Mukhtar Muhammad M Sada

Mukhtar Muhammad M Sada alhamdulillah ALA KULLI HALIN ✅ BIN KURABAU COMMS

11/03/2026
Sunayen kuɗi!A Masallaci (Zakkah)A Makaranta (Fees)A Aure (Sadaƙi)Idan ka bawa wani (Bashi ko Kyauta ko Sadaƙa)Bayan ka ...
05/02/2026

Sunayen kuɗi!

A Masallaci (Zakkah)
A Makaranta (Fees)
A Aure (Sadaƙi)
Idan ka bawa wani (Bashi ko Kyauta ko Sadaƙa)
Bayan ka saki Mace (Ciyarwa)
Lokacin da ka biya hukuma (Haraji/Tara)
Tsohon Ma'aikaci (Fansho)
Ma'aikaci (Albashi)
Wanda ka sanya wani aiki (Ladan aiki)
Lokacin da ka biya iyalin wanda ka kashe (Diyya)
Idan ka bawa masu ɗauke mutane (Kuɗin fansa)
In ka bawa ma'aikaci ba a kan haƙƙi ba (Rashwa)

Abin tambaya, in k bawa budurwaka kuɗi shi kuma ya sunansa?

🤔🤔🤔
03/03/2025

🤔🤔🤔

Ya rage namu samari
27/02/2025

Ya rage namu samari

Alhmdllh
10/09/2024

Alhmdllh

Assalamu Alaikum 🤝Allahu Nur-samawati wal-aridi May the light of the heaven and earth, light up your heart with happines...
09/08/2024

Assalamu Alaikum 🤝Allahu Nur-samawati wal-aridi May the light of the heaven and earth, light up your heart with happiness, good health, wealth, success and long life. May Almighty Allah (SWT) Grant you & your family the best in this world and Hereafter. Jumma'at Mubarak.🕋🕌🤍👏🏿🙏🏽

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukhtar Muhammad M Sada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share