Mi Ke Labari A Nigeria ?

  • Home
  • Mi Ke Labari A Nigeria ?

Mi Ke Labari A Nigeria ? MUN BUDE WANNAN TASHAR NE DOMIN KAWO MUKU INGANTATUN LABARAI NA KASAR MU NIGERIA DA KEWAYE, SANAN ABU

Innalillahi wa'ina ilaihi rajiun Allah yayiwa yar uwarmu rasuwa yahanazu Allah yajiqanki da rahama Amin za'ayi jana'izar...
03/05/2024

Innalillahi wa'ina ilaihi rajiun Allah yayiwa yar uwarmu rasuwa yahanazu Allah yajiqanki da rahama Amin za'ayi jana'izarta gobe agarin kano state

Maigirma Gwamnan jahar Sakkwato, Dr, Ahmad Aliyu, a lokacin wani zama tare da takwarorinsa gwamnonin Najeriya, taron ya ...
12/07/2023

Maigirma Gwamnan jahar Sakkwato, Dr, Ahmad Aliyu, a lokacin wani zama tare da takwarorinsa gwamnonin Najeriya, taron ya gudana yau a sakatariyar NGF babban Birnin tarayya Abuja.

Abdullahi Hashimu
11, July, 2023.




Allah yawa kasarmu 🇳🇬🤲🏿 albarka

30/06/2023

Mai girma sabun gwamna jahar sokoto Dr Ahmad Aliyu sokoto

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya wallafa hotunan mahaifiyarsa Alhaja Abibatu Mogaji, a shafinsa na Twitter domin tunawa da...
15/06/2023

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya wallafa hotunan mahaifiyarsa Alhaja Abibatu Mogaji, a shafinsa na Twitter domin tunawa da cikar ta shekaru 10 da rasuwa.

Tinubu ya rubuta cewa: “Shekaru 10 da s**a wuce, a yau, mahaifiyata, Alhaja Abibatu Mogaji ta rasu, a wannan rana, ina tunawa da soyayyarta, jajircewa, sadaukarwa da karamcinta. A koyaushe zan kula da lokacin da muka yi tare da kimar aiki tuƙuru, gaskiya da jajircewa da ta cusa mini. Allah ya ci gaba da hutar da kyakkyawar ruhinta.

13/05/2023

BABAR MAGANA AGARIN SOKOTO A NAGERIA




Allah yawa kasarmu 🇳🇬🤲🏿 albarka

BABAN JIGUN SIYASAR NAGERIA ALIYU MAGATAKAR DA WAMAKKO DAKE SOKOTOYanzu Yanzu Dattijo sarkin yamma yadawo gida Nigeria s...
08/05/2023

BABAN JIGUN SIYASAR NAGERIA ALIYU MAGATAKAR DA WAMAKKO DAKE SOKOTO

Yanzu Yanzu Dattijo sarkin yamma yadawo gida Nigeria sannu dazuwa baba




Allah yawa kasarmu 🇳🇬🤲🏿 albarka

Yadda Fasinjojin Jirgin Max Air Da Ya Taso Daga Yola Zuwa Abuja S**a Tsallake Rijiya Da Baya, A Yayin Da Tayar Jirgin Ta...
07/05/2023

Yadda Fasinjojin Jirgin Max Air Da Ya Taso Daga Yola Zuwa Abuja S**a Tsallake Rijiya Da Baya, A Yayin Da Tayar Jirgin Ta Fashe A Lokacin Saukar Su A Filin Jirgi Na Abuja





Allah yawa kasarmu 🇳🇬🤲🏿 albarka

Ɗazu tareda rakiyar Abokin takarata, Hon Sagir Attahiru Bafarawa, da wasu manya-manyan Jami'an Gwamnatin Jahar Sokoto, m...
08/04/2023

Ɗazu tareda rakiyar Abokin takarata, Hon Sagir Attahiru Bafarawa, da wasu manya-manyan Jami'an Gwamnatin Jahar Sokoto, mun samu halartar Sallar Jana'iza da kuma miƙa gaisuwa zuwa ga Dattijon Jahar mu, Sanata Garba Ila Gada, akan rashin Mai ɗakin shi ta farko da yayi, Hajiya Aishatu (Lantana) wadda Allah Ya karɓi rayuwarta a Yau da safe.

