Abdul H Boy Global

Abdul H Boy Global Abdul H Boy Global is a digital brand focus on e-commerce, innovation, and quality personal care products.

24/02/2026

Domin fito da gashin sanƙo, gemu da saje. Hair Growth Support Made Simple. Discover the New Ultimo Formula

22/02/2026

Wani likita da Patient 😂.
5% Minoxidil Kirkland Available in Kano/ Katsina/Zinder 🇳🇪

24/09/2025

Minoxidil magani ne dake fito da gashin saje, gemu da sanko.

Original Kirkland Minoxidil is available in Nigeria 🇳🇬 and Niger 🇳🇪

WhatsApp number: 0903 691 2788
Email: [email protected]

Wannan sinadari na Minoxidil asali ana amfani ga amasu hawan jini a asibiti, sai aka fahimci duk yayin da ake amfani dashi sabon gashi kan tsiro duk gurin da sinadarin yake taɓawa a fata. Dalilin wannan ne duniya ta fara samun shi a matsayin magani na farko da scientists s**a binciko a matsayin tabbatacce sinadarin fito da gashi a 1984. Sannan a 2020 hukumar FDA tayi approving ɗin sa a sashen lafiya; cewa mutane zasu iya amfani dashi a matsayin magani don fito da gashi, amma bisa sharudda.

KIRKLAND ko ROGAIN kuma kamfanoni ne da suke sarrafawa da packaging Minoxidil ta yadda za'a iya amfani dashi domin fito da gashi a bisa sharuddan da hukumar FDA ta bayar.

DERMER ROLLER
Wani abu da keda matukar tasiri gurin amfani da Minoxidil, kuma akan shawarci masu amfani da Minoxidil su mallake ta. Tana da wasu ƙananan gashi masu laushi dake taimakawa gurin buɗe sabbin kofofin gashi a gemu, saje, gaban gashi ko sanko.
Tana taimakawa matuka a fara ganin tasiri da sakamakon amfani da Minoxidil a ƙasa da sati biyu.

Kirkland Minoxidil And Derma Roller Is Available. Place your Minoxidil order today. Original Kirkland Minoxidil Guarante...
22/09/2025

Kirkland Minoxidil And Derma Roller Is Available. Place your Minoxidil order today. Original Kirkland Minoxidil Guarantee. For wholesallers and retailers.

25/05/2025

SOBON AL'AMARI: Sinadarin fito da gashin Gemu, Saje ko Sanƙo na farko.

Wannan sinadari na Minoxidil asali ana amfani ga amasu hawan jini a asibiti, sai aka fahimci duk yayin da ake amfani dashi sabon gashi kan tsiro duk gurin da sinadarin yake taɓawa a fata. Dalilin wannan ne duniya ta fara samun shi a matsayin magani na farko da scientists s**a binciko a matsayin tabbatacce sinadarin fito da gashi a 1984. Sannan a 2020 hukumar FDA tayi approving ɗin sa a sashen lafiya; cewa mutane zasu iya amfani dashi a matsayin magani don fito da gashi, amma bisa sharudda.

KIRKLAND ko ROGAIN kuma kamfanoni ne da suke sarrafawa da packaging Minoxidil ta yadda za'a iya amfani dashi domin fito da gashi a bisa sharuddan da hukumar FDA ta bayar.

DERMER ROLLER
Wani abu da keda matukar tasiri gurin amfani da Minoxidil, kuma akan shawarci masu amfani da Minoxidil su mallake ta. Tana da wasu ƙananan gashi masu laushi dake taimakawa gurin buɗe sabbin kofofin gashi a gemu, saje, gaban gashi ko sanko.
Tana taimakawa matuka a fara ganin tasiri da sakamakon amfani da Minoxidil a ƙasa da sati biyu.

Ko Kuyi Magana Whatsapp:
+234-708-975-8761
[email protected]

24/05/2025

Sirrikan masu kuɗi ga talakawa

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul H Boy Global posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share