Global Plus Media Consultancy Services

Global Plus Media Consultancy Services Global Plus Media Consultancy Services is aimed at ensuring Ethics and Professionalism in Journalism.
(1)

22/09/2025
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN !!!Wannan bawan Allah da kuke gani mai suna Marwan Usman, barayi masu kwacen waya sun...
22/09/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN !!!

Wannan bawan Allah da kuke gani mai suna Marwan Usman, barayi masu kwacen waya sun same shi har wurin sana'ar shi a titin Ibb da ke kofar kaura kusa da MTN office cikin Birnin Katsina sun ji mashi mummunan rauni, a daren jiya Lahadi.

Kamar yadda majiyar ta ruwaito, ya shaida cewa barayin sun same shi ne a lokacin da yake kokarin zuba mai a generator domin cigaba da aiki a shagon shi, kamar yadda ya saba aikin dare a wurin.

Lokacin da s**a cimma shi sun nemi ya basu wayar salula dake hannun shi yace"ba zai bayar ba" haka s**a cigaba da saran shi da makamai har s**a ji mashi wannan ciwon,daga karshe dai basu samu nasarar tafiya da wayan ba.

Allah shi kyauta gaba ya kuma tona asirin su!

STATEHOUSE PRESS RELEASEPRESIDENT TINUBU TO VISIT KADUNA STATEPresident Bola Ahmed Tinubu will depart Abuja on Friday, S...
18/09/2025

STATEHOUSE PRESS RELEASE

PRESIDENT TINUBU TO VISIT KADUNA STATE

President Bola Ahmed Tinubu will depart Abuja on Friday, September 19, for Kaduna, the capital of Kaduna State.

President Tinubu will attend the wedding ceremony between Nasirudeen Yari and Safiyya Shehu Idris during the visit. Nasirudeen is the son of the senator representing Zamfara West, Abdul’aziz Yari.

President Tinubu will also pay a courtesy visit to Aisha, the widow of the late former President of Nigeria, Muhammadu Buhari, at the family residence in Kaduna.

The President will return to Abuja on the same day after the visit.

Bayo Onanuga
Special Adviser to the President
(Information & Strategy)
September 18, 2025

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD CON FNAH ya gana da abokan Siyasar Marigayi Tsohon Gwamnan Jihar Kadu...
17/09/2025

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD CON FNAH ya gana da abokan Siyasar Marigayi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Alhaji Lawal Kaita daga Ƙananan Hukumomi 34 na faɗin Jihar Katsina.

Ƙungiyar ta bayyana goyon baya ga Gwamna Raɗɗa ta kuma jinjina masa akan ƙoƙarinsa na kawoma Jihar Katsina cigaba.

Anyi addu'a ga Marigayi, Alhaji Lawal Kaita sannan anyi addu'a ga Jihar Katsina da Gwamna Raɗɗa.

Alhaji Lawal Kaita yayi Gwamnan Tsohuwar Jihar Kaduna (haɗe da Katsina) na watanni a shekarar 1983.

Mulkinsa bai jima ba akayi juyin mulki wanda ya kawo Shugaban Soja, Marigayi Muhammadu Buhari.

Ya rasu a shekarar 2018 yanada shekaru 85 a duniya.

Allah ya jiƙansa da sauran magabatanmu, ameen...

Katsina State Showcases Commitment to Health Equity at National Stakeholder Meeting in LagosKatsina State Contributory H...
11/09/2025

Katsina State Showcases Commitment to Health Equity at National Stakeholder Meeting in Lagos

Katsina State Contributory Healthcare Management Agency (KTSCHMA), in partnership with the Clinton Health Access Initiative (CHAI) and with funding from Global Affairs Canada (GAC), today joined national and state-level stakeholders at the Lagos Continental Hotel to present key achievements under the GAC-funded Primary Health Care (PHC) program.

The event, held on 11th September 2025, spotlighted Katsina State’s leadership in expanding health insurance coverage for vulnerable populations—particularly pregnant women and children under five—through counterpart funding and strategic enrollment under the Basic Health Care Provision Fund (BHCPF) .

