HGN Hausa Global News

HGN Hausa Global News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HGN Hausa Global News, Media/News Company, Katsina.

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta kirkiri wata sabuwar hukuma da za ta rika kula da farashin kayayya...
14/07/2023

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta kirkiri wata sabuwar hukuma da za ta rika kula da farashin kayayyakin masarufi a fadin kasar baki daya.

Daya daga gidajen mai na NNPC a jihar rivers.Anyi shi ne ba don motoci ba, yana serving din jiragen ruwa ne.
11/07/2023

Daya daga gidajen mai na NNPC a jihar rivers.
Anyi shi ne ba don motoci ba, yana serving din jiragen ruwa ne.

Tun jiya dai mai wasan barkwancin, wanda aka fi sani da Town Cryer yake kuka shaɓe-shaɓe kai tsaye a shafinsa na Faceboo...
11/07/2023

Tun jiya dai mai wasan barkwancin, wanda aka fi sani da Town Cryer yake kuka shaɓe-shaɓe kai tsaye a shafinsa na Facebook don kafa tarihin zama wanda ya fi daɗewa yana kuka a duniya.😭

Majalisar dokokin jihar Bauchi ta zabi Hausa a matsayin harshen da za ta rika amfani da shi a yayin zaman majalisar.
11/07/2023

Majalisar dokokin jihar Bauchi ta zabi Hausa a matsayin harshen da za ta rika amfani da shi a yayin zaman majalisar.

Ni Ba Musulma Ba Ce, Shauƙin Soyayar Da Musulmai Suke Yiwa Annabinsu Ya Birgeni, Shi Yasa Na Rera Masa Waka, Cewar Sarah...
11/07/2023

Ni Ba Musulma Ba Ce, Shauƙin Soyayar Da Musulmai Suke Yiwa Annabinsu Ya Birgeni, Shi Yasa Na Rera Masa Waka, Cewar Sarah Aloysius Ta Cikin Shirin Fim Ɗin Daɗin Kowa

Masu karatu wanne fata kuke da shi ga Sarah da ta rerawa shugaban halitta Annabi Muhammadu S.A.W waƙa, duba da ita ba musulma ba ce?

Kishin martabar Alqur'aniMusulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna bacin rai game da ƙona Al-Ƙur'ani a wajen ...
11/07/2023

Kishin martabar Alqur'ani

Musulmai a Pakistan sun gudanar da zanga-zangar nuna bacin rai game da ƙona Al-Ƙur'ani a wajen wani masallaci da ke ƙasar Sweden.

Mutane da dama a duk faɗin duniya sun yi Allah-wadai da lamarin wanda ya janyo ce-ce ku-ce.

Me ku ka fahimta da zanen barkwanci na Bulama's Cartoon?
09/07/2023

Me ku ka fahimta da zanen barkwanci na Bulama's Cartoon?

Ina mazan suke?
09/07/2023

Ina mazan suke?

Wannan Budurwa Mai Suna Rukayya Muhammad Tayi Tayin kyautar Gida da Mota da Jarin Milyan 50 Ga Duk Saurayim da yayi Alƙa...
09/07/2023

Wannan Budurwa Mai Suna Rukayya Muhammad Tayi Tayin kyautar Gida da Mota da Jarin Milyan 50 Ga Duk Saurayim da yayi Alƙawarin Ba Zai Mata Kishiya Ba Har Iya Ƙarshen Rayuwar Su ta Aure.

Ta bayyana hakan a wani faifon Video da Shafin Dokin Karfe TV s**a wallafa.

Shin Kuna ganin hakan zai iya yiwuwa kuwa?

WANE NE ALBANY ZARIA?😭😭1. Ya gina makaranta ta naira millions 1202. Amma bai taba cin kudin makarantar ba 3. Bai gina ma...
08/07/2023

WANE NE ALBANY ZARIA?😭😭

1. Ya gina makaranta ta naira millions 120

2. Amma bai taba cin kudin makarantar ba

3. Bai gina makwancin sa ba

4. Ya fara gina gida kenan bai kammala ba ya shiga aka kasheshi.

5. Ya dauki nauyin karatun marayu ba adadi kyauta

7 . Malam masanin hadith ne sosai

8. Engineer ne Babba na Africa da duniyan ilimi

9.Babu malamin da yasan sirrin Nigeria kamar sa

10. Babu Wanda Gwamnati take tsoron ya tona mata asiri kamar sa

11. malam baya tsoron kowa duk duniya sai Allah (SWT)

11. Baya Neman taimakon Wani mutum

12. Baya karban kudin mai ko lasifika a masallaci

13. malam duk fadin Nigeria babu inda bai shiga da'awa ba

14. malam Dan bai wane

15. Malam ya gina makaranta daga Primary nursery secondary ya fara university aka kashe malam😭

16.Baya saka kayan azo a gani

17.Baya da motar azo a gani

18. kuma fa wallahi mai kudi ne , yafi karfin million 200

19. Malam yana da company na software engineering maisuna safwa technology

20. Malam abubuwan sa bazasu Qirgu ba, Allah bashi Aljannatul Firdausi Amin.

Allah kasa aljannah ce mahadarmu🙏🙏🙌🙏

~Elmuaz Lere

'Yan sandan Kano za su buga wasan sada zumunta da tubabbun 'yan daba
08/07/2023

'Yan sandan Kano za su buga wasan sada zumunta da tubabbun 'yan daba

Address

Katsina

Telephone

+2348061376950

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HGN Hausa Global News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share