02/10/2025
KU HANZARTA DON YIN RAJISTA GA SANA'O'IN KU DON CIGABAN JIHAR KATSINA.
'akatar da 'antu da Shakatawa ta Jihar Katsina hadin Gwiwa da 'akatar ta Jihar Katsina
Kira ga Yan da masu 'o'i akan su hanzarta yin Rajista, wadanda kuma ke da Rajista su sabunta Rajistar su.
CIGABAN JIHAR KATSINA SHINE BURIN MU