
29/04/2025
Jagora a Darika Shaikh Ibrahim Makari Ya Kai Wa Jigo a Izala Shaikh Asadussuna Ziyarar Ta'aziyyar Mahaifiyarsa.
Farfesa Ibrahim Makari jigo a Darikar Tijjaniya kuma limamin masallacin kasa na Abuja tare da rakiyar dalibansa sun kai ziyarar ta,aziyar ga Sheikh Asadussunnah na rashin mahaifiyarsa. Allah ya jikan ta. AMIIN