenei a matsayin mutum “mai sa’a” wanda ya rasu yana cikin gwagwarmaya kan masu kãșĥē mata da kananaɲ yara

Jiniɲ Khamenei na iya zama tushēɲ sauyi a cikiɲ al’ummar Mușùűlmi -inji Dr. Ahmed Gumi

Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Dr. Ahmed Gumi, ya yi martani kan rahoton mutuwar Jagoraɲ Addiniɲ Iran, Ayatollah Ali Khamenei.

A cikin sakøɲ da ya wallafa, Gumi ya bayyana Khamenei a matsayin “mai sa’a” wanda ya rãșu yana cikin gwagwarmaya kan masu kãșhē mata da yara marasa laifi a Gaza da sauran wurare. Ya ce marigayin ya tsaya tsayin daka wajen neman adalci, kuma bai guḍu ya buya ba duk da barazaɲar da yake fușkaɲta.

Malamiɲ ya kara da cewa jininsa zai iya zama tushen sauyi a cikin al’ummar Musulmi (Ummah), tare da yin ishara cewa lokaci ne zai nuna makomar wadanda s**a dauki alhakin kashe shi ko s**a taimaka wajen kashe shi.

Allah Ya gafarta masa.

Yadda Sheik Alƙali Zaria, Ya Buɗe Wuta A 'Yan Kwanakin Nan Kan Matsalar Tsaro Da Ta Addabi Yankunan ArewaWacce fata za k...
01/03/2026

Yadda Sheik Alƙali Zaria, Ya Buɗe Wuta A 'Yan Kwanakin Nan Kan Matsalar Tsaro Da Ta Addabi Yankunan Arewa

Wacce fata za ku yi ma sa?

01/03/2026

Daga Karshe Dai: Mutanen Gari A Jihar Zamfara Sun Yanke Hukuncin Fara K**a Barayin Daji Fulani Da Hannunsu Batareda Taimakon Hukuma ba.

01/03/2026

Inna-lillahi Wa inna Ilaihi Rajiuun: An sanar da Shahadar Jagora Syed Ali Khamenei a gidan talabijin na 1r@n 💔.

VIDEO🎥 ATP Hausa

MAZA AN KWANTA DAMA: Mahukantan Kasar Iran sun tabbatar da mutuwar jagoran addini na Kasar Ayatollah Ali Khamenei sakama...
01/03/2026

MAZA AN KWANTA DAMA: Mahukantan Kasar Iran sun tabbatar da mutuwar jagoran addini na Kasar Ayatollah Ali Khamenei sakamakon harin ta'addanci da Á múrka da |sra'i|a s**a kaddamar kai tsaye a gidansa

Sannan ba tare da bata lokaci ba mahukuntan Iran sun bayyana sunan dansa Mujtabah Khamenei a matsayin sabon jagoran addini na Kasar |ran

Khamenei ya koma ga Allah yana da shekaru 86, yayi mutuwa na girma da izza, bai gudu ya shiga karkashin Kasa ba kamar yadda Shugabannin ¥ahúdu suke yi saboda ts0ro

Duk abinda ya kamata Khamenei yayi ya yi, mutuwarsa ba zata ragi Iran da komai ba, dama karfinsa ya kare, sabon jini zai daura daga inda ya tsaya

Muna rokon Allah Ya yafe masa laifukansa, Allah Ya bashi ladan mutuwar shahada, Allah Ya sa jininsa ya zama sanadi na samun 'yanci da wanzar da zaman lafiya a Kasashen Musulmi

Daga Datti Assalafiy

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assalis A Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share