Unique Media

Unique Media Unique Media
(Ethics and Professionalism)

20/05/2026

BIDIYO: Musulim Musulim Da Kaji Anyi, Saboda Yan Arewa Su Sakama Tinubu Da Gudummuwar Da Yaba Marigayi Muhammad Buhari. Inji Alh. Ibrahim Mamman Ifo....

14/05/2026

BIDIYO: Goyon Bayan Da Magoya Bayan Kungiyar Katsina United Ke Nuna Mana Yana Daga Cikin Sirrin Nasarar Mu. Inji Alh Surajo Muhammad Malumfashi

LABARAI CIKIN HOTUNAKwamitin da gwamnati jahar katsina ta nada domin dibawa da gyare-gyare Akan ma'aikatan kananan hukum...
14/05/2026

LABARAI CIKIN HOTUNA
Kwamitin da gwamnati jahar katsina ta nada domin dibawa da gyare-gyare Akan ma'aikatan kananan hukumomi da malaman makaranta, karkashin jagorancin maiba gwamna shawara Akan ayyukan kananan hukumomi Hon. Lawal Rufa'i Safana. ya kammala aikin sa Kuma ya Mika rahoton sa a wirin Sakataren gwamnati jahar katsina. Brr, Abdullahi Faskari.

Yesterday, our  team led by Head of Delegation, Ms. Doris El Doueihy in company of the President of the Nigerian Red Cro...
06/05/2026

Yesterday, our team led by Head of Delegation, Ms. Doris El Doueihy in company of the President of the Nigerian Red Cross Society, Prince Oluyemisi Adetayo Adeaga, paid a courtesy visit to His Excellency, the Vice President of the Federal Republic of Nigeria Senator Kashim Shettima GCON, where she presented the ICRC's mandate and operational activities in Nigeria, whilst acknowledging the cooperative relationship with relevant actors towards IHL implementation in Nigeria.

wanted by the nigeria police forCE, OfFICE OF THE ASSISTANT COMMISSIONER OF POLICE INTERPOL. FORCE CRIMINAL INVESTIGATIO...
06/05/2026

wanted by the nigeria police forCE, OfFICE OF THE ASSISTANT COMMISSIONER OF POLICE INTERPOL. FORCE CRIMINAL INVESTIGATION DEPARTMENT, FORCE HÉADQUARTER, ABUJA

Hotunan yadda aka yi Jana'izar Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasa, Malam Umaru Musa Yar'adua, Shekaru Goma Sha Shida (16) da ...
06/05/2026

Hotunan yadda aka yi Jana'izar Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasa, Malam Umaru Musa Yar'adua, Shekaru Goma Sha Shida (16) da s**a gabata, inda aka rufe shi a Maƙabartar Ɗanmarna dake cikin garin Katsina...

Allah ya jaddada Rahamar shi a gare shi, ameeeen...

06/05/2026

Sabuwar Makarantar Sakandiri ta musamman wato Special Model Secondary school Radda da Gwamnatin Jihar Katsina a karkashin Shugaban Malam Dikko Umaru Radda PhD Gwamnan Jihar Katsina ya gina domin diyan talakawa su samu ilimi mai inganci kamar yadda 'ya'yan kowa suke karatu.

Wannan Makaranta Free Education ce wato komai kyauta ne tun daga shiga Makarantar, kayan Makaranta, kayan karatu abinci da duk wata bukatar Dan Makaranta Gwamnati ta tanade su ga daliban kyauta, ga wuta ga ruwa ga internet ga hilin wasa iri iri.



Governor Radda Mourns Late President Yar’Adua, Urges Nigerians to Emulate His Example Katsina State Governor, Malam Dikk...
05/05/2026

Governor Radda Mourns Late President Yar’Adua, Urges Nigerians to Emulate His Example

Katsina State Governor, Malam Dikko Umaru Radda has remembered late former President Umaru Musa Yar'Adua on the sixteenth anniversary of his death, which falls today, May 5th.

Governor Radda described the late President as one of Nigeria's greatest leaders. He was a man of truth, honesty, and integrity. He kept his promises to the people.

"Today, we remember a leader who gave everything to this nation. President Yar'Adua was not perfect, but he was honest. He was not afraid, but he was humble. He did not seek power, but he wielded it with grace," the Governor stated.

Governor Radda noted that President Yar'Adua's commitment to Katsina State shaped the region's development trajectory. His leadership demonstrated what principled governance looks like. His dedication showed what a president can achieve when guided by conscience and duty.

Governor Radda called on Nigerians to remember President Yar'Adua's example. He urged leaders to emulate his honesty and integrity. He appealed to citizens to uphold the principles he championed.

