Rurumah Global

Rurumah Global We Sell our Data and Airtime in a price that everyone can appord. https://play.google.com/store/apps/details?id=com.rurumahglobalvtu.app

19/07/2025

.......✍️

A or B which one is the best?
11/07/2025

A or B which one is the best?

Kunada wani COMPLAIN ?A kamfanin Rurumah Global, munada dedicated customer support da suke jiran kuyi complain su amsa m...
08/07/2025

Kunada wani COMPLAIN ?
A kamfanin Rurumah Global, munada dedicated customer support da suke jiran kuyi complain su amsa muku, su warware matsalolin ku akan lokaci🤩🤗

Kuyi register damu, domin sauƙaƙa harkokin ku na yanar gizo🥳 samun Data mai Sauki, Kati da sauransu.

App a PLAYSTORE;

Website; https//rurumahglobalnet.com.ng


゚ na

Kuyi following wannan shafin namu Domin samun bayanai gameda App din mu na Rurumah Global kullin.Muna maraba da Kowa 🙏
08/07/2025

Kuyi following wannan shafin namu Domin samun bayanai gameda App din mu na Rurumah Global kullin.

Muna maraba da Kowa 🙏

Barkanku da zuwa Rurumah Global! 🌐Muna farin cikin samun ku a matsayin sabbin abokan hulɗa!Domin ku fara cin gajiyar sab...
08/07/2025

Barkanku da zuwa Rurumah Global! 🌐
Muna farin cikin samun ku a matsayin sabbin abokan hulɗa!
Domin ku fara cin gajiyar sabis ɗinmu, yana da sauƙi ku ƙirƙiri lambar asusun ku (Account Number). Ga yadda zaku yi:
1. Shiga cikin app ɗin.
2. Danna FUND WALLET daga saman allon.
3. Danna Generate Account daga kasa, zai nuna muku successfully generated.
4. Fita daga app ɗin.
5. Share shi daga baya (minimize and close).
6. Sake shiga app ɗin, lambar asusunku zata bayyana a cikin FUND WALLET da zaran kun shiga.
Kuma daga nan, zaku iya fara cika wallet ɗinku da amfani da sabon account ɗin da kuka samu! 💳📲
Idan kuna da wata tambaya, muna nan a shirye don taimaka muku.

Rurumah Global Birni da karkara.

Shin kun taba amfani da Application din Rurumah Global kuwa? 😃🤞Matukar kuna amfani da Application din RURUMAH GLOBAL da ...
07/07/2025

Shin kun taba amfani da Application din Rurumah Global kuwa? 😃🤞

Matukar kuna amfani da Application din RURUMAH GLOBAL da zaran kun hadu da matsalar network ko matsalewar kudi kana yiwa customer care dinsu magana anan take zasu gyara maka matsalar. Idan baka taba amfani da Application din ba ka gwada, idan ka dade baka yi amfani dashi ba ka sake gwadawa a yanzu domin tabbatar da ingancin shi.

RURUMAH GLOBAL suna da Data mai kyau, mai sauki da kuma inganci.

Kuyi Download din Application din RURUMAH GLOBAL ta wannan link din a PlayStore
👇👇
Ga link din PlayStore
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.rurumahglobalvtu.app
Masu iPhone kuma;
rurumahglobalnet.com.ng

Mai bukatan karin bayani, ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
08101272616
09071214134

5GB akan naira 1990 kaga duk 1GB ka same ta a naira 398 kenan. Limited Offer ce, ayi sauri a siya kafin su kara farashin...
05/07/2025

5GB akan naira 1990 kaga duk 1GB ka same ta a naira 398 kenan. Limited Offer ce, ayi sauri a siya kafin su kara farashinta. Validity dinta kwana 30 ne.

Application: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.rurumahglobalvtu.app

Idan kunje siyenta wurin MTN Plan zaku zaba Seku shiga Thryve zaku ganta 5GB akan farashin 1990.

Allah ya taimaka..

WhatsApp:
08101272616
09071214134

Akwai Call Sub din Airtel mai sauki a cikin application dinmu na Rurumah Global
04/07/2025

Akwai Call Sub din Airtel mai sauki a cikin application dinmu na Rurumah Global

03/07/2025
30/06/2025

We got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

1st Muharram marks the commencement of the Islamic New Year! 🌙  May this fresh start bring you renewed purpose, blessing...
26/06/2025

1st Muharram marks the commencement of the Islamic New Year! 🌙
May this fresh start bring you renewed purpose, blessings and happiness. Muharram Mubarak! 🎉💕 May Allah guide and protect you throughout this new year. Do not forget to download our application on the play store! Click this link: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.rurumahglobalvtu.app Or search for Rurumah Global on the play store.

We are sure that you will encounter the best Data and Airtime services you have never seen.
25/06/2025

We are sure that you will encounter the best Data and Airtime services you have never seen.

Address

Katsina

Telephone

+2349071214134

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rurumah Global posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rurumah Global:

Share