Yanturaki Media

Yanturaki Media Zamu ringa kawomaku Labaran Alamuran yau Da kullum Da s**a Shafi Alamuran Siyasa da Harkokin yau Da kullum

Ayukan Alkhairan Ahmad Babba kaita Sun Shiga Lungu da Sakon Jihar Katsina musamman A Yankin Daura Zone A 2027 Ahmad Babb...
30/06/2026

Ayukan Alkhairan Ahmad Babba kaita
Sun Shiga Lungu da Sakon Jihar Katsina
musamman A Yankin Daura Zone
A 2027 Ahmad Babba Kaita Zamu Zaba Kuma Shi Zai Yi Nasara da iKon Allah

03/02/2025

Today Is My Birthday
🎂🎂🍰🍠🍣

Akwai Abubuwa Guda Biyu Masu Matuƙar Wahala Dan Gane da Harkar  Kasuwa Na Farko, Farawar Na Biyu Ɗorewar Ubangijin. Raha...
29/09/2024

Akwai Abubuwa Guda Biyu Masu Matuƙar Wahala Dan Gane da Harkar Kasuwa Na Farko, Farawar Na Biyu Ɗorewar Ubangijin. Rahama ka Kara Albarka Acikin Kasuwancin mu

Bindawa Mani Federal Constituency Mun Saki Reshe mun k**a GanyeMun Whada Hannun. Yan'sari Shafiu Amadu YanturakiBudaddiy...
29/08/2024

Bindawa Mani
Federal Constituency

Mun Saki Reshe mun k**a Ganye
Mun Whada Hannun. Yan'sari

Shafiu Amadu Yanturaki

Budaddiyar Wasika zuwa ga Talakawan Bindawa Mani kun dai Ga yanda Akayi maku shigo shigo ba Zurfi
Tabbaas an chuchi Al'umma inda shike nan munaji muna gani Aka turo mamu yaron da baisan hakkin al'umma ba aka Chusa Mana shi Gashi Yanzu An kaimu an Baro....

Allah Yasani ba Yanda Bamu yi da kuba. Cewa mu zabi Chanchanta ba Jam'iyya ba Amma kuma kukayi Kunnen Uwar Shegu damu Shekara Guda da Kusan Watanni Shidda Da Rasa Nagartaccen Jagoranmu Hon Aminu Ashiru Mani Master Zanna A Matakin Dan Majalissar Wakilai mai Amfani

Tunda Hon mai Rakumi 🐪 Yazo Babu Matashi Guda Daya Tilo Daya Samawa Aiki Amatakin Gwamnatin Tarayya
Hasalima sai Kokarin Raba Kawunan mu Yake ta. Yanda Yake Nuna Wariya da Bangaranci Ga wasu Gundumomin Bindawa LG

A Kafitalin

Shibdawa Ward
Bindawa Ward
Jibawa Rigar'bade Ward
Kamri Ward
Tama Daye Ward
Dallaaje Faru Ward
Babu Ward din da Mamba mai Rakumi 🐪 Yayi Aiki Koda na 200k Ne

Amma Cikin iko da Yardar Allah Kusan kullum Sai Mai girma Tsohon Dan Majaliassar Mu na Bindawa Mani Hon Aminu Ashiru Mani ya Gwangwaje Matasa da Takardun k**a Aiki a Matakin Tarayya Lokacin Yana Wakiltar Mu Tabbas Da ikon Allah A 2027 Sai Mun Amshe Kujerar Nan Cikin Ruwan Sanyi da ikon Allah

Sannan Muna Kira Ga Hon Doro Mani da Ka Fito Mamu da Hakkin mu Ko kuma Mu Gudanar da Zanga Zangar Rashin Amincewa da Tukin Ganganci da Kake Mamu

Hon Aminu Ashiru Mani ko Ba'a Sonka Wallahi Ba'a ce maka Raggo

Daliget da Exsco da kuka Amshi Kudi kuka kawo Mamu Bara'gurbi Allah ya Isa bamu Yafe Ba
ba kuma Zamu Yafe Ba

🔥 Vacation time 🔥
28/08/2024

🔥 Vacation time 🔥

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yanturaki Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share