Allah Ya jiƙan Hajiya A'i Lantana da gafara, Ya kuma yi yafiya ga kurakuranta, Shi kuma Mijinta, Sanata Garba Ila, da Ƴaƴanta guda biyu, Allah Ya basu ikon juriya da hankuri. Amin Ya Allah.

8th April, 2023.






Allah yawa kasarmu 🇳🇬🤲🏿 albarka

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH: A Karshe Dai An Siyawa Matar Nan Katafaren Gida Tare Da Ba Ta JariDaga Datti AssalafiyWannan...
31/03/2023

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH: A Karshe Dai An Siyawa Matar Nan Katafaren Gida Tare Da Ba Ta Jari

Daga Datti Assalafiy

Wannan baiwar Allah da muka nema mata taimako Fatima Umar mun samu gida na sayarwa a cikin anguwar Rigasa jihar Kaduna cikin jama'a, ta bawar wajen gari yanzu.

Mun sayi gidan Naira Miliyan biyu da dubu dari biyar (N2,500,000), karkashin kulawar Maigirma Hakimin Rigasa ta wakilcin Sakatarensa Malam Ismail Muhammad.

Kudin da muka tara daga bangarena Naira Miliyan biyu da dubu dari (2,100,000) sannan daga bangaren Malama Fauziyya D. Sulaiman ta tara mana Naira dubu dari takwas (800,000) muka hada muka sayi gidan da shi.

Kudi Naira dubu dari uku (300,000) ya saura, mun bawa matar Naira dubu dari biyu (200,000) domin tayi jari ta fara kasuwanci, mijinta kuma mun bashi Naira dubu dari (100,000).

Da yawanmu mun ji haushin abinda mijin matar ya yi na gudunta ya bar ta da wahala, a labarin da bayar ya taba haduwa da jarrabawa ne, masu garkuwa da mutane sun taba k**a shi, hakan ne ya yi sanadin talaucewarsa da shiga cikin mawuyacin rayuwa bayan ya sayar da duk abinda ya mallaka a duniya ya biya kudin fansa kafin aka sako shi.

Amma duk da haka, a takardun gida mun ce a saka sunan matar, sannan Hakimin Rigasa shine Ubanta yanzu, sauran 'yan siyasa da s**a yi mana alkawari ba mu gani ba har zuwa yanzu da nake rubutu.

Daga karshe ina addu'a ga duk wanda ya taimaki wannan mata da dukiyarsa, ko da fatan alheri, ko shawara, ko like da sharing rubutu, Allah Ya sa wannan jihadi da muka yi ya zama sanadi na shigar mu Aljanna.

27/03/2023

🎥 Yadda 'yan sanda s**a kai samame wata makaranta (Gidan Mari) a karamar hukumar Kumbotso da ke jihar Kanon Najeriya.

JAM'IYAR ADAWA WATO APC ITA ALLAH YABA NASARAR LASHE ZABE AJAHAR SOKOTO
19/03/2023

JAM'IYAR ADAWA WATO APC ITA ALLAH YABA NASARAR LASHE ZABE AJAHAR SOKOTO

BAYAN ZAMANDA KOTU TA GUDANAR AKAN KARBAR TSOFAFIN KUDI
14/03/2023

BAYAN ZAMANDA KOTU TA GUDANAR AKAN KARBAR TSOFAFIN KUDI

12/03/2023

RABO YARANCE SAI MAISHI

Address


Telephone

+32492507295

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mi Ke Labari A Nigeria ? posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mi Ke Labari A Nigeria ?:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share