26/07/2026
Alhamdulillah Muna murna da farin cikin sanar da ku ɗaurin auren ɗan uwan mu.
Muhammad Al-Amin Umar Na-Dada da amaryarsa Fatima Nuhu Usman.
📅 Rana: Juma'a, 31st July, 2026
⏰ Lokaci: 2:30 PM
📍 Wajen Taro: Masallacin Juma'a na Malam Umar, Bayan Gidan Nayalli, Katsina.
Allah ya tabbatar da alheri, ya sanya albarka a wannan aure!.
🎨 Designed & Animated by:
A.U.MUHAMMAD GLOBAL SERVICES 786
📲 Inquiries/Orders:
09076794766 / 07048399150