Celebrityn Journalist

Celebrityn Journalist Sunana Ibraheem, Na Bude Wannan Page Ranar 3-5-2022, Tuesday. Domin Kawo Muku Labaran Nishadantarwa, Ilimantarwa Gami Da Fadakarwa

26/07/2022

A Cikin Yaran Da Na Haifa Guda Tara Ɗaya Ne Kawai Yayi K**a Dani, Amma Sauran Duk Nine Nake K**a Dasu 😁🤗

25/07/2022

Seriously Lamarin Akwae Fargaba 🤦😥

🙏 Yah Allah Ka Kawo Mana Ɗauki 😥
Ka Kuɓutar Da Bayinka Cikin Aminciii 🤗

25/07/2022

🙏 Ya Allah ka Kuɓutar Da Yan Uwanmu 😥

Mu Kuma Allah Ka Amintar Damu 🤗
Bamu Da Tsumi Bamu Da Dubara 👌

25/07/2022

"Yin Garkuwa Da Buhari Da El-rufa’i Tamkar Magance Matsalolin Najeriya Ne"

-Omokri

24/07/2022

🙏 Ya Allah Kada Ka Jarabcemu Da Faɗawa Hannun kidnappers. 🤦 Ka Kuɓutar Da Bayinka, Ka Karemu Daga Duk Wata Masifa😥

14/07/2022

Zafin fitar Rai😭, Tambayar Qabari😭, Azabar Qabari 😭,Hawan Siraɗi
🙏 Yah Ubangiji Ka Tseratar Damu 🤗

Inna lillahi waa inna ilaihi raji,un😥Allah yayiwa mutumin dake kula da kabarin manzon Allah(S.A.W)Rasuwa😓Allah ubangiji ...
13/07/2022

Inna lillahi waa inna ilaihi raji,un😥

Allah yayiwa mutumin dake kula da kabarin manzon Allah(S.A.W)Rasuwa😓

Allah ubangiji yaji kansa da rahama🤲🙏

10/07/2022

🙏 Yah Allah Duk Runtsi🤦 Karka Jarabci Wani Magidanci Da Kasa Ciyar Da Iyalansa Ko Daukar Nauyinsu 🤗

05/07/2022

Ya K**ata Duk Wani Musulmin dake Online
Yanzu Ya San Wannan.
_
Ina rokon Allah Madaukakin Sarki Ya nesanta Duk Wanda Yayi Comment da Amin daga wurare guda 7:
_
1= Jahannama;
2= Lazza;
3=Alhudama;
4=Assa'ira;
5=Sakara;
6=Jahim
7=Hawiya.
Sannan ina rokon Sa, Yayi muku sakamako da
Aljannar Firdausi.
Amatsayin ka/ki Na masoya manzan Allah (SAW) adaure a tura awasu groups din
Ya Allah muna rokonka ka karamana kaunar annabi (s a w)
Ya Allah kasanyaa duk wanda yayi comment da ameen acikin ceton
annabi (s a w) aranar alkiyama.
Ya Allah kashayar dashi ruwan tafkin alkaurasar a ranar alkiyama..
Shaidan ne yake son yin nasara akan duk Wanda ya wuce baice Amin ba kuma baiyi Share ba.
Me kaunar Annabi (saw) ya daure yayi comments da Amin & Share Dan Allah,,,
Ni dai nace ALLAH AMEEN.

