M Inuwa Media

M Inuwa Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Inuwa Media, Media/News Company, Katsina.

Happy 2nd Anniversary, His Excellency Mallam Dikko Umaru Radda, Executive Governor,katsina state, Your leadership and De...
29/05/2025

Happy 2nd Anniversary, His Excellency Mallam Dikko Umaru Radda, Executive Governor,katsina state, Your leadership and Dedication to our state have made a significant impact. Congratulations on this milestones

Gaskiya mai maginin nan ya kware ba laifi.😍Ginin kasa na gargajiya.
06/05/2025

Gaskiya mai maginin nan ya kware ba laifi.😍
Ginin kasa na gargajiya.

DA ƊUMI-ƊUMI: An Ci Zarafin Hausawan Arewacin Nijeriya A Jihar Edo.Daga Usman Umar KatsinaWani bidiyo da ke yawo a kafaf...
28/03/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: An Ci Zarafin Hausawan Arewacin Nijeriya A Jihar Edo.

Daga Usman Umar Katsina

Wani bidiyo da ke yawo a kafafen yaɗa labarai ya nuna yadda wasu mazauna yankin Kudancin Nijeriya s**a kashe tare da ƙone wasu Hausawa a jihar Edo.

Bidiyon da s**a fi yawo guda biyu ne, na ɗaya an hango yadda aka bankawa wasu matasa wute da ake zargin masu sana'ar jari Bola ne a yankin Uromi da ke jihar Edo.

Na biyu an hango yadda aka bankawa wasu matasa wuta da ake kyautata zaton ma'aikatan Kamfanin Dangote ne, tare da ƙone Motarsu, a yankin Ekpoma da ne Edo.

Idan za a lura daga cikin Bidiyon waɗanda aka kashe a bangaren Motar Dangote ya bayyana yadda aka zubar da Al-kur'ani mai girma. Wannan duk ya faru ne a ranar Alhamis 27 ga watan Maris 2025.

Wannan lamari ya tayar da hankali mutane musamman wadanda zirga-zirga ke bi da su ta yankin Kudancin Nijeriya.

Don haka muna kira ga dukkan hukumomi da masu faɗa aji da ke Arewacin Nijeriya da faɗin Nijeriya baki ɗaya, da su saka baki cikin wannan lamarin, domin ganin an yiwa kowa Adalci, da wanzar da zaman lafiya a Nijeriya.

  JIDDA
31/10/2024

JIDDA

       #2024
12/10/2024

#2024

28/07/2024

Duk randa talaka yayi bore, mai tare shi sai Allah.

Saura kwana 8 Tapswap za'a gama mining muna fatan Allah kasa yafi Notcoin daraja 🤲🤲🤲Idan kasan baka faraba to kadage cik...
22/05/2024

Saura kwana 8 Tapswap za'a gama mining muna fatan Allah kasa yafi Notcoin daraja 🤲🤲🤲

Idan kasan baka faraba to kadage cikin Sati 1 zaka iya samun kudaden da zaka jima kana hidimominka.

https://t.me/tapswap_mirror_bot?start=r_6710392895

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Abin babu dadi ko kadan wallahi 🥹🥹Shi yasa aka ce Allah baya gama halitta har sai ran...
11/05/2024

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un

Abin babu dadi ko kadan wallahi 🥹🥹

Shi yasa aka ce Allah baya gama halitta har sai randa ya dauki ran ka

Kamar yadda kuka sani sunan ta Maryam wacca ake kira da laila a labari na

Sunyi hatsari a kwanaki 3 da s**a gabata tare da mijin ta da kanin mijin ta da dan ta

Da ita da mijin ta suna kwance a asibiti, shi kuma kanin mijin nata ya rasu tun a ranar da s**a yi hatsarin, a safiyar yau kuma Allah ya ɗauki ran dan ta wanda hatsarin shima ya rutsa da shi 🥹🥹

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un 🥹
Halin da ake ciki yanzu shi ne Maryam ta rasa rabin fuskar ta kamar yadda naji daga majiya mai tushe

Ta rasa ido 1
Ta rasa kunne 1
Ta rasa rabin hancin ta
Ta rasa rabin bakin ta

Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un 🥹

Rabin face din yayi damage fa lahaullah 💔😭🥹

14/04/2024

Assalam
INA SAYAN TSOHON WHATSAPP GROUP, Wanda akayi Creating din sa daga
2015✅
2016✅
2017✅
2018✅
2019✅
2020✅

Dm
08138753913

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M Inuwa Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M Inuwa Media:

Share