Sultan Islamic Chemist And Herbs

Sultan Islamic Chemist And Herbs SULTAN ISLAMIC HERBALS MEDICINE
HOME OF HERBALS 🌲
KATSINA STATE
07026252355✅
07044252382✅
(1)

Wannan hadin Garin SABAYA ne da zai sanya kiyi bulbul ki ciko ta ko ina, ina nufin ko ina, bawai iya cikowa ta jiki ko k...
14/10/2025

Wannan hadin Garin SABAYA ne da zai sanya kiyi bulbul ki ciko ta ko ina, ina nufin ko ina, bawai iya cikowa ta jiki ko kiba ba, wannan ko ina zai gyara kiyi bulbul in sha Allah.

*Da farko zaki samo AYA ki wanketa ki cire dukkan datti dake cikinta ki gyara tayi fess, dukkan dattin dake cikinta a tabbata an cire domin takanzo da Datti sosai sannan a surfa ta sama sama, sai a shanya ta bushe.

*Saiki samo RI'DI shima yaba bukatar gyara sosai domin shima akwai datti cikinsa, a rege shi ta yadda dukkan dattin zai fita yazama an tsaftace shi, zakuyita wanke shi har sai ruwan yayi haske alamun babu sauran datti kenan a jikinsa, inda hali ku sanya shi a Colanda ta yadda dukkan yashin dake jikinsa zai futa. Sannan a shanya inya bushe a soya sama sama.

*Saikuma a samo WAKEN SUYA shima a bakace shi a wanke sosai, kar a barshi ya jima a cikin ruwa anason iya dattin ya fita ne ba'aso ya jiku sosai, sannan a shanya.

*Sai ALKAMA itama za'a sirfata sannan a wanketa ta fita sosai a cire dukkan datti dake jikinta Sannan a jikata abarta tayi kamar awanni biyu ko uku cikin ruwa sannan a cire a shanya.

*Sai FARAR SHINKAFA itama wannan za'a gyarata a wanketa sosai sannan a jikata na awanni biyu zuwa uku sannan a cire a shanya ta tabushe.

*Sai GERO shima za'a gyarashi sosai kamar yadda akayiwa sauran, sannan a surfa shi, amma kar a bari ya jima a ruwa shima, sai a shanya.

*Sai ki samu GYADA MAI KAMFALA (ba dole sai maikamfala ba) zaki gyarata sannan ki soya ta sama sama sannan ki murjeta ki cire dukkan bawon jikinta.

*Zaki samu DABINO busashshe ki bareshi ki cire dukkan kwallon ki zubar sannan ki shanya ya kara shan rana.

Dukkan kayan saiki debosu ki hadesu guri daya, amma ki tabbata kowanne ya bushe a shanyawar da kika yimasa, saboda in basu bushe ba, sukanyi funfuna kokuma kwari su lalata garin.

Daga nan saiki samo HULBA kwayoyinta ki zuba a cikinsu, sannan ki samo KWAKWA ki gogeta a ciki da abin gogawa, sannan a bari ta bushe sai ki sanya a ciki, sannan a samo KAYAN KAMSHI na hadin yaji daidai misali ki zuba a ciki.

Daga nan sai a kai gurin Nika, a tabbata an tsaftace injin nikawa din, sannan ayi nikan mai laushi sosai ta yadda basai ana tankadewa da rariya ba, tunda abinda za'a tankade shima abune mai amfani.

Bayan an dawo daga nika din zaku sake shanya garin yasha iska, domin gudun kwari ko funfuna zasu iya lalatawa.

*Daga nan zaki samo MAZARKWAILA abinda yasa nace wannan sai a karshe, saboda in aka hada cikin nika, zata dunkule ne guri daya, amma yanzu in aka daka ta tazama gari sai a zuba aciki.

*Sai a samo GARIN MADARA (amma ba dole bane).

Sannan a samo GARIN ZOGALE da FUREN TUMFAFIYA sai a hada a cakuda ya hade gurindaya da ragowar garin da aka nuko.

Daga nan an kammala hadin GARIN SABAYA. Wanda yake da hali zai iya kara MADARA, SUGAR DA ZUMA in zaisha.

Zaku iya kwaba Garin a haka da ruwa ku sha, sannan zaku iya dora ruwa a kan wuta sannan idan yayi zafi ku zuba garin ku dinga juyawa dan karyayi gudaji, inyayi kauri sai ku sha.

Ana shansa da safe ne kawai, kamar cokali uku na garin zakuyi amfani dashi, yazama shine abu na farko da zaku karya dashi.

Wannan Hadin ba iya kiba, hips da breast yake gyarawa ba, har ni'ima yana saukarwa kuma jikinki zaiyi bulbul kiyi kyau sosai.

In kun karanta kuyi sharing ga 'yan uwanku. Wadanda ke tambayan Sabaya ga yadda ake hadin nan

ALHAMDULILLAH 😍
13/10/2025

ALHAMDULILLAH 😍

13/10/2025

🛑 Yawanci 'yan Matan nan Masu Qaryar ALJANU fa kawai Rashin Aure ne 🤗

12/10/2025

🛑 Kin taba haduwa da saurayi me shegen kwadayi ga kuma Rowa..😂?

Indai kiba k**eso tareda da gyaran jiki Nononki yayi Bul Bul ki tara mazauni kizama yar duma duma. To uwar gida ki juri ...
09/10/2025

Indai kiba k**eso tareda da gyaran jiki Nononki yayi Bul Bul ki tara mazauni kizama yar duma duma. To uwar gida ki juri wannan hadin kiringa shansa kullun.

Kayan Hadin

Kisamu Bushashshan Dabino
Kisamu Bushashshan Ayaba wato plantain
Kisamu Waken Suya
Kisamu Gyada
Madarar Gari

Yadda Za,a hada

Kihadesu waje daya a nikesu kiringa damawa kinasa madara kinasha.

Yana saka KIBA
Yana Cicciko da jikin MACE
Yana Cicciko da NONO
Yana Karin HIPS wato KUGU
Yana Karin NI'IMA

GAMASU BUKATAR WANDA MUKA HADA ZAKU IYA KIRANMU A 07026252355 KO WHATSAPP

???
08/10/2025

???

08/10/2025

🛑 Me k**e fara dubawa gun namiji kafin ki fara son shi ?

08/10/2025

🛑 Mata nawa kake da burin Aure 😍?

07/10/2025

Kana Fama Da matsalan Cutan sanyi
To

Duba Comment 👇🏾

Kuyi Mana Tanbaya Akan Sabaya ??
06/10/2025

Kuyi Mana Tanbaya Akan Sabaya ??

Ko akwai mai fama da kalar wannan ciwon ??
06/10/2025

Ko akwai mai fama da kalar wannan ciwon ??

06/10/2025

Wana Kalan Cuta Ne Ka/ki Fama Dashi
??

Address

Katsina State Street Government Day School
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sultan Islamic Chemist And Herbs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sultan Islamic Chemist And Herbs:

Share