09/01/2024
ZIYARAR DA NAKAI
An saukeñi amashin gefañ t**i na tsallaka na shiga cikin makarantar,
Ina shiga ñaga makarantar tà wañi vude sai kàce a kasar wace sai nàga hànyar màkarantar ta kàrkasu, sai nabi wadda tai hannun dama,
Tàke ña fara ñeman favourite depertment diña harma ñà tambayi wani student
Don allah inane (computer engeenearing dapertment) hàrma yake fadamin ai chan ciki zan shiga,malam nan na fara tafiya tàfiya ñàke iña gànin abin alàjàbi ina zuwa naga symbol gefàn hanya nai godiya ga allah kana ña karasa çikin depertment diin,
Aeko ña fara hawa beñàn tun dagà ñà daya gàr izuwa ña garshe,
Naga dàlibài yañ aji daya sunà leçture harna tsaya na sauràra
Sai na wuce class ND II ñan nàtarar da màlam yà fita sun gama lecture na. shigà ña zàuna nàyi kàràtu harmà mukài fira da daya daga cikin dàliban ajin,naji abubawa da dama
Nan mukai sallama dashi nacigaba da tafiya zuwa (Area of computer lab) nànma nashiga naga yanda daliban (computer engeenearing) suke gudàñar da irin ñasu pritical din very impressive,
Sai na kara gaba ñaga wani hole din maçhinan pritical babu kowa nan nashiga na fara kallo ina lallega sako da lungu-lungun hole din
Kwatsam sai naji ana dakamin tsawa ina waigawa sai ñaga ashe maàikacin goge-gogen machinan ne yake dàkamin tsawa yana tambayata minake anan miye yakawoni yana tambayata ni dalibiñe....???
Sai na bashi amsa A.A
Tau mi ya kàwo ka ?
Na fadamài ziyara sài yake banyàr daba
Ka yarda ni ziyara ce ta kawoni
Yace shi ina vàzai yarda bah wai saiya tai dani seçurity ofis nace tau shikenan muje**...
Zam fada muku abin da ya faru
Wai-wai-waiiiiiiii.
KADPOLY CAMPUS GIST
Kadpoly parrot
FCS KADPOLY MAIN CAMPUS
COMPUTER SCIENCE {KADPOLY}COMPUTER SCIENCE {KADPOLY}COMPUTER SCIENCE {KADPOLY}
CBMS PALS KADPOLY NETWORK-FORUMCBMS PALS KADPOLY NETWORK-FORUM
@followers
@highlight
Mustapha