Katsina state Radio service

Katsina state Radio service News and current affaairs page Educative entertainment

05/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jamil Hashim Gora, Abdurrahman Ibrahim, Umar Nura Gwagwa, Aliyu Halilu Mani, Muktar Mannir, Sageer Uthman, Alh Iliyasu K Musa, Sagir Ahmad, Muhammed Garba, Muhammed Marwana, Yõûñg Kîñg, Abba Ahmad, Aliyu Bala Ksauri, Abu Naufal

05/12/2024

JARIDAR MAIKIYA

01/12/2024

Dokar haraji - Ya dace a saurari ra'ayoyin 'yan Najeriya - Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bukaci tsari mai kyau wajen raba arzikin kasa yadda za'a tabbatar da adalci da kuma daidaito ga kowanne bangare. Yayin da yake tsokaci a kan dambawar dokar harajin da ta haifar da cece kuce a cikin kasar, Atiku ya bukaci majalisar tarayya da ta gabatar da shawarar da majalisar tattalin arzikin kasa ta bayar kan amarin domin 'yan Najeriya su gani. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce 'Yan Najeriya sun dade suna gabatar da korafi a kan yadda ake ware wasu jihohi domin gudanar da ayyukan ci gaba, yayin da wasu kuma ake watsi da su. Atiku ya ce 'yan Najeriya sun bayyana matsayin su karara kan lamarin dokar harajin, saboda haka ya dace a saurare su.

📷 Atiku Abubakar

Rayuwar ƙarya ƴan Nijeriya su ke yi kafin na zo na cire tallafin mai -- Tinubu Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce rayuwar ƙ...
01/12/2024

Rayuwar ƙarya ƴan Nijeriya su ke yi kafin na zo na cire tallafin mai -- Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce rayuwar ƙarya ƴan Nijeriya ke yi, wacce ta kusa jefa ƙasar cikin bala'in tattalin arziki kafin ya zo ya cire tallafin man fetur a ranar 29 ga watan Mayun 2023.

Tinubu ya ce cire tallafin mai da gyara harkar kasuwancin canjin kuɗaɗe ya zama dole don ceto Nijeriya daga talaucewa.

Tinubu, wanda shugaban jami'ar Ilori, Farfesa Wahab Egbewole ya wakilta, ya fadi hakan ne a yayin bikin yaye dalibai na 34 da na 35 na jami'ar fasaha ta Akure da ke jihar Ondo.

Ya ce gwamnatin sa na sane da radadi da cire tallafin mai da ta yi a kan yan Nijeriya, inda ya kara da cewa gwamnatin ta dauki matakin ne domin dauke basukan da ke kan kasar sak**akon tallafin mai da na Dalar Amurka.

01/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mohammed S Usman Tumburkai, Umar Bappaate Ahmad, Abdullahi Lawal, Mubarak Mu'azu, Saddam Sabo Musa, Aliyu Khalid, Sani H Kadisau, Usman Muhammad, Mohd Seeba Urwatu Gafai, Lawal Khadeejat, Muhammad Mahdi, Aminu Mustapha Usman, Saminu Dankawu

Wani boka dake bada maganin bindiga a Abuja kenan kwance, bayan ya dirkawa cikin sa bindiga kuma ta k**a shi. An bayyana...
01/12/2024

Wani boka dake bada maganin bindiga a Abuja kenan kwance, bayan ya dirkawa cikin sa bindiga kuma ta k**a shi. An bayyana sunansa a matsayin Ismail Usman dake kauyen Kuchibiyi a Bwari dake yankin Abuja.

📷 Daily Trust

30/11/2024

The Central Bank of Nigeria (CBN) has threatened to impose fines on erring players in the financial sector over the ongoing cash scarcity at automated teller machines.

30/11/2024

The Lagos state task force says it has dismissed two of its personnel over their involvement in theft during a raid.

A hirarsa da BBC, gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce sabuwar dokar harajin za ta kassara Arewacin N...
30/11/2024

A hirarsa da BBC, gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce sabuwar dokar harajin za ta kassara Arewacin Najeriya.

A cewarsa, bai k**ata gwamnati ta nuna buƙatar ƴanmajalisar dokoki su hanzarta amincewa da ƙudirin ba.

Address

Sabon Layi Katsina
Katsina

Telephone

+2348033694546

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina state Radio service posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina state Radio service:

Share

Category