Ahmad Gafai Media Watch

Ahmad Gafai Media Watch Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahmad Gafai Media Watch, Katsina.

Harin jirgin ƙasa: Har yanzu ina matuƙar son Buhari, in ji fasinjan da ya kuɓuta daga hannun ƴan ta'adda  Hassan Usman, ...
06/08/2022

Harin jirgin ƙasa: Har yanzu ina matuƙar son Buhari, in ji fasinjan da ya kuɓuta daga hannun ƴan ta'adda



Hassan Usman, lauya kuma ɗaya daga cikin waɗanda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya rutsa da su, ya ce har yanzu masoyin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne.

A ranar 28 ga watan Maris, wasu ‘yan bindiga su ka kai hari kan wani jirgin ƙasa da ke kan hanyar Kaduna, inda aka kashe mutane da dama, aka kuma yi awon gaba da wasu.

Hassan na daga cikin fasinjoji hudu da aka sako daga hannun masu garkuwar a ranar 25 ga watan Yuli.

Da yake magana a wata hira da ICIR, ya ce duk da cewa gwamnati mai ci ta gaza a fannin tsaro, amma har yanzu "ni ina matuƙar son Buhari .”

“Har yanzu ni masoyin Buhari ne , amma ta fuskar tsaro zan iya baiwa wannan gwamnati maki kaɗan, domin ɗaya daga cikin babban nauyin da ke wuyansu shi ne ganin gwamnati ta tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin ƴan kasa,” inji shi. .

“Amma k**ar yadda yake a yanzu, zan iya cewa gwamnati ta gaza sosai a fannin tsaro. Duk da ɗumbin kuɗaɗe da aka ware domin tsaro a Nijeriya, babu wani abu da ake gani a ƙasa”

Ya ƙara da cewa abin da ya fuskanta a lokacin da yake tsare yana da matuƙar muni.

© Daily Nigeria Hausa

Yaa Allah, Shugaban Mu Malam Ummaru Yar'adua Ya Koma Zuwa Gare Ka, Yaa Allah Ka Gafarta Masa Kayi Mashi Rahama, Yaa Alla...
05/05/2021

Yaa Allah, Shugaban Mu Malam Ummaru Yar'adua Ya Koma Zuwa Gare Ka, Yaa Allah Ka Gafarta Masa Kayi Mashi Rahama, Yaa Allah Ka Chanza Masa Gida Fiye Da Wanda Ya Bari Anan, Yaa Allah Ka Chanza Masa Dangi Fiye Da Waɗanda Ya Bari Anan, Yaa Allah, Muna Roƙon Ka Da Sunayenka Kyawawa Ka Gafartawa Malam Ummaru Musa Yar'adua, Kasa Aljanna Ta Xama Mazaunin Sa.

Yaa Allah Ubangijin Mu, Mai Iko Da Ɗaukaka Mai Sarauta Mamallakin Masu Mulkin Mallaka, Ga Bawan Ka Ɗan Baiwar Ka, Ka Ɗauke Shi Ka Ƙarɓe Shi, Yaa Allah Ka Gafarta Mashi Bayan Ƙasa, Yaa Allah Kayi Jinƙai A Gare Shi Ranar Tsayuwa A Gabanka, Ya Ubangijin Talikai, Duk Irin Gudummawar Da Yaba Musulunci Da Musulmai Ka Sanya Ya Zama Silar Shigarsa Aljanna, Yaa Mai Jinƙan Masu Jinƙai, Ya Mai Karrama Masu Karamci, Ka Sanya Aljanna Firdausi Ta Zamo Makomar Sa.

Ameen Ameeen Ameeen Yaaa Allah!

14/02/2021

Akwai Wa'azi Akwai Nishaɗantarwa A Cikin Wannan Waƙar Ta Aminu Abubakar Ladan Alan Waka

07/01/2021

Inda Babu Ƙasa Anan Ake Gardamar Kokowa.

Ya Kamata Yan Siyasa Shago Su Fahimci, Yanzun Lokaci Ne Da An Wuce Da Siyasar Yarfe, Siyasar Ƙazafi Da Sharri, Yanzun Cikin Yan Mintina Ƙalilan Za'a Iya Tantance Gaskiya,

Wannan Itace Full Video Da Yan Siyasa Shago Suke Yaɗawa Da Niyyar Yin Ƙazafi, Sharri Ga Wani Jagororin Daga Cikin Yan PDP A GYARA

Musha Kallo Da Saurare Lahiya

06/01/2021

Su Wanene Yan Kwangilar Rusa Jam'iyyar PDP??

