Katsina Update

Katsina Update Domin Samar Da Sahihan Labarai

Mahara sunyi garkuwa da Shugaban karamar hukumar Bungudu a Jihar zamfara Hon. Nura NU gami da halaka Jami'an tsaro uku.Y...
25/07/2026

Mahara sunyi garkuwa da Shugaban karamar hukumar Bungudu a Jihar zamfara Hon. Nura NU gami da halaka Jami'an tsaro uku.

Yan bindigar dai sun kutsa gidan Shugaban hukumar Hukumar inda s**ai awan gaba dashi tare da Wasu Makwabtansa gami da ajalin mutane hudu

13/07/2026

MINENE RA'AYINKU......

A cikin Kano
13/07/2026

A cikin Kano

Waɗanne Kalmomi Ne S**a Fi Ba Ku Nishaɗi A Cikin Fim Ɗin 'Ruwan Dare'?
13/07/2026

Waɗanne Kalmomi Ne S**a Fi Ba Ku Nishaɗi A Cikin Fim Ɗin 'Ruwan Dare'?

‎TIRƘASHI: Idan Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gama shekarunsa takwas a kan mulki, Dikko Raɗɗa ma ya gama, to a lok...
13/07/2026

‎TIRƘASHI: Idan Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya gama shekarunsa takwas a kan mulki, Dikko Raɗɗa ma ya gama, to a lokacin na cika shekara 68 a Duniya, zan samu ƙaton carbi na koma gefe". ‎In Ji mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin siyasa, Alhaji Ibrahim Masari.

Wane fata zaku yi masa?

Da Me Za Ku Fi Tunawa Da Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Muhamadu Buhari?
13/07/2026

Da Me Za Ku Fi Tunawa Da Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Muhamadu Buhari?

A yau ne 13 ga Yulin 2026 ake cika shekara ɗaya da rasuwar tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya, Muhammadu Buhari, wanda ya ra...
13/07/2026

A yau ne 13 ga Yulin 2026 ake cika shekara ɗaya da rasuwar tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a ranar 13 ga Yulin 2025 bayan ya shafe shekaru yana jagorantar ƙasar a matsayin shugaban mulkin soja da kuma shugaban ƙasa na farar hula.

G-Fresh Da Sadiya Haruna Sun Sake Jonewa Bayan Aure, Sun Yi Shakatawa A AbujaFitaccen ɗan TikTok, G-Fresh, tare da amary...
12/07/2026

G-Fresh Da Sadiya Haruna Sun Sake Jonewa Bayan Aure, Sun Yi Shakatawa A Abuja

Fitaccen ɗan TikTok, G-Fresh, tare da amaryarsa kuma uwargidansa, Sadiya Haruna, sun sake bayyana tare bayan aurensu. Kamar yadda hotunan s**a nuna, ma'auratan sun fita shakatawa a wani gidan cin abinci (restaurant) da ke Abuja, inda s**a ci s**a sha tare cikin annashuwa.

Hotunan sun nuna yadda ma'auratan ke more lokacinsu tare, lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce da martani daga mabiyansu a kafafen sada zumunta. Sun kuma bayyana cikin yanayi na soyayya da farin ciki, abin da ke nuna kyakkyawar alakar da ke tsakaninsu bayan daurin auren nasu.

APC ta kammala tura sunayen ’yan takararta ga INECJam’iyyar APC ta sanar da kammala tura dukkan sunayen ’yan takararta 4...
12/07/2026

APC ta kammala tura sunayen ’yan takararta ga INEC

Jam’iyyar APC ta sanar da kammala tura dukkan sunayen ’yan takararta 471 zuwa tsarin rajistar ’yan takara na Hukumar zaɓen Nijeriya INEC, ciki har da Shugaba Bola Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima, a matsayin ‘yan takarar shugaban ƙasa da mataimaki na jam’iyyar a zaɓen 2027.

Jam’iyyar ta ce jerin sunayen ya ƙunshi ɗan takarar shugaban ƙasa da mataimakinsa, ’yan takarar Sanata 109 da kuma ‘yan takarar Majalisar Wakilai 360, bayan cikar wa’adin da INEC ta kayyade.

Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce yanzu hankalin jam’iyyar ya koma kan shirye-shiryen yaƙin neman zaɓe da kuma samun nasara a babban zaɓen 2027.

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) ta Jihar Katsina, Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan...
12/07/2026

Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) ta Jihar Katsina, Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan Katsina (Sautus-Sunnah), ya sake jaddada cewa umarnin da Majalisar Zartaswa ta Kungiyar ta bayar na gabatar da Al-Qunut a dukkan masallatan Kungiyar da ke faɗin Jihar Katsina yana nan daram, kuma yana ci gaba da aiki har sai an bayar da wani sabon umarni daga Majalisar

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina Update:

Shortcuts

Share