Katsina Flash News

Katsina Flash News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina Flash News, Media/News Company, Katsina.

Gwamnatin jihar Katsina ta naɗa sabbin manyan sakatarori
17/10/2025

Gwamnatin jihar Katsina ta naɗa sabbin manyan sakatarori

Basic and Secondary Education Ministry Defends 2026 Budget Proposal..The 2026 budget defense continued today at the Mini...
17/10/2025

Basic and Secondary Education Ministry Defends 2026 Budget Proposal..

The 2026 budget defense continued today at the Ministry of Budget and Economic Planning, presided over by the Commissioner, Alh. Malik Anas.

The Commissioner for Basic and Secondary Education, Haj. Zainab Musawa, led the Ministry’s team comprising agency heads and management staff to defend the proposed 2026 budget before the committee.

In her presentation, Haj. Musawa reviewed the Ministry’s performance for Q1, Q2, and Q3 of the 2025 fiscal year, highlighting progress in school rehabilitation, teacher training, and program implementation. She noted that the 2026 proposal focuses on sustaining these gains and addressing key funding needs.

She explained that the proposed budget aligns with the vision of His Excellency, Mal. Dikko Umar Radda, PhD, to strengthen education through improved access, quality, and accountability.

Kungiyar Kansiloli Masu Ofis Ta Jihar Katsina Ta Ziyarci Mai Martaba Sarkin DauraMai martaba Sarkin Daura Alh Dr Umar Fa...
16/10/2025

Kungiyar Kansiloli Masu Ofis Ta Jihar Katsina Ta Ziyarci Mai Martaba Sarkin Daura

Mai martaba Sarkin Daura Alh Dr Umar Faruq ya karbi bakwancin shugaban kungiyar Supervisory councilors na Jihar Katsina, Hon. Shafi'u Yahuza Kyafau, Dangaladiman Bebejin Katsina. A yau 16/10/2025

Gayyata Gayyata GayyataKungiyar Lauyoyi ta Kasa reshen Katsina na farin cikin Gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa kam...
08/10/2025

Gayyata Gayyata Gayyata

Kungiyar Lauyoyi ta Kasa reshen Katsina na farin cikin Gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa kammalla rufe gagarumin wasan kallon kafa da walima domin taya Barr. Murtala Kankia murnar zama maiba jam'iyyar Apc ta kasa shawara akan harkokin sharia'a (National Legal Adviser)

Sanarwa daga

Shafi'u Umar Karfi, Esq.

Shugaban Kungiyar Lauyoyi ta Kasa, reshen Katsina

Sabo Musa Lauds Governor Radda’s  Development Strides In Katsina State.The Senior Special Assistant (SSA) to the Katsina...
08/10/2025

Sabo Musa Lauds Governor Radda’s Development Strides In Katsina State.

The Senior Special Assistant (SSA) to the Katsina State Governor on Public Enlightenment, Alhaji Sabo Musa Hassan has commended the Katsina State Governor, Malam Dikko Radda for his remarkable commitments for the development and transformation of the state.

Speaking on Reality News TV’s flagship program, Shirin Aikace-Aikacen Gwamnatin Malam Dikko Radda PhD Katsina, Alhaji Sabo Musa Hassan lauded Governor Radda for his visionary leadership and for implementing numerous people-oriented projects that have significantly improved the living standards of citizens across the state.

He observed that the administration has achieved commendable progress in key sectors such as infrastructure, education, healthcare, security, and economic empowerment within a relatively short period.

Responding to recent statements made by former Senator Ahmed Babba Kaita, Alhaji Sabo dismissed the remarks as baseless and misleading, stressing that such unfounded criticisms are not new. He recalled that the former senator had made similar unjustified comments against former Governor Rt. Hon. Aminu Bello Masari, despite Masari’s instrumental role in his political rise.

The SSA reaffirmed that Governor Dikko Radda’s administration is anchored on transparency, accountability, and sustainable development, with a clear vision to uplift the lives of all Katsina citizens.

Alhaji Sabo, therefore, called on the people of Katsina State to continue supporting the governor’s transformative agenda, assuring that the administration will remain focused on driving inclusive growth, good governance, and sustainable development across the state.

