
14/04/2022
ALLAHU AKBAR ALLAH SARKIN HALITTA.
dukkan yabo da godiya sun tabbata ga allah wanda yayini ya yika mai komi mai komai wanda ya halicci tsuntsu (bird).
tsuntsu wata halittace kuma babbar ayace wacce ya k**ata dan adam yayi koyi da ita wannan halitta ta kasance bata da aljihu ko store da da zata boye abinci domin gobe.
duk inda wannan halitta tasamu kanta koda acikin gonar hatsine takanci iya abin da cikinta zai iya dauka batare da tunani daukar wanda zata aje ko ta koma dashi gida domin gobe.
saidai ita wannan halitta tayi ta wakkali da cewa allah shine zai bata na gobe haka zata fita kuma allah ya bata.
dan uwa ka kwantar da hankalinka rabon bazai je ko ina ba saika riskeshi kaidai ka dogara da allah.
allah taimake mu....