HMT Gallary

HMT Gallary Hand sewing, ready-mades, Shadda, yard and e.t.c

01/11/2021

Ƙawayen Amarya Sunsa Ango Ya Saki Amaryarsa a Daren Farko

Wani Ango ne dai ya saki Amaryarsa saki ɗaya a daren da aka kawota tun kafin ya shiga ɗakin.

Hakan dai ya biyo bayan da ƙawayen Amaryar ne s**a kulle ƙofa s**a ce sam bazasu buɗe ƙofar ɗakin ba sai an biyasu kuɗin al'ada ta sayen baki har naira dubu ɗari biyu (₦200,000).

Da jin haka sai abokan Ango s**a yi ta luguden laɓɓa da ƙawayen Amaryar don neman ayi musu sassauci. Bayan da Angon yaga abin ya ƙi ci kuma ya ƙi cinyewa ga dare na ƙara tsawo ana ɓata lokaci tunda ƙawayen sun kafe kan sai an biya ₦200,000 yaga dai da gaske sukeyi, sai yace a basu naira dubu talatin (₦30,000).

Bayan an ƙidayo dubu talatin aka ce gashi su buɗe ƙofar sai kawai ƙawayen Amaryar s**a ƙeƙasa ƙasa s**a ce basu yarda ba, naira dubu talatin (₦30,000) tayi kaɗan. Don haka ba zasu buɗe ƙofar ba sai an ƙaro.

Daga nan sai Angon ya kira Amaryarsa a waya sau biyu, ita kuma taƙi ɗaga wayar Angonta.

Abinka da ƙaddara, aikuwa cikin fushi sai Angon ya ɗauki wayarsa ya turawa Amaryarsa saƙon karta-kwana wato (Text Message), cewa, 'Na sakeki saki ɗaya.

Kafin kace kwabo! Ƙawayen sun buɗe ƙofar kowa ta gudu gidansu s**a bar Amarya da Sallallami cikin baƙin ciki.

Iyaye da Al'umma sai a ɗauki darasi!

29/10/2021

Sana'a sa'a
Idan DATA dinka taQare karka damu muna saedawa cikin Aminchi
kawae ka tuntubemu ta hanyar kira ko whatsApp ko facebook massenger, kayi reQuesting. Ko ta nawa kakeda buQata cikin sauQi
Muna saeda kowanne irin network
MTN, AIRTEL, GLO and 9MOBILE.
TVsubs
NEPA bill
e.t.c
Contanct:- 08065957830 / 07087161016.

26/10/2021

Allah yaQarawa muhammad (saw) daraja da daukaka🙏
Allah baiyi halitta kamar ma'aiki (saw) ba.
Duk dan halaQ dole yaso manzon Allah dole yayi murna dashi da samuwarsa!
Bazamuyi butulchi gareskaba sayyiduna rasulillahi (saw).
اللهم صل على محمد وءاله وصحبه وسلم.

09/06/2021
29/04/2021

Muna saeda data plan na kowanne network qwara 4 damukedashi a nigeria MTN AIRTEL GLO AND 9MOBILE
MTN DATA plan
1GB #350
2GB #700
3GB #1050
And other plans are available
Quick and get yor own solution with HMTmaterial 24H Open
we accept bank transper, cash and recherge card pin
Wa.me/+2348065957830
Bank detail:-
0587870138
Hafiz tukur
GT bank.

25/04/2021

HMT material
Muna siyarda Data plan na kowanne network, TV cable, electricity. 24H available call&whatsApp 08065957830.

06/04/2021

Garabasa tasamu ga masu amfani da layin MTNnigeria idan kasiyi data plan datakai darajar 5G zakasamu kyautar 100 airtime, idan kasayi 10G zakasamu kyautar 200 airtime, idan kasiyi 20G zakasamu kyautar 1G contact me 📲08065957830

05/04/2021

HMT material
MTN data plan 💥💥💥
At very lower price👌.
Contact us and get ur own solution call&whatsApp 📲 08065957830

12/02/2021

HMT material
Ina masu buqatar siyen data? Ko nepa bill, ko TV cable? Muna saeda kowanne a farashi mae sauqi, MTN data plan 500mb akan naira 200 kacal, 1G kuma akan 350 kacal, 2G 700. Dasauransu! Zaka iya biyan kudi ta bank transper, cash ko recherge card pin.
Gaduk me buqata saeya tuntubemu ta call&whatsApp 📲08065957830 / 07087161016.

12/02/2021

Product/service

26/01/2021

HMT material
Babbar riga zoda wanka (readymade) akan farashi mai sauqi👌 wanda yakeso yayi magana tana available now call&watsapp 📲08065957830 / 07087161016

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HMT Gallary posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HMT Gallary:

Share