Kasafin Kudin 2026: Gwamnatin Jihar Katsina ta Fara Tantance Kasafin Kudin Ma'aikatu Da Sassan Gwamnatin Jihar.Ma’aikata...
08/10/2025

Kasafin Kudin 2026: Gwamnatin Jihar Katsina ta Fara Tantance Kasafin Kudin Ma'aikatu Da Sassan Gwamnatin Jihar.

Ma’aikatar Kasafin Kudi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki ta Jihar ta kaddamar da karbar kasafin kudi na shekarar 2026 na ma’aikatun gwamnati (MDAs) a fadin jihar.

A jawabinsa na bude taron, Kwamishinan ma'aikatar kudi da tsare tsaren tattalin arziki na jihar, Malam Malik Anas ya bayyana cewa shirin karbar kasafin kudin nufin tabbatar da cewa ma'aikatu da sassan sun bi ka'idoji kafin kammala kasafin su domin mikama majalisar dokokin jihar.

Kazalika shirin karbar kasafin na da nufin tabbatar da cewa kasafin yazo dai dai da bukatun al'ummar jihar a mazabu 36, kuma ya kasance yazo dai dai da tsare tsare da kudurin gwamnan jihar, Malam Dikko Radda na gina sabuwar jihar Katsina domin gobe mai kyau.

Ya jawo hankalin shugabannin ma’aikatun da su bayar da cikakken hadin kai wajen gabatar da kasafin kudi cikin gaskiya da bin doka, domin cimma muradun da gwamnati ta sanya gaba na cigaban Jihar Katsina.

Ma'aikatan da duka fara kawo kasafin kudin su a rana ta farko domin tantancewa akwai Ofishin Gwamna da Ofishin Mataimakin Gwamna da Ma’aikatar Yada Labarai da sassanta da Ma’aikatar Wasanni da Cigaban Matasa da Hukumar SEMA da KASEDA da sashen bunkasa samar da aikin yi na jihar da sashen dake taimakawa gwamna akan harkokin siyasa da hidimar jam'iyya.

Daga cikin yan kwamitin da ke kula da gudanar da karbar kasafin kudin akwai Kwamishinan Kasafin Kudi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki a matsayin Shugaba da akawun gwamnati jiha da babban mai binciken kudi na jiha da wakillai daga ofishin sakataren gwamnati da ma'aikatar ilmi da ta ayyuka da hukumar tattara kudaden shiga ta jiha.

Akwai kuma babban mai kididdiga na jiha wato Statistician General da darektan sashen kasafin kudin ma'aikatar kasafin kudin jihar da ma'aikatan shi da kuma sauran masu ruwa da tsaki.

Ana sa ran cigaba da karbar daftarin tsaren kasafin kudin dag dukkanin ma'aikatu da sassan har ya zuwa kammalawa kafin mikama gwamnan jihar, Malam Dikko Radda wanda zai gabatar da kaafin kudin ga majalisar dokokin jihar kafin karshen shekarar nan ta 2025, kamar yadda akan yi a karshen kowace shekara.

NUT's Golden Award To Governor Dikko Radda Is In Recognition Of Giant Strides In Education, Teacher's Welfare In Katsina...
07/10/2025

NUT's Golden Award To Governor Dikko Radda Is In Recognition Of Giant Strides In Education, Teacher's Welfare In Katsina State -- Bala Zango Said.

Katsina State Commissioner for Information and Culture has said that the prestigious golden Award of excellence given to the State Governor by the National Leadership of the NUT is the reward of his priority to education and improved welfare of teachers.

Dr. Bala Salisu Zango made the declaration while commenting on the award conferred on the governor during the intetnational Teacherd Day on Sunday

He observed that Governor Dikko Radda had a lot of achievements on ground in repositioning the education sector.

Part of the achievements he said include recruitment of over seven thousand teachers, construction of additional primary and secondary schools and rehabilitation of hundreds of dilapidated ones as well as capacity building programs for teachers.