05/07/2022

Jinjina Muke A Gareka Ya Hasken ƙawata Duniya
Muhammadu Rasulullah S A W W ♥️💯🥰

03/07/2022

Karanta ka karu! Akwai darasi a ciki
---------------------------------------------------------
Anyi Wanj Makeri Wanda Duk Yadda Karfe Yayi Zafi,
Yayi Jawur Cikin Wuta Amma Shi Hannu Yake Sawa Ya Dauko Karfen. Hakan Yasa Aka Tambayi Makerin
Miyasa Bayajin Zafin Wuta??? Sai Makerin Yace
"Akwai Wata Kyakkyawar Mata, Wadda Mijinta Ya
Rasu Ya Barta Da Marayu. Wata Rana Sai Matarnan
Tazo Gurin Sa Tace Masa, Ya Taimaka Mata Da
Abinda Zasuci Ita Da 'ya 'yanta. Sai Makerin Yace Sai Idan Zata Yarda Yayi Fasiqanci Da Ita. Matar Taqi
Yarda Sai Yace Bazai Bata Kome Ba. Matar Ta Tafi
Tasha Yawo Bata Samu Abinda Zataci Ba. Sai
Takoma Gurin Makeri Tace Ta Yarda Yayi Duk
Abinda Yake So Da Ita, Idan Zai Bata Abincin. Makeri
Yakaita Gida, Ya Shiga Daki Da Ita. Babu Mai GaninSu, Yana Neman Ya Fada Mata Sai tace Kaji
Tsoron Allah Kadda Ka Aikata Wannan Mugun Aiki
Dani. Hakan Yasa Imani Ya Ratsa Zuciyar Sa, Ya Fasa
Zinar Da Ita, YA KUMA BATA ISASHSHEN ABINCIN
DAZATACI ITA DA 'YA 'YANTA. Sai Matar Tayi Masa
Addu'a Tace "Allah Ya Rabaka Da Zafin Wuta Duniya Da Lahira. Makeri Yace "Tundaga Wannan Lokaci Sai
Yaji Idan Ya Kusanci Wuta Bayajin Zafin Ta. Daganan
Ma, Saiya Fara K**a Wuta Da Hannuwan Sa. Lalle
Addu'ar Wanda Kuka Taimakamawa Ko Wanda
Kuka Zulunta Bata Da Shamaki A Gurin Allah.
Allah kasa mukeyi wajunan mu addu,a ta alkhairi akullum
Allah kahada kawunan musulmai aduk inda suke
Allah ka shiryemu hanyar ka madaidai chiya 'YA
ALLAH KA KARA MANA TSORONKA
AZUKATAMMU BAKI DAYA
AMEEN YA ALLAH

03/07/2022

Ta tambayi Mijinta, shin wa kafi qauna sosai a
rayuwarka?
Yace: Mahaifiyata. Tace, sai wa? Yace Mahaifina. Tace, sannan wa kuma?
Yace, 'Yan Uwana. Tace, nifa? Ya ce, ai tambayata kika yi wa nafi QAUNA ba wa nafi SHAUQI ba!!
Ta kalleshi cikin murmushi da fara'a tace, Habibina wa kafi shauqi a rayuwarka?
Yace. REAL MADRID!!!!

03/07/2022

Musha Dariya, :
Wata Ce Suna Hira Da Mijinta, irin Sabon Auren Nan,
Sai Yace My Love,
Wai ina Wannan Qawar Taki, Sai Tace Wacce Kenan?
Sai Yace Wata Fara Doguwa Ga Hanci, Ga Tsayi, Ga Manyan idanuwa Ga Hakoranta Farare
Tamkar Hasken Farin Wata, Ga iya Kwalliya,
GASKIYA Kyakkyawa Ce,
Aikuwa Sai Ranta Yabaci, Sai Tace Ai Jiya Munatare
Da ita Mijin ta Yazo Ya Dauketa, GASKIYA Mijin Nata
Ya Hadu Gashi Fari Dogo Ga Saje, GASKIYA Nayi Rashi Domin Shine irin Mijin Danaso
Na Aura Sai Jikake Tassss, Ya Mareta?????? Toh Wai
in Kece Wanne Mataki Za ki Dauka. ?????? Amsa
Yanzu Yanzu Yan Mata?????? kutura Zuwa Wasu
Group Domin Samun Amsa ?? Idan kaine yazakai

03/07/2022

Breaking News..

Girlfriend Delete Boyfriend's Crypto App Worth 50M 😁

Just To Install A Snapchat App 🤣🤣

Address

Katsina

Telephone

+2348128743428

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Celebrityn Journalist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Celebrityn Journalist:

Share