Arewa watch news

Arewa watch news We deliver accurate informations and events

08/04/2023

Jerin kasashen Afrika 10 na farko bangaren yawan al'umma.

Africa's Most Populous Countries

1. Nigeria 🇳🇬 - 220.2 million

2. Ethiopia🇪🇹 - 122.8 million

3. Egypt🇪🇬 - 107.6 million

4. DR Congo🇨🇩 - 97 million

5. Tanzania🇹🇿 - 64.4 million

6. South Africa🇿🇦 - 61.3 million

7. Kenya🇰🇪 - 57 million

8. Uganda🇺🇬 - 49.7 million

9. Sudan 🇸🇩 - 46.3 million

10. Algeria 🇩🇿- 45.7 million

Zababben Shugaban Kasa Alhaji Bola Ahmed Tinubu Ya Taya Gwamnonin Jam'iyar Apc Da S**a Lashe Zaben Su murna Da fatan Alh...
22/03/2023

Zababben Shugaban Kasa Alhaji Bola Ahmed Tinubu Ya Taya Gwamnonin Jam'iyar Apc Da S**a Lashe Zaben Su murna Da fatan Alheri Ajiya Talata
Tabakin Mai Magana Da Yawun shi Adebola Adesoji Ta Shafinsa Na Twitter, facebook da kuma instagram

Malam Senator Uba Sani Ne Yalashe Zaben Gwamnan Jihar Kaduna Inda Yakada Abokin Hamayyar Sa Na Jam'iyar PDP Ashiru kudan...
22/03/2023

Malam Senator Uba Sani Ne Yalashe Zaben Gwamnan Jihar Kaduna Inda Yakada Abokin Hamayyar Sa Na Jam'iyar PDP Ashiru kudan



📷

22/03/2023

Dan Takarar Gwamnan Jihar Katsina A karkashin Jam'iyar Adawa Ta PDp Sen. Yakubu lado Yace Bai gamsu Da Yadda Aka Gudanar Da Zaben Gwamna Da Aka Gudanar Ajihar Ta Katsina Saboda Antafka Magudi Da A ringizon kuri'u

Tsohon Gwamnan Jihar Katsina Barrister Ibrahim ShemaTare Da Tawagar Shi Sun kai Ziyarar Bangirma Da Taya Sabon Zababben ...
22/03/2023

Tsohon Gwamnan Jihar Katsina Barrister Ibrahim ShemaTare Da Tawagar Shi Sun kai Ziyarar Bangirma Da Taya Sabon Zababben Gwamnan Jihar Katsina murnar Lashe Zabe Alhaji Dikko Umar Radda Agidanshi jiya Laraba , Cikin Birnin Katsina

Usman saulawa nationalist@ 📷

22/03/2023

An Yi Min Asarar Sama Da Milyan 800, Cewar Mawaki Rarara

Fitaccen mawaƙin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara ya bayyana irin asarar da ya tafka sakamakon ƙona gidansa da aka yi.

Mawaƙin ya ce "ba zan daina faɗar sunan Tsula ba saboda tsoron wani ko wata duk da cewa yanzu haka a ƙiyasin da na yi yaransa sun kwashe tare da ƙona min kayan gida sama da na milyan 800 iya na gida kenan ban gama lissafa asarar da na yi a ofishin 13-13 ba idan na gama zan sanar".

The kind treatment Buhari Die Hard Supporters Recieving From The populace, it's very much unfortunate its uncalled, A Bi...
04/02/2023

The kind treatment Buhari Die Hard Supporters Recieving From The populace, it's very much unfortunate its uncalled, A Big Disgrace Before International community ,

Usman saulawa nationalist 📝💚🤍💚

Saulawa Nationalist 💚🤍💚📝

26/01/2023

DA DUMI-DUMI: An Jefi Buhari Tare Ihun "BAMAYI" Yanzu Haka A Katsina Yayin Bude Gadar Sama Da Gwamna Masari Yayi.

15/01/2023

This page is for sale at affordable price 50, 000k , the pages is consisting 3.3k followers , you can contact me via this number 09069642031

Galadiman Dutsin-Amare Alhaji Store Amanar Mai girma magajin Garin  KatsinaAlhaji Aminu Abdulmumini kabir usmanDistrict ...
04/01/2023

Galadiman Dutsin-Amare Alhaji Store
Amanar Mai girma magajin Garin Katsina
Alhaji Aminu Abdulmumini kabir usman
District head of Katsina local government

01/01/2023

Barkan Mu da Sabuwar Shekara 2023

Daga dukkanin Mu A Arewa watch News

Happy New Year from all of us at Arewa watch News ✌️❤️✨🌟

26/12/2022

FINALLY IT'S MATCHDAAAAAY! 🔴⚪

IS BACK

🆚 West Ham United
🏆 Premier League
🏟 Emirates Stadium
⏰ 8pm

Good luck Arsenal 🔴⚪

Address

Ibb Way Katsina
Katsina

Opening Hours

09:00 - 17:00

Telephone

+2349069642031

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa watch news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share