The Commissioner revealed that Governor Malam Dikko Radda had succeeded in embarking on the construction of one Special Smart school in each of the three senatorial zones of the state, sponsorship of more qualified indigenes to pursue Artificial intelligence and medicine under the foreign scholarship programme.

This he said was in addition to introducing special allowances to teachers posted to the hard reach areas across the state.

Also commenting, the state commissioner for religious affairs Alhaji Ishaq Shehu Dabai and the General Manager of the Rural Electrification Board Abubakar Abdullahi Matazu admitted that the honor done to the Governor by the NUT is a well-deserved and timely.

They therefore congratulated the Governor and the leadership of the Union in the state for the award.

Jibia Local Government partners Niger Republic For Ease Of Doing Business.The Jibia local government in Katsina state, N...
05/10/2025

Jibia Local Government partners Niger Republic For Ease Of Doing Business.

The Jibia local government in Katsina state, Northwestern Nigeria and the Madarumfa of Maradi state in the republic of Niger has partnered to bring about ease of doing business among the citizens of the boarder states.

The Jibia local government chairman, Hon. Sirajo Ado Jibia during the week led a high powered delegation of Jibia Peoples Forum to the Madarumfa of Maradi state in the republic of Niger for a high level discussions aimed at finding solutions to the challenges faced by Jibia traders who oftenly enroute to Niger republic for their daily to day trading activities.

During the visit, discussions were centered on Security, Trade and movement of people and goods in and out of the two countries.

Speaking at the meeting, the Jibia local government chairman, Hon. Sirajo Ado Jibia highlihted some of the challenges Jibia traders faced on their way in and out of the Niger republic.

He said that drivers, traders, farmers and passengers have been disturbed and experienced various challenges from the Nigerien official which hinder their business activities and demoralise them from their quest for businesses into the neughbour nation.

He listed various exorbitant fines being charged the traders by the Nigerien road officials as major challenges the traders are facing from the Nigerien officials on their way in and out the neighbour nation.

Responding on behalf of the Niger Republic, the local government chairman of the Madarumfa of the Maradi state in the republic of Niger, captain Audu Isoufou promised to take all the complaints to the authority concern in order to find solutions aimed at ensuring ease of doing business for the traders, passengers, farmers among others trade partners from the neighbour country, Nigeria.

"We have listened to all your complaints and I promised you that it will be channelled to our superior authority, the Governor of Maradi for fruitful recommendations and implementations toward development of our states". captain Isoufou assured.

Kungiyar Mata Zawarawa Ta Bukaci Dikko Radda Ya Hada Hannu Da Ita Wajen Shirin Aurar Da Mambobin taShugabar Kungiyar Zaw...
05/10/2025

Kungiyar Mata Zawarawa Ta Bukaci Dikko Radda Ya Hada Hannu Da Ita Wajen Shirin Aurar Da Mambobin ta

Shugabar Kungiyar Zawarawa reshen jihar Katsina Hauwa'u (Kulu) Rimi ta yi kira ga gwamnan jihar Dikko Umaru Radda ya bada umarnin sanya su a cikin kwamitin da zai kafa a cikin shirye shiryen bikin aurar da mambobin ta

Hauwa'u Kulu ta bayyana bukatar hakan ne a hirar ta da gidan talabijin na Reality News TV mai yada shirye shiryen sa ta kafar sadarwar zamani a birnin Katsina.

Kamar yadda ta bayyana saka kungiyar cikin hidimar aurar da mambibin ta zai taimaka wajen samun nasarar shirin yadda ya kamata.

"Labarin da yazo mana shine akwai rade radin cewa an baiwa Hukumar Hizba da ma'aikatar Ilmi da ta lamurran mata cewa hidimar aurar da zawarawa a jihar nan ba tare da tuntubarmu ba.

"Ko da yake labarin bai inganta wajenmu ba, amma mudai abinda muka sani shine mai girma gwamna yayi mana alkawali a zamansa da wakiliyarmu, marigayiya tsohuwar shugabar wannan kungiya cewa a duk lokacin da lamarin aurar da mambobin mu ya taso za'a neme mu a yi wannan hidima da mu, kamar yadda yayi mana alkawali tun lokacin yakin neman zabe", inji Hauwa'u Rimi.

