Abdullahi Garba•

Abdullahi Garba• Educating on practical AI applications for everyday life
Modern technology. Clear understanding. Real impact. All content available in Hausa
(1)

12/02/2026

A yau Gwamnatin da musulmi s**a kafa ,itace kuma take yaki da musulmin saboda son mulki.

12/02/2026

Tinubu Ya dauko hanyar wargaza Nigeria kai tsaye.😥

29/01/2026

An jiyo karar ababen fashewa a Niamai Babban Birnin Niger ,Wani Abu na shirin Faruwa...

27/01/2026

An hango shugaban Nigeria Bola Ahmed Tinubu ya yanke jiki ya fadi a yayin wani taro a Turkiyya.


Masu zanga-Zanga a Isra'ila sun mamaye titunan birnin Tel'aviv ,tare da kiran prime Minister Natanyahu ya sauka daga kan...
12/01/2026

Masu zanga-Zanga a Isra'ila sun mamaye titunan birnin Tel'aviv ,tare da kiran prime Minister Natanyahu ya sauka daga kan mulki,sakamakon abinda s**a kira rushewar tattalin arzikin kasar tare da jefata cikin yaki marasa kan gado.

yayin da ake cigaba da nunawa juna yatsa tsakanin Iran da Amurka da kuma Isra'ila.rahotannin da muke samu na nuni da cew...
12/01/2026

yayin da ake cigaba da nunawa juna yatsa tsakanin Iran da Amurka da kuma Isra'ila.
rahotannin da muke samu na nuni da cewa dubban mutane a Isra'ila na cigaba da tserewa daga kasar saboda fargabar harin Iran akan kasar.

Finally, 𝐆𝐄𝐑𝐈𝐀 belongs to 𝐍𝐈   and not to 𝐀𝐋.     𝑫𝒆𝒄𝒊𝒔𝒊𝒐𝒏 𝒊𝒔 𝒎𝒂𝒅𝒆 𝒕𝒐𝒅𝒂𝒚 😄Algeria 0 - 2 Nigeria
10/01/2026

Finally, 𝐆𝐄𝐑𝐈𝐀 belongs to 𝐍𝐈 and not to 𝐀𝐋. 𝑫𝒆𝒄𝒊𝒔𝒊𝒐𝒏 𝒊𝒔 𝒎𝒂𝒅𝒆 𝒕𝒐𝒅𝒂𝒚 😄
Algeria 0 - 2 Nigeria

01/01/2026

Da sunan Allah mai Rahma mai Jin Kai.

28/12/2025

Har yanzu babu ko Dan taada daya da akace harin ya kashe ,Aikin banza , wannan gwamnatin munyi Allah wadai da ita.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Garba• posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Garba•:

Share