Amsar Zaka Same Ta A Wannan Faifan Videon

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! Idan Allah Mai Kowa Mai Komai Ya Kaimu Yau 8:00pm Na DARE, Dauda Kurfi Tare Da Labiru Musa...
06/01/2021

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

Idan Allah Mai Kowa Mai Komai Ya Kaimu Yau 8:00pm Na DARE, Dauda Kurfi Tare Da Labiru Musa Kafur, Zasuyi Hira A Gidan Karfe 8:30pm A Gidan Rediyon Vision Fm Sannan Kuma Zaa Sake Fira Dasu A Filin Da Bazar Ku A Gidan Rediyon KTRS Da Misalin Karfe 10:30 Na Daren Yau Laraba

Haka Kuma Zamu Yi Brodcasting A Social Media, Ma'a Zamu Haska Wasu Faifayen Video A Saman Yanar Gizo-Gizo.

Sanarwa Daga PDP A GYARA

Shugaba Buhari Ya Zamo Tamkar Hoto A Saman Kujerar Sa
05/12/2020

Shugaba Buhari Ya Zamo Tamkar Hoto A Saman Kujerar Sa

28/11/2020

Barrister Aminu Maigari, Lauya Mai Rajin Kare Haƙƙin Ɗan Adam Kuma Mai Fashin Baƙi Akan Harkokin Siyasa, "Yace Talakkawa Sun Gaji Da Cin Kashin Da Yan Siyasa Ke Masu Ya Kuma Yi Magana Akan Bahallatsar Mahadi Shehu Da Gwamnatin Jihar Katsina.

24/10/2020

PDP Tayi Rauni A Jihar Katsina.

Jigo A Jam'iyyar PDP *Dauda Kurfi* Ne Ya Hwaɗi Haka Bisa Ga Dalilan Sa, Ayi Kallo Da Saurare Lahiya.

12/10/2020

Rohoton Jakadiya Radio And Television Kenan Na Ranar 11/10/2020

Dattawan jahar katsina sun buƙaci Gwamna Aminu Masari da ya binciki jami'an gwamnatin jahar da ake zargi da yin sama da faɗi da dukiyoyin al'umma.

Sun kuma nemi Gwamnan da ya hanzarta yin zaɓen ƙananan hukumomi a jahar.

Manufar wannna ƙungiya ta Katsina State People's Forum, na k**a da abinda wani ɗan asalin Jahar ta Katsina wato Mahadi Shehu ke yi domin ganin al'amuran shugabanci sun kyautatu a jahar k**ar dai yadda ya ke faɗa.

03/10/2020

Ra'ayin Shu'aibu Mungadi Akan Ofishin Auntie Mai Dabino.

Asha Kallo Da Saurare Lafiya

09/09/2020

Kyauta Ya Kamata Gwamnatin Buhari Ta Bayar Da Man Fetur

Inji Shu'aibu Mungadi

Ya Kamata Buhari Ya Bada Man Fetur Kyauta A Najeriya Domin Ta Soki Gwamnatin Baya Cewa "Sun Kasa Samar Da Wuta Da Man Fetur Komai Yayi Tsada Da Koke Koken Su Da Komai Yanzun Kuma Bayan Sun Gaza sai Su Ƙara Kudin Man Fetur.

06/09/2020

Buɗaɗɗiyar Wasika Ga Baba Mai Gidan Kowa, Wadda Aminu Ala Yayi

05/09/2020

Saƙon Mu Na Mako Ga Al'ummar Wannan Ƙasa Tamu Musamman Arewacin Kasar Nan

Buhari Ka Duba Girman Yarbawa Da Inyamurai Yan Uwanka, Don Matsayin Jirgin Sama✈️  Da Ƙasar Waje A Gurinka, Don Ƙaunar K...
03/09/2020

Buhari Ka Duba Girman Yarbawa Da Inyamurai Yan Uwanka, Don Matsayin Jirgin Sama✈️ Da Ƙasar Waje A Gurinka, Don Ƙaunar Kakewa Birnin London, Don Mutuncin Ka Bola Ahmad Tinibu, Don Darajar Shinkafa Da Jar Miya, Baba Ka Daure Ka Maida Mana Kasar Mu Yadda Take😥😥😥

31/08/2020

TUNA BAYA!

Manjo Janar Muhammadu Buhari Mai Ritaya Yace "Gwamnatin Tarayya Ce Babbar Boko Haram A Najeriya.

Abun Tambaya Anan Shine Yana Nufin Kidnapping Ɗin Da Ake Yi Yanzun Da Kashe Mutane Shima Gwamnatin Tarayyar Ne??

30/08/2020

Yan Najeriya Su Fidda Rai Da Cewa Wannan Gwamnatin Zata Iya Samar Da Tsaro Inji *Shu'aibu Mungadi*

Address

Katsina

Telephone

+2348030828093

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Gafai Media Watch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ahmad Gafai Media Watch:

Videos

Share