Katsina_youth_media_ass

Katsina_youth_media_ass Kungiyar matasa,
Da gidan labarai

Gidan matasa katsina da kewaye,

05/08/2024

Zamu maido yan majalissu tunda basuda amfani insha Allahu sae mun maedosu.

Day5Yau a katsina aka harbesuA rohotannni da muke sMu har yanzu suna filin samji sunata harbin mutane.wannan yaron yana ...
05/08/2024

Day5
Yau a katsina aka harbesu
A rohotannni da muke sMu har yanzu suna filin samji sunata harbin mutane.

wannan yaron yana cikin wanda ska kashe kusan mutum 5 yn sanda s**a kashe harda mace mai ciki mijinta y hna a dauka s**a saka tiagas hka tafara nakudar dole wlhi sae ynxu ake gayamana ta rasu. Daga katsina unguwar filin samji.

01/08/2024
Abunda ake tsoro mutane su zama haka idan talaka baya tsoron ku yan sanda da soja  ya kasar zata koma ne touh???
01/08/2024

Abunda ake tsoro mutane su zama haka idan talaka baya tsoron ku yan sanda da soja ya kasar zata koma ne touh???

01/08/2024

Ko wani malami zaece karkuyi zanga zanga ku takeshi saboda bai baku ciba b***e sha yapito ya rantse da kurani ba kudi ya karba ba. Ku kalli rigarsa idan yana cikin yunwa.

Ku sauke mana links dinsa muyi report kuma kawai ya sapkaAKpabio must resign 🥹 ahaaa. Immediately he must resign.  Gobe ...
31/07/2024

Ku sauke mana links dinsa muyi report kuma kawai ya sapka

AKpabio must resign 🥹 ahaaa. Immediately he must resign.

Gobe a banner dinnmu asaka haka.

Akpabio must resign

Ai bayada tausan al-umma kuma bayada imani. Ae daman kullum mu a t**i muke kuma mu kulluk ae abinci yana mana wuya. So ba matsla amman ya sapka.

Fake faka
27/07/2024

Fake faka

25/07/2024

Basu bari masu zanga zanga su wargaza kasa amman sun bar su bello turji suna wargaza yan kasa. Mtsww bama tsoron mutuwa yanzu ai.

Masu son su koyi mining na coinsGa whatsap group dina zansa kuyi joining ku turawa yan uwa suyi dan kowa ya qaru da abun...
18/05/2024

Masu son su koyi mining na coins
Ga whatsap group dina zansa kuyi joining ku turawa yan uwa suyi dan kowa ya qaru da abunanan kapin lokaci ya kure.
Insha Allahu duk wanda ya shiga zae samu abunda yakeso insha Allahu Allah ya bada saa

https://chat.whatsapp.com/HE2YUD4Yq3yAKI67HVW7Ix

Ayi sauri kar a barku a baya Maido yayimun DM.Serious buyer dan Allah ga sauki ga arha gakuma kyau wajen kasuwa kusa da ...
31/03/2024

Ayi sauri kar a barku a baya Maido yayimun DM.
Serious buyer dan Allah ga sauki ga arha gakuma kyau wajen kasuwa kusa da makabarta anan pilin polo.

26/03/2024

Kudin dinkin sallah ga airdrops wlhi yanyi amman masu telegram kuma DM zan saka maku.

Address

Rafin Dadi
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina_youth_media_ass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share