Nana Khadeejah

Nana Khadeejah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nana Khadeejah, Digital creator, Katsina.

YANZU-YANZU: Wace jihar ce ake Ruwan sama yanzu???🌧️🌧️🌧️Flash NewsNg
27/05/2025

YANZU-YANZU: Wace jihar ce ake Ruwan sama yanzu???
🌧️🌧️🌧️

Flash NewsNg

ALLAH SARKI: Ta Fashe Da Kùka Sabida Farin Ciki Tare Da Yin Sujjadar Godiya Ga Allah, Biyo Bayan Auren Da Ta Yi, Bayan T...
26/05/2025

ALLAH SARKI: Ta Fashe Da Kùka Sabida Farin Ciki Tare Da Yin Sujjadar Godiya Ga Allah, Biyo Bayan Auren Da Ta Yi, Bayan Ta Yi Zaman Shekaru 40 A Matsayin Budurwa Babu Aure

Wace fata za ku yi mata?

Yana Tafiya Akan Hanya Sai Ya Tsinci Mace A Sume. Ya Ɗauketa Ya Ruga Asibiti Mafi Kusa.Bayan Likita Ya Dubata‚ Ya Kalli ...
26/05/2025

Yana Tafiya Akan Hanya Sai Ya Tsinci Mace A Sume. Ya Ɗauketa Ya Ruga Asibiti Mafi Kusa.

Bayan Likita Ya Dubata‚ Ya Kalli Wannan Saurayin Yace‚ Ina Tayaka Murna‚ Matarka Tana Da Juna Biyu‚ Ka Kusa Samun Ƙaruwa!

Saurayi Yace‚ Ni Ban San Da Wani Zancen Ciki Ba B***e Har Na Samu ƙaruwa.

Tana Kwance Tace‚ Tabbas Wannan Ɗan Naka Ne.

Bayan Doguwar Rigima S**a Je Aka Yi Gwajin DNA, A Nan Ne Likitan Da Yayi Gwajin Yace, Ina Tayaka Murna Abokina, Haƙiƙa Ɗan Ba Naka Bane.

Saurayi Na Cikin Murna Sai Likita Ya Cigaba Da Cewa‚ Babu Yadda za’a Yi Ace Wannan Ɗan Naka Ne Don Bincike Ya Tabbatar Da Cewa Baka Haihuwa.

Saurayi Ya Cika Da Mamaki Bayan Ya Tuna Yana Da Aure Har Da ‘Ya‘Ya 2. Ta Yaya Za’a Ce Baya Haihuwa!

Can Ya Farka Daga Barci‚ Yaga Ashe Duk Abin Da Yake Faruwa A Cikin Mafarki Ne. Ya Yi Murna‚ Yayi Godiya Ga Allah Ya Ɗauki Robar Ruwa Ya Kurɓa‚ Kwatsam Ya Tuna Ashe A Watan Ramadana Ake‚ Azumi Yake Yi!

Ya Kalli Agogo Yaga Ƙarfe 9:30 Na Safe‚ Ya Tashi A Gigice Ya Shirya‚ Yaje Ya Shiga Motar Haya Don Zuwa Wajen Aiki... Ko Da Fara Tafiya Sai Ya Tuna Yau Lahadi
Babu Aiki.

Ya Dawo Gida Babu ‘Ya‘Ya 2 Babu Labarinsu. Mamaki Duk Ya K**a Shi, Daga Ƙarshe Ya Tuna Ashe Asali Ba Shi Ma Da Auren!

Ya Nemi Guri Ya Yi Kwanciyarsa Abin Sa.🤣🤣

Burin maza a wannan zamanin su Auri mace me kadarar fulani da manyan mazaunai,babu ruwan su da ilimin ta ko tarbiyyar ta...
26/05/2025

Burin maza a wannan zamanin su Auri mace me kadarar fulani da manyan mazaunai,babu ruwan su da ilimin ta ko tarbiyyar ta.

Matan kuma sunfi son mai kudi bbau ruwan su da wane irin kudi ne yake dashi ita dai burin ta taci tasha da kuma fatan ya mutu taci gado.

Shi yasa auren idan anyi shi babu inda yake zuwa.

16/05/2025

Duk Auren Da Nayi A Duniya Guda Buyu Cikin Mazajen Nawa Babu Wanda A Son Ransa Ya Rabu Da Ni Duk Ni Da Kaina Nace Inaso Na Rabu Da Su, Cewar Layla Ali Othman

"Kuma duk na rabu da su ne ba dan sunyi min laifi ba, a'a na rabu da su ne, don irin rayuwar da nayi tunanin zan samu a tare dasu, sai naga ban samu ba."

"Kuma gaskiya na nemi rabuwa da su ne dan kada na rinƙa ɓata musu rai, kada wataran ace nayi girki na ƙi, shi yasa gara mu rabu, ba sai na ɓatawa mutum rai ba."

"A zahirin gaskiya tun ina yarinya mutanen gidan mu ma, kallon fitinanniya suke min, saboda ni duk abinda nake so nayi babu mai hana ni." Inji Layla

Hi
13/05/2025

Hi

Kana sona
13/05/2025

Kana sona

CIKIN HOTUNA; Yanda Hotuna Tsohuwar Jarumar Kannywwood Sadiya Adam(Hasashe) S**a Tada Kura a wajen Bikin Mawaki Rarara. ...
13/05/2025

CIKIN HOTUNA; Yanda Hotuna Tsohuwar Jarumar Kannywwood Sadiya Adam(Hasashe) S**a Tada Kura a wajen Bikin Mawaki Rarara. Inda mutane kowa ke Tofa Albarkacin Bakinsa bisa Shigar da tayi wanda ke Bayyanar Da Dukiyar Fulaninta a Fili.

Wane Fata zaku mata?

A Sabuwar Wakar Rarara Ya Ce Tinubu Alkairi Ne Ga 'Yan Nijeriya Kuma Tinubu Yaro Ne Mai Basira, Amma Kuma Maganar Gaskiy...
07/05/2025

A Sabuwar Wakar Rarara Ya Ce Tinubu Alkairi Ne Ga 'Yan Nijeriya Kuma Tinubu Yaro Ne Mai Basira, Amma Kuma Maganar Gaskiya 'Yan Nijeriya Suna Shan Wahala, Inji Wata Bayerabiya Da Ta Fassawa Wakar Rarara Mai Taken 'Omologo'

Hoto nafar ko mahaifiyar Yahaya yari ce lokacin da ta kai masa ziyara a office dinsa domin tasa masa albarka.Hoto na biy...
12/03/2025

Hoto nafar ko mahaifiyar Yahaya yari ce lokacin da ta kai masa ziyara a office dinsa domin tasa masa albarka.

Hoto na biyu uwargidan Gwamnan Zamfara ce Huriya Dauda ce ta kai masa ziyara a office dinsa.

02/03/2025

Big shout out to my newest top fans! Muhammed Naseer, Ibrahim Uba Ahmad

Address

Katsina
F

Telephone

+2348036411514

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nana Khadeejah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nana Khadeejah:

Share