Ta kara da cewa "muna tunatar da mai girma gwamna tare da yin kira gare shi, idan za'a yi hidimar nan a sanya mu a cikinta domin mu bada gudummuwar mu wajen nema ma shirin nasarar da ake bukata".

Shugabar kungiyar ta yabama gwamnan bisa tunanin sa na sanya Hukumar Hizba da Ma'aikatar Addini da Ma'ikatar Mata a cikin lamarin aurar da zawarawan dake tafe kamar yadda s**a samu labari.

Sai dai kuma kamar yadda ta roka gwamnan ya taimaka ya sanya wakilcin kungiyar zawaran cikin shirin, duba da kasancewarta idon mambobinta da kuma tabbatar da shirin ya samu nasarar da ta dace.

"A matsayi na shugabar kungiyar zawarawa a jihar nan kuma idon zawarawa a wajen gwamnati, Ina neman alfarmar mai girma gwamna da ya bada umarnin a sanya mu a duk wata hidima da ta shafi mambobin mu, musamman wannan lamari da ya shafi alkawalin da kai mana na aurar da zawarawa tare da daukar nauyin hidimar a fadin jihar nan", Hauwa'u Rimi ta bukaci gwamnan.

Ta bukaci mata da al'ummar jihar Katsina baki daya da su cigaba da bada hadin kai da goyon baya ga gwamnatin malam Dikko Radda domin dorewar shugabanci nagari mai tausayi da son cigaban jihar Katsina da kawo ma al'ummar ta cigaba mai dorewa

Uwar Marayun Baure Ta Wallafa Littafi Akan Ayyukan Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Da Uwar Gidan Sa Hajiya Zulaihat.An...
05/10/2025

Uwar Marayun Baure Ta Wallafa Littafi Akan Ayyukan Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Da Uwar Gidan Sa Hajiya Zulaihat.

An ƙaddamar da littafi mai ɗauke da aikace aikacen gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Raɗɗa PhD da uwar gidan sa Haj. Zulaihat Dikko Umar Raɗɗa (Jagabar Matan Ƙasar Hausa) s**a gudanar a cikin shekara biyu.

A ranar asabar 04-10-2025 aka ƙaddamar da littafin a ɗakin taro na ma'aikatar ƙananan hukomomi wanda Haj. Hassana Aliyu Ɓaure (Uwar Marayun Baure) ta wallafa.

Da take gabatar da jawabin ta babbar baƙuwa a wurin taron, uwar gidan gwamnan jihar Katsina Haj. Zulaihat Dikko Umar Raɗɗa ta yabama Hajiya Hassana bisa wannan kokari da tayi na wallafa wannan littafi.

Ta bayyana ta a matsayin mace ta farko da ta taɓa wallafa irin a wannan a jihar Katsina.

Uwar gidan gwamnan ta nuna jin dadin ta matuka akan yadda aka fiddo wasu daga cikin ayyukan ta dana mai gidan ta a cikin wannan littafi.

Zulaihat Radda ta kuma nanata kudirin ta da na mai gidan ta wurin cigaba da kawo ma al'ummar jihar Katsina maza da mata abinda zai amfane su yanzu da nan gaba.

A nata jawabin, mawallafiyar littafin, Hajiya Hasana (Uwar Marayun Baure) ta bayyana cewa ta samu sha'awar rubuta littafin ne duba da dimbin nasarorin da Gwamna Dikko Radda ya samu a fannoni daban daban cikin shekaru biyu na jagorancin jihar Katsina

Ta nuna gamsuwarta akan yadda gwamnan yake kula da rayuwar mabukata da masu karamin karfi, musamman rayuwar marayu domin tabbatar da cewa su ssmu rayuwa mai inganci dai dai da wadanda iyayensu ke a raye

Mawallafiyar ta kuma jinjinama uwar gidan gwamnan Hajiya Zulaihat Dikko Radda bisa goyon bayan da ta bada wajen samun nasarar kaddamar da littafin.

