A.U.Muhammad Data And Airtime Sub 24/7

A.U.Muhammad Data And Airtime Sub 24/7 Alhamdulillah alakullihalin �
الحمدلله على كل حال �

Assalamu alaikum warahmatullah Ina mai farin cikin sanar daku cewa mun buɗe GROUP na Whatsapp domin samar maku da Data m...
07/05/2025

Assalamu alaikum warahmatullah

Ina mai farin cikin sanar daku cewa mun buɗe GROUP na Whatsapp domin samar maku da Data mai kyau sauƙi da kuma inganci to karku bata lokacin yin lalube cikin duhu, A.U Muhammad Data Sub mun shirya tsaff domin faranta ma abokan kasuwancin mu muna da DATA na kowane kalar layi a cikin farashi mai sauƙi k**a daga kan MTN, Airtel, 9mobile, Glo.

Sannan muna saka katin waya da kuma Sub na DSTV, STAR TIMES, MITER ELECTRIC BILL PAY da dai sauran su.

Ga masu buƙata zaku iya kiran mu ta wannan Number k**ar haka:-09076794766 da kuma 07048399150 Sannan muna da Whatsapp Group da muka buɗe ga masu buƙata zaku iya yin joining Link nashi anan ƙasa👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/EgcqSTvjPsT5qGEwWUfEh7
A.U.Muhammad kasuwa cikin Aminci da Karamci.
Mun gode🥰🤗👏🙏

WhatsApp Group Invite

Assalamu alaikum warahmatullah Barkan mu da wannan lokacin dafatan kowa yana lafiya. Ina masu fama da matsalar hasken wu...
06/02/2024

Assalamu alaikum warahmatullah
Barkan mu da wannan lokacin dafatan kowa yana lafiya.
Ina masu fama da matsalar hasken wutar lantarki a wannan lokacin da matsalar cajin waya muna yi maku albishir domin nesa tazo kusa 𝐀𝐌𝐊 𝐒𝐀𝐓𝐄𝐋𝐋𝐈𝐓𝐄 𝐈𝐍𝐒𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍 Munyi maku tanadin kaya kala kala domin more rayuwa a wannan lokacin wanda suke amfani da hasken rana watau 𝐒𝐎𝐋𝐀𝐑 𝐒𝐘𝐒𝐓𝐄𝐌 da dai sauran su. Iya kuɗin mutum iya shagalin sa dajin jin daɗin sa. Ga dukkan masu buƙatar kayan mu zasu iya samun mu ta Lambobin waya k**ar haka:-07069206775 da kuma 08122503210.
𝐀𝐌𝐊 𝐒𝐀𝐓𝐄𝐋𝐋𝐈𝐓𝐄 𝐈𝐍𝐒𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍 Munanan a Katsina state ko A same mu a Address namu dake:- Goruba road. J Opp. agama Lafiya Car Wash.
𝐀𝐌𝐊 𝐒𝐀𝐓𝐄𝐋𝐋𝐈𝐓𝐄 𝐈𝐍𝐒𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀𝐓𝐈𝐎𝐍 kasuwa a cikin Aminci da Karamci Insha Allah.🥰🤗

22/01/2024
.M.K. SATELLITE INSTALLATION
07/12/2023

.M.K. SATELLITE INSTALLATION

Check out Ahmad Umar's video.

Ya Ubangiji !! ka karɓi Ibadunmu, ka tsarkake manufofin mu, ka kare mana fir gici da hawaye, ka gafarta mana kurakuran m...
24/11/2023

Ya Ubangiji !! ka karɓi Ibadunmu, ka tsarkake manufofin mu, ka kare mana fir gici da hawaye, ka gafarta mana kurakuran mu da laifukan mu, ka albarkaci rayuwar mu, ka bamu Lafiya da zaman lafiya ka azur tamu duniya da kuma lahira, ka shigar damu a cikin aljannah maɗau kakiya. Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲Jumma'at Kareem❤️❤️

  Ba Tsuntsaye Bane, Gawar Mutanen Falatsinawa Ne Da Isra’ila S**a Kashe. 🥲Allah yaji kansu yayi musu rahama.Allah ya ka...
16/11/2023



Ba Tsuntsaye Bane, Gawar Mutanen Falatsinawa Ne Da Isra’ila S**a Kashe. 🥲

Allah yaji kansu yayi musu rahama.
Allah ya karbe bakuncinsu AMEEN.

Majalissar dinkin duniya ba majalissar alkhairi bace.

O Allah, grant me well-being in my body. O Allah, grant me well-being in my hearing.O Allah, grant me well-being in my s...
16/11/2023

O Allah, grant me well-being in my body.
O Allah, grant me well-being in my hearing.
O Allah, grant me well-being in my sight.
There is none worthy of worship but You.
O Allah, I seek refuge in You from disbelief and poverty and I seek refuge in You from the punishment of the grave.
There is none worthy of worship but You.

Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🤲

Address

Goruba Road G. R. A Katsina
Katsina

Telephone

+2349076794766

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.U.Muhammad Data And Airtime Sub 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.U.Muhammad Data And Airtime Sub 24/7:

Share