Na Barhama Danja

Na Barhama Danja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Na Barhama Danja, Music production studio, Danja local government, Katsina.

AIKINA YABO NE 🎹🎧🎤🎹
DA'BIATA SOYAYYA CEE ♥️💯
NEW WHATSAPP NUMBER
09133855110
YouTube channel
Na Barhama Danja official

BARHAMA BABA KAUNU MASU HANKALI SUNGANE                       ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ  ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ  ...
11/08/2025

BARHAMA BABA KAUNU MASU HANKALI SUNGANE


゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Gn masoya soda ziyara cikin sufar ladabi           ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️                       👌👌👌👌👌👌❣️❣️🙏🙏🙏             ...
10/08/2025

Gn masoya soda ziyara cikin sufar ladabi
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
👌👌👌👌👌👌

❣️❣️🙏🙏🙏 ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Daga shehu Komai angama        Agisna ya shehu barhama KWARAI SHEHU BA ABIN WASANE BA💪💪💪💪💪💪❣️❣️❣️❣️🙏🙏🙏                 ゚...
10/08/2025

Daga shehu Komai angama
Agisna ya shehu barhama
KWARAI SHEHU BA ABIN WASANE BA💪💪💪💪💪💪❣️❣️❣️❣️🙏🙏🙏 ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

YA ALLAH DAN ARZIKIN DAKAYIWA ANNABI MUHAMMADU S A W ALLAH KAMALLAKAMIN IRIN KAYAN SAUTIN NAN SABODA KAMILUZZATI   ゚vira...
08/08/2025

YA ALLAH DAN ARZIKIN DAKAYIWA ANNABI MUHAMMADU S A W ALLAH KAMALLAKAMIN IRIN KAYAN SAUTIN NAN SABODA KAMILUZZATI


゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

KWARAI SHEHU BA ABIN WASANE BA💪💪💪💪💪💪❣️❣️❣️❣️🙏🙏🙏                 ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ  ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ...
08/08/2025

KWARAI SHEHU BA ABIN WASANE BA💪💪💪💪💪💪❣️❣️❣️❣️🙏🙏🙏 ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Happy Alhamis masoya shehu   One love Shehu sabitu& shehu najib shehu yakara faidah  ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ
07/08/2025

Happy Alhamis masoya shehu
One love
Shehu sabitu& shehu najib shehu yakara faidah

゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ


Ni ABUN YABO NA ANNABI NE     ABUN NUFINA SHUGA BA ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ
06/08/2025

Ni ABUN YABO NA ANNABI NE
ABUN NUFINA SHUGA BA
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ




YA SHEHU TIJJANI (R T A)ni ina sonka🎙️   Ina kaunar masoyan ka🎙️       Da dukkan yan darikarka🎙️           Inaso inji za...
05/08/2025

YA SHEHU TIJJANI (R T A)
ni ina sonka🎙️
Ina kaunar masoyan ka🎙️
Da dukkan yan darikarka🎙️
Inaso inji zance ka🎙️
Na am ya shehu tijjani 🎹🎚️🎛️
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ




HIMMA TA SHEHU KIYOMINI DAUKI GAWANDA ZAI CUTAR DANI          AMEEN SUMMA AMEEN     ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ
05/08/2025

HIMMA TA SHEHU KIYOMINI DAUKI GAWANDA ZAI CUTAR DANI
AMEEN SUMMA AMEEN



゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

HADUWAR SHEHU AHMADU TIJJANI DA MANZON ALLAH S A W:-bayan shehu ahmad tijjani yabiyo hanya domin tafiya gida sai yahadu ...
04/08/2025

HADUWAR SHEHU AHMADU TIJJANI DA MANZON ALLAH S A W:-bayan shehu ahmad tijjani yabiyo hanya domin tafiya gida sai yahadu da Manzon allah s a w, yaga manzon Allah s a w ido da ido

Sai manzon Allah s a w yace masa"KABAR DUKKAN WANI WALIYYI DAKA RATAYU DASHI NINE SHEHINKA,NINE MAI YIMAKA MADADI"
sai manzon Allah s a w yabashi istigfari 100,Salatin Annabi s.a.w 100 kullum safe da yamma,wannn sune abu nafarko da akafara a dariqar tijjaniyya

Daga baya ashekarar 1200 A.H ma'aiki s a w yaqara masa da hailala100,sannn akabashi wazifa da zikirin juma'a.kuma aka umarceshi yabadasu ga duk wanda yanema daga jama'a,ma'aiki s.a.w yayimasa alqawarin cewa shine zai zama qofar tsira ga duk wanda yayi ruqo da dariqarshi

Bayan shehu ahmad tijjani yadawo daga aikin hajjin saiya zauna aqasar Morocco awani gari mai suna pass a nan yarayu har yayi wafati.

Shehu yasayi bayi mata guda2 sayyada mubarakha da sayyada mabrukha,sun Haifa masa 'ya'ya guda2 ,sayyadi muhammadul khabir da sayyadi muhammadul Habib

Shehu yarasu yabar matan guda2 da 'ya'yan2 ashekarata 1230A.H
Allah yasakama shehu da alkhairi yakashemu acikin wannn dariqa ta aljanna wanwet,yabamu ikon yin koyi da shehinnanmu yatashemu afadar shugaba s.a.w ameen😍😍😍😘😘

fans

SOYAYYA DA DADI TABBAS NA FADA       SOYAYYAR MURADI GAUSUZZAMANI      ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ
04/08/2025

SOYAYYA DA DADI TABBAS NA FADA
SOYAYYAR MURADI GAUSUZZAMANI





゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Innani mahmahtarani     Shugulaty fi ibrihami  ゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ   Barhama Danja
03/08/2025

Innani mahmahtarani
Shugulaty fi ibrihami

゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Barhama Danja

Address

Danja Local Government
Katsina

Telephone

+2349079399466

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Na Barhama Danja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share