GEFE TV & RADIO

GEFE TV & RADIO Wannan shafi ai riqa awomaku labaru da dumi duminsu tallace tallace da ilmantarwa da nishadan tarwa

https://zeno.fm/radio/gefe-fm-radio/
03/08/2026

https://zeno.fm/radio/gefe-fm-radio/

Tune in to GEFE FM RADIO 90.9 and enjoy the best of Hausa, English (U.S.), Arabic (United Arab Emirates) General radio. Stream live broadcasts, catch up on past episodes, and stay updated with the latest news and announcements.

Listen to Gefe FM Radio 90.9 on Haiti Streaming:
03/08/2026

Listen to Gefe FM Radio 90.9 on Haiti Streaming:

Listen to Gefe FM Radio 90.9 live online for free -- General streaming on Haiti Streaming.

An k**a matar da ake zargi da satar kayan da s**a kai N10,102,000 a Green House KatsinaRundunar 'yan sandan jihar Katsin...
27/03/2026

An k**a matar da ake zargi da satar kayan da s**a kai N10,102,000 a Green House Katsina

Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta sanar da k**a wata mata mai suna Hadiza Ibrahim mai shekaru 27 a Katsina bisa zargin satar kaya a kasuwar Green House, Katsina.

Rundunar ‘yan sanda ta gano kayayyaki iri-iri a gidanta da s**a hada da takalma, kayan sawa, turare da kayan abinci, wadanda aka kiyasta darajarsu ta kai naira miliyan 10,102,000.

A cikin wata sanarwa daga kakakin rundunar 'yan sandan DSP Sadiq Aliyu Abubakar ta ce an yi nasarar cafke matar ne bayan an bi diddigin ta ta hanyar hoton CCTV.

Kotu a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah daga zargin almundahanaKotun Babban Birnin Ta...
27/03/2026

Kotu a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah daga zargin almundahana

Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Maitama a Abuja ta wanke tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Stella Oduah, daga zargin damfarar Naira biliyan 2.5 bayan cimma yarjejeniya da gwamnati.

Kotun ta yanke hukuncin ne bayan gwamnati ta tabbatar da cewa an mayar da kuɗaɗen da ake zargin an handame, lamarin da ya sa aka soke tuhumar da ake yi mata da abokiyar aikinta.

Sai dai kotun ta k**a wasu kamfanoni biyu da aka yi amfani da su wajen aikata laifin, inda ta same su da laifi tare da umartar su biya Naira biliyan 1.2 ga gwamnati.

Haka kuma, kotun ta umarci a kwace wasu Naira miliyan 780 da aka samu yayin bincike, wanda hakan na daga cikin shirin sulhun da aka cimma tsakanin ɓangarorin.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GEFE TV & RADIO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category