Within arewa

Within arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Within arewa, Media/News Company, Katsina.

That moment when your email provider thinks it can read your messages... But you're on Dmail, so you just smile and walk...
06/07/2025

That moment when your email provider thinks it can read your messages...
But you're on Dmail, so you just smile and walk away.
Because your inbox should belong to you — not them.

Try it here https://mail.dmail.ai

Ever feel like someone’s watching your inbox?It’s not paranoia. it’s traditional email.With Dmail, your messages are enc...
06/07/2025

Ever feel like someone’s watching your inbox?
It’s not paranoia. it’s traditional email.
With Dmail, your messages are encrypted, private, and 100% yours.
This is email the way it should be.

🔐 Try it at https://dmail.ai

DA Dumi Duminsa Dakarun Sojin Nigeria sun k**a harsashin bindiga guda dubu dari da sittin da hudu (164,000) wanda akayi ...
03/06/2025

DA Dumi Duminsa

Dakarun Sojin Nigeria sun k**a harsashin bindiga guda dubu dari da sittin da hudu (164,000) wanda akayi safaransu za'a kaiwa 'yan ta'addan Biyafara

DA DUMI-DUMINSA: Hukumar Sha Da Hana Fatauchin Miyagin kwayoyibta Kasa (NDLEA) Ta Cafke Masu Tura Alhazai Saudiyya Domin...
02/06/2025

DA DUMI-DUMINSA: Hukumar Sha Da Hana Fatauchin Miyagin kwayoyibta Kasa (NDLEA) Ta Cafke Masu Tura Alhazai Saudiyya Domin Safarar Hodar Iblis Zuwa Kasar

Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) sun bankado wasu da ke daukar nauyin wasu mutane zuwa kasar Saudiyya da nufin aikin hajji amma jigilar hodar iblis kawai suke yi musu zuwa kasar.

Kakakin hukumar ta NDLEA, Femi Babafemi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, inda ya ce, an k**a shugabannin da ke daukar nauyin mutanen ne a Kano.

Babafemi ya bayyana sunayen shugabannin da Abubakar Muhammad, Abdulhakeem Muhammed Tijjani, da Muhammad Aji Shugaba wadanda aka k**a a ranakun Talata, 27 da Laraba 28 ga watan Mayun 2025 a Kano.

Ya bayyana kamen na su biyo bayan k**a wasu alhazai biyu – Ibrahim Umar Mustapha da Muhammad Siraj Shifado a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano, da ke Kano a ranar Litinin 26 ga watan Mayu.

An k**a mutanen biyu ne a lokacin da ake tantance fasinjojin jirgin na Ethiopian Airline ET 940 da zai tafi zuwa Jedda, ta kasar Saudiyya.

Jibwis Nigeria

Da Dumi Duminsa: An gargadi al'umma da su tattara kayansu su fice daga ƙasar Isr@'ila, domin masana sun bayyana cewa wut...
01/05/2025

Da Dumi Duminsa: An gargadi al'umma da su tattara kayansu su fice daga ƙasar Isr@'ila, domin masana sun bayyana cewa wutar daji na iya bazuwa ko'ina cikin ƙasar.

‎Firayim Minista Natanyah0 ya bayyana cewa kowa ya kasance cikin shirin gudu da ƙafafunsa, domin wutar na da ƙarfin da zai iya cinye babban birnin cikin ɗan ƙanƙanin lokaci.

‎Masana sun bayyana cewa wannan wutar daji ce mafi muni da ƙasar Isr@'ila ta fuskanta. Hakan ya sa aka sanya dokar ta ɓaci tare da neman agaji daga ƙasashen waje. Rahotanni sun nuna cewa akwai iska mai ƙarfi da ke gudana da saurin mil 60 a sa'a, wanda ke ƙara barazanar bazuwar wutar zuwa sauran sassan dajin

DA DUMI DUMINSA: Ba Zan taba samun kwanciyar hankali ba, har sai Na yaye muku kunci da Wahala dake Damun ku, Cewar shuga...
20/12/2024

DA DUMI DUMINSA: Ba Zan taba samun kwanciyar hankali ba, har sai Na yaye muku kunci da Wahala dake Damun ku, Cewar shugaba Bola Tunibu Ga talakawan Nigeria.

Shugaban kasa Bola Tunibu ya tabbatar wa da ‘yan Nigeria cewa ba zai hutaba har sai ya kawo musu sauki a kan matsalolin da ke damun su da s**a hada da tsaro da tsadar rayuwa.

Shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya goyi bayan ƙudurin dokar haraji Shugaban Majalisar Wakilai, Tajudeen Abba...
19/12/2024

Shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya goyi bayan ƙudurin dokar haraji

Shugaban Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, ya ce karancin harajin da Najeriya ke samu ya kasance wani babban cikas ga ci gaban kasar.

Abbas ya bayyana haka ne a wajen gabatar da kudurin kasafin kudin 2025 ga wani zama na hadin gwiwa na majalisun taraiya da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi a Abuja a jiya Laraba.

A cewarsa, rabon harajin Najeriya zuwa kayan da ake samarwa a kasa, GDP, a halin yanzu ya yi ƙaranci a kusan kashi 10.9 cikin 100 a 2024, inda ya ce yana cikin mafi ƙaranci a Afirka, wanda ya yi ƙasa da matsakaicin mataki na nahiyar wanda ya ke a kashi 15.6 cikin ɗari.