Since 2023, Katsina State has demonstrated unwavering commitment to inclusive health financing and gender-responsive service delivery. This progress is a direct reflection of the visionary leadership of His Excellency Governor Dikko Umaru Radda, whose administration has prioritized health as a cornerstone of development. His dedication to improving access to quality healthcare for the most underserved has been instrumental in driving forward the state’s health insurance expansion.

Equally commendable is the role of Honorable Commissioner of Health, Dr. Musa Adamu Funtua, whose tireless efforts in policy advocacy, stakeholder engagement, and health systems strengthening have ensured that Katsina remains a model for sustainable health reforms. Their combined leadership continues to inspire confidence in the state’s ability to achieve Universal Health Coverage (UHC).

During the meeting, KTSCHMA participated in a panel discussion on “Value for Money in BHCPF,” focusing on service utilization tracking, enrollee satisfaction, and sustainable exit strategies. The agency also contributed to an interactive session on expanding health insurance coverage for Nigeria’s informal sector—an essential step toward reducing out-of-pocket healthcare spending.

"We are proud to share Katsina’s progress and reaffirm our commitment to inclusive health financing," said the Director General of KTSCHMA. "This initiative is transforming lives and strengthening our health system for future generations."

The meeting also served to review and validate the Year 4 project workplan, ensuring alignment with the Federal Ministry of Health’s Health Sector Strategic Blueprint (HSSB) and Sector-Wide Approach (SWAp).

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN Allah ya yi wa Babban Limamin Masallacin Juma'a na Ƙaramar Hukumar Bakori a Jihar Ka...
10/09/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN

Allah ya yi wa Babban Limamin Masallacin Juma'a na Ƙaramar Hukumar Bakori a Jihar Katsina, Imam Sa'ad rasuwa jiya Talata 9 ga Watan 9, 2025.

Sheikh Sa'adu Sani Imam Bakori shine Babban Limamin Masallacin Juma'a na Ƙaramar Hukumar Bakori (Bakori Central Masjid), kuma shine mai Makarantun Ma'arifatud Dinil Islam dake da rassa da dama a faɗin Ƙasar nan...

Kuma za ayi Jana'izar shi 10 ga Watan 9, 2025 da ƙarfe 10am na safe a gidanshi dake kusada gidansu Malam Zangina Bakori.

Muna addu'ar Allah SWA yajiƙanshi da rahma, in tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani, ameeen...

SANARWA
DAGA
Khalifa Babangida Habibu Dutsinma

An samu tashin gobara a Gidan fitaccen Malamin Islama a Garin Katsina, Sheikh Aminu Yammawa.Sai dai Shehin Malamin ya sh...
10/09/2025

An samu tashin gobara a Gidan fitaccen Malamin Islama a Garin Katsina, Sheikh Aminu Yammawa.

Sai dai Shehin Malamin ya shaidawa Gidan Rediyo na Alfijir dake Katsina cewa ba a samu asarar rai ba, sai dai ɗimbin dukiyar da gobarar ta ƙone.

Da fatan Allah SWA ya tsare gaba, ya kuma maida mafificin abinda aka rasa, ameeen...

✍️ Alfijir Rediyo Katsina...

Hotunan bikin Maulud 1447 AH a garin Gombe. Allah ya kara mana soyayyar Manzon Allah (SAW).
07/09/2025

Hotunan bikin Maulud 1447 AH a garin Gombe.

Allah ya kara mana soyayyar Manzon Allah (SAW).

A jiya jumaa sha biyu ga watan Rabi’u Auwal an Rabama Shugaban kamfanin UDK phones Nigeria limited Usman lawal DANKASUWA...
06/09/2025

A jiya jumaa sha biyu ga watan Rabi’u Auwal an Rabama Shugaban kamfanin UDK phones Nigeria limited Usman lawal DANKASUWA Goro.

Rabon Goron ya Gudana a Darma a nan cikin birnin katsina.

Za’a daura Auren Dan kasuwa a watan Mayu na shekarar 2026
Allah ya nuna mana ya kuma bamu ikon zuwa Lafiya.

Address

Along Batsari Road
Katsina

Telephone

08160307076

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Global Plus Media Consultancy Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category