Daga karshe uwar gidan gwamnan ta fanshi littafin da kuma mai gidanta, yayin da sauran al'umma suma s**a cigaba da fansa nan take.

HUKUMAR ƘIDDIGA TA JIHAR KATSINA DA GIDAUNIYAR  GWAGWARE SUN KADDAMAR SHIRIN HORASWA NA KWANA BIYU GA DALIBAN MANYAN MAK...
05/10/2025

HUKUMAR ƘIDDIGA TA JIHAR KATSINA DA GIDAUNIYAR GWAGWARE SUN KADDAMAR SHIRIN HORASWA NA KWANA BIYU GA DALIBAN MANYAN MAKARANTU

Hukumar Ƙididdiga ta Jihar Katsina haɗin gwiwa da Gwagware Foundation (Gidan Amana) sun kaddamar da Katsina wani shirin horaswa ga daliban manyan makarantu yan ajin kammalawa

Shirin ya tara dalibai 300 daga jami’o’i da kwalejoji daban daban, inda ake koyar da su harkar bincike da nazarin bayanai da tsara takardar CV da neman samun tallafin karatu.

A jawabinsa, Shugaban Hukumar Ƙididdiga, Farfesa Saifullahi Sani Matazu , ya godewa Gwamna Dikko Umar Radda, PhD, CON, bisa amincewar da tallafin da ya bayar, tare da kira ga ɗaliban su mayar da hankali wajen koyon abin da ake koya musu.

Shi ma Shugaban Gwagware Foundation, Alhajii Yusuf Aliyu Musawa , ya bayyana cewa horon wani ɓangare ne na shirin gidauniyar na ƙarfafa matasa da koyar da su sabbin fasahohi da ilimin zamani.

A rana ta farko ta horon, masana da s**a gabatar da darussa sun haɗa da Dr. Usman Salisu, Mal. Aliyu Nasir Kankara Dr. Dauda Akem, Dr. Kamaludden Kabir, da Hon. Bilkisu Sulaiman Ibrahim, waɗanda s**a yi bayani kan batutuwa masu alaƙa da Career Guidance, CV Building, da Scholarship Opportunities.

Alhaji Mukhtar Ajiyan Bakori, Darakta Janar kuma Co-founder na Dikko Support Group (DSG), ya yaba da shirya shirin horo tare da sanar da kyautar wayoyi guda biyar (5 Smartphones) ga daliban da s**a fi kwarewa bayan kammala horon.

Shirin dai yana daga cikin manufofin gwamnatin Dr Dikko Umar Radda na bunƙasa ilimi da gina ƙwarewar matasa a fannin bayanai da fasahar zamani.

Majalisar Dokokin Jihar Katsina Ta Bukaci Da A Binciki Liberty Hotel Bisa Ayyukan BadalaMajalisar dokoki ta jihar Katsin...
29/09/2025

Majalisar Dokokin Jihar Katsina Ta Bukaci Da A Binciki Liberty Hotel Bisa Ayyukan Badala

Majalisar dokoki ta jihar Katsina ta umarci kwamitin haɗin gwuiwa na harkokin addinai da ciniki da masa'antu akan yayi bincike tare da bayar da rahoto cikin kwanaki goma akan baɗala da ayyukan ashsha da ke gudana a Liberty Hotel dake cikin garin Katsina.

Shugaban majalisar Rt Honourable Nasir Yahaya Daura ya sanar da matsayar da majalisar ta cimmawa bayan amincewa da kudirin da Ɗanmajalisa mai wakiltar karamar Hukumar Katsina Honourable Aliyu Abubakar Albaba ya gabatar akan buƙatar sashen zartaswa daya ya rufe wannan Hotel na Liberty.

Bayan tattaunawa gami da amincewa da ƙudurin, Shugaban majalisar Rt Honourable Nasir Yahaya Daura ya umarci akawun majalisa da ya tura wa sashen zartaswa domin a dauki mataki na gaba sannan kuma ya bukaci kwamitin haɗin gwuiwar da ya yi aiki tukuru tare da kawo rahoton cikin lokaci.

Address

Katsina

Telephone

+2348036411514

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Flash News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share