15/05/2023
Hahahhaha! Wata amarya da mijinta s**aje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya tazo shiga se kawai muka ji wani alarm me karfin gaske, jin haka se ga ‘yan sandan bankin su fito da gudu da bindigun su! Ai ina ganin haka se na tsure! Sun k**ani ni da matata wai basu yarda damu ba shisa zasu kai ofishin ‘yan sanda sun bincike mu! Munje
har anyi sacin dina amma basu ga komai ba! An zo kan matan ana sacin dinta kawai se ga gwangwanin milo babban ya fado daga kanta! Dani da ‘yan sandan ba wanda ze k**a wani gurin gudu, domin kuwa mun dauka bom ne ya fado ashe wai acuci mazanta ne ya fado! Wannan jaraba dame yayi k**a??? Shiko D.P.O be ma dawo cikin
hayacin sa ba tsabar tsorata da yayi.