Governor Radda, on behalf of family, the state government and the people of Katsina state, prayed for the eternal rest of the late President's soul. He prayed for comfort for his family. He prayed for Nigeria's continued progress in the spirit of Yar'Adua's vision.

Ibrahim Kaula Mohammed
Chief Press Secretary to the Governor of Katsina State

05 May, 2026

05/05/2026

Jawabin Hakimin Raɗɗa Gwagwaren Katsina, Alhaji Muhammadu Dikko Raɗɗa a wajen bikin buɗe Makaranta ta musamman dake Raɗɗa...

Alhaji Muhammadu Dikko Raɗɗa, the District Head of Raɗɗa and Gwagware of Katsina addressing gathering during the commissioning ceremony of Raɗɗa Smart School...

Hotunan Makaranta ta musamman watau Special School Raɗɗa, Gwamna Raɗɗa ne ya gina wannan Makaranta, yayin da Gwamnan Jih...
05/05/2026

Hotunan Makaranta ta musamman watau Special School Raɗɗa, Gwamna Raɗɗa ne ya gina wannan Makaranta, yayin da Gwamnan Jihar Kwara kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Najeriya, Abdulrahman Abdulrazaq zai ƙaddamar...

Kudin Shiga Na Jihar Katsina Ya Koma Naira Biliyan Huɗu Daga Naira Miliyan 400 – Gwamna RaddaA ranar Litinin 4 ga Mayun ...
04/05/2026

Kudin Shiga Na Jihar Katsina Ya Koma Naira Biliyan Huɗu Daga Naira Miliyan 400 – Gwamna Radda

A ranar Litinin 4 ga Mayun 2026, Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, ya bayyana hakan lokacin da ya karɓi baƙuncin mambobin Revenue Mobilization Allocation and Fiscal Commission (RMAFC) a wata ziyarar aiki da s**a kawo mashi a gidan gwamnatin jihar Katsina.

Tawagar wadda Kwamishinan Tarayya mai wakiltar Jihar Plateau, Sa’ad Bello Ibrahim, ya jagoranta, ta bayyana cewa ziyarar na da nufin tattara muhimman bayanai daga jihohi domin tallafawa aikin hukumar na sake duba da tantance tsarin rabon kuɗaɗen shiga na ƙasa.

Ya bayyana cewa wannan aikin na cikin shirin Gwamnatin Tarayya na yin cikakken bitar tsarin rabon kuɗi tsakanin Gwamnatin Tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi, Wannan bita, wadda doka ta tanada a riƙa yi duk bayan shekaru biyar amma ta dade ba a gudanar da ita ba, na da nufin tabbatar da cewa rabon arzikin ƙasa ya kasance cikin adalci da daidaito bisa buƙatun zamani.

A cewar sa, sake fasalin tsarin zai taimaka wajen ƙara ƙarfin kuɗi da ikon gudanarwa ga jihohi da ƙananan hukumomi, tare da rage dogaro da Gwamnatin Tarayya. Hakan kuma zai ba da damar rarraba kuɗaɗen shiga bisa gaskiya, la’akari da yawan jama’a, matakin ci gaba, da bukatun kowace jiha.

Ya ƙara da cewa bayanan da ake tattarawa daga irin wannan ziyara za su taka muhimmiyar rawa wajen samar da sabon tsarin rabon kuɗi da zai dace da halin tattalin arzikin ƙasar nan a yanzu.

A yayin ziyarar, mambobin tawagar sun haɗa da Kwamishinan Tarayya mai wakiltar Jihar Bayelsa, da kuma Kwamishinan Tarayya mai wakiltar Jihar Katsina, Kabir Mashi.

A nasa jawabin Gwamna Radda ya yaba da wannan yunƙuri, yana mai jaddada muhimmancin sake fasalin tsarin rabon kuɗi domin inganta ci gaban jihohi da ƙara ingancin hidimar gwamnati ga al’umma.

Gwamnan ya bayyana cewa kuɗin shiga na cikin gida na Jihar Katsina ya samu gagarumin ƙaruwa, inda ya tashi daga Naira miliyan 400 zuwa Naira biliyan huɗu. Ya ce wannan ci gaba ya samo asali ne daga ingantattun tsare-tsaren gwamnati na faɗaɗa hanyoyin samun kuɗaɗen shiga, ƙarfafa tsarin haraji, da kuma tabbatar da gaskiya da rikon amana a harkokin kuɗi.

Ya kuma tabbatar wa tawagar RMAFC cikakken goyon bayan gwamnatin jihar da haɗin kai a tsawon lokacin da za su yi a Katsina domin gudanar da aikin su cikin nasara.

MS Ingawa
SSA, Media & Strategy
Katsina State Government

May 4, 2026.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Unique Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Unique Media:

Share