Ya ce yawan kudin da ake tara harajin VAT a Najeriya a kusan kashi 20 cikin 100 ya yi kasa da kusan kashi 70 cikin 100 da kasashen Afirka ta Kudu, Equatorial Guinea da Zambia s**a samu.

Abbas ya ce, tunkarar wadannan kalubale na bukatar sauye-sauyen manufofin haraji cikin gaggawa, don fadada tushen harajin kasar, da inganta bin ka'ida, daidaita harkokin gudanarwa, da kuma rage dogaro da karbar bashi.

Ya ce ‘yan majalisar za su ci gaba da yin aiki tare da gwamnatin Tinubu don ganin an yi gyare-gyaren da ya k**ata, kuma mai inganci da kuma la’akari da bukatun marasa galihu.

FARASHIN HATSI DAGA KASUWAR PATISKUM DAKE JIHAR YOBEFarashin hatsi Daga kasuwar potiskum a Jihar YOBE yau Laraba 17th De...
18/12/2024

FARASHIN HATSI DAGA KASUWAR PATISKUM DAKE JIHAR YOBE

Farashin hatsi Daga kasuwar potiskum a Jihar YOBE yau Laraba 17th December,2024

1. Gero ................... 000
2. Dawa Wala Wuyo. 000
3. Dawa Kaura ........ 000
4. Dawa Fara........... 000
5. Dawa . ..... 000
6. Wake .. 000
7. Wake Manya Beans. 000
8. Red Bean ........... 000
9. Peanuts ........... 000
10. Gurguzu . 000
11. Guzun Zobo........
12 Dawa Kwakwai ...... 000
13. Gangala. ....... 000
14. Ridi Kilo. ....... 1800
15. masara ........ 000

DA DUMI DUMINSA: Tinubu ya yi wa yan majalissar tarayya dadin bakin cewar duk sun zarce Shugaban ya bayyana hakan ne a l...
18/12/2024

DA DUMI DUMINSA: Tinubu ya yi wa yan majalissar tarayya dadin bakin cewar duk sun zarce

Shugaban ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da kasafin kudin 2025 yanzun nan a zauren majalissar

Tinubu ya ce "majalissa ta 10? Ni na rubuta majaliss ta 11, hakan ka nuna duk kun zarce kenan" Inji shi

DA DUMI-DUMI: "Shinkafar da muka k**a ba wadda Shugaban kasa ya bayar a raba bace, wani bawan Allah ne yake siya da kudi...
29/11/2024

DA DUMI-DUMI: "Shinkafar da muka k**a ba wadda Shugaban kasa ya bayar a raba bace, wani bawan Allah ne yake siya da kudinsa yasa hoton Tinubu ya rabawa talakawa.

Cewar shugaban Hukumar Karbar korafe-korafe ta iahar kano Muhyi Magaji Rimin Gado.

Muhuyi ya bayyana hakan ne a yayin da yake ganawa da yan jaridu a ofishinsa, inda yace bayan wani sumame da s**a kai tare da gudanar da bincike sun gano cewar shinkafar da s**a samu ana sauyawa buhu ta wani bawan Allah ne da yake siya da kudinsa ya kuma sauya mata buhu ya rabawa talakawa.

Shin ya kuke kallon wannan batu ?

Ƴansanda sun k**a wani ɗan damfara da ya ke fakewa da cewa shi ƙanin Sheikh Abdallah Gadon Kaya ne a Kano Mutumin, mai s...
27/11/2024

Ƴansanda sun k**a wani ɗan damfara da ya ke fakewa da cewa shi ƙanin Sheikh Abdallah Gadon Kaya ne a Kano

Mutumin, mai suna Aminu Abdullahi, ya shiga hannu ne bayan da wani dan kasuwa ya kai rahoton cewa ya je shagon sa ya sayi taliya kayan biyu amma sai ya ƙi tura masa kudin akan cewa shi ƙanin Sheikh Abdallah Gadon Kaya kuma zai tura kudin daga baya.

A sanarwar da Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar a yau Laraba, ya ce wanda ake zargin, dan shekara 50 mazaunin Kofar Nassarawa ya dade yana tafka wannan laifi.

A cewar SP Kiyawa, an samu korafi daga sama da mutane 20 akan cutar da yanke musu, inda ya kara da ruwa hakan ce ta sanya rundunar ta dukufa neman sa har kuma ta k**a shi.

Ya yi bayanin cewa idan ya karbi Kayan mutane, sai ya yi k**ar ya tura musu amma daga bisani sai ya ce musu sai zuwa anjima kuma shi ƙanin Sheikh Abdallah ne saboda haka a ina zan kawo kudi daga bisani kuma sai ya tsere.

SP Kiyawa ya baiyana cewa za a gurfanar da wanda ake zargin idan an kammala bincike.

Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da EFCC ke yi masa Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen ...
27/11/2024

Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da EFCC ke yi masa

Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da hukumar EFCC ke yi masa bayan an gurfanar da shi a kotu a Abuja a yau Laraba.

EFCC ta gurfanar da Bello bisa zargin laifuka 16 da s**a hada da karkatar da kudade da su ka kai Naira biliyan 110.

Sauran wadanda ake tuhuma tare da Bello sun hada da Umar Shoaib Oricha da Abdulsalami Hudu, wadanda su ma su ka musanta -tuhumen.

Joseph Daudu, lauyan Bello, sai yd mika rokon bada belin wanda ya ke karewa, amma sai lauyan EFCC Kemi Pinheiro ya soki rokon.

Address

Katsina

Telephone

+2349012138638

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Within arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Within arewa:

Share