12/09/2022
Ina Talaka Zai Sa Kansa: Ma'aikatan filayen jiragen saman Nijeriya suma sun tsunduma yajin aiki
Kungiyar Ma'aikatan filayen jiragen sama ta Najeriya sun rufe filin jirgin sama na Malam Aminua Kano da ke kano sakamakon yajin aikin da uwar kungiyar ta kasa ta fara gudanarwa a yau.
Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ruwaito cewa an soke tashin wasu jiragen da aka tsara tashinsu daga filin jirgin da safiyara yau Litinin
Wani jami'in Filin jirgin ya ce an soke tashin jirgin AZMAN zuwa Abuja da na Max Air zuwa Legas, bayan da fasinjoji s**a riga s**a shiga jiragen.
Yajin aikin na zuwa ne sakamakon sabani da aka samu tsakanin hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasar da hukumar kula da sararin samaniya ta kasar kan wasu batutuwa

